Mutuwar shugaban hamas yahaya sinwar ta tabbata_tsokacin Dr Abdul mudallib gidado

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 21 окт 2024
  • Tsokacin Dr abdullmudallib akan mutuwar yahaya sinwar, Wanda tashar mu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku
    Kuyimana subscribe a RUclips channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka
    Labarun duniya, labarun hausa, Lebanon, Israel, Iran, rigasa tv news, bello turji, Bello yabo, Dan Bello

Комментарии • 17

  • @ShuaibuIsyaku-m3n
    @ShuaibuIsyaku-m3n 3 дня назад +4

    ❤❤❤❤❤❤
    Jakallahu khairan alhamdullah malan WALLAHI ka kwantar mini da hanlaki ALLAH ya mishi rahama

  • @MeccaMecca-h7m
    @MeccaMecca-h7m 3 дня назад +3

    رحمة الله عليك يا شهيد يحي سنورا 😭😭😭🤲

  • @IbrahimAbdullah-j9h
    @IbrahimAbdullah-j9h 3 дня назад +1

    Allah huwakuba

  • @ramlathassan193
    @ramlathassan193 3 дня назад +1

    Malam Allah yaqara lafiya da Nisan kwana masu albarka, jazakumullahu khairan

  • @coucoustats8215
    @coucoustats8215 3 дня назад +1

    Wallahi farkon munafukai sune larabawa da malaman hukuma.
    Allah kayimuna maganinsu. Aameen

  • @JPBamas
    @JPBamas 3 дня назад +1

    mugode Allah da mukaga karshin shadan

  • @MuhammadUmar-sl1os
    @MuhammadUmar-sl1os 3 дня назад +1

    Allah yasaka da alkhair

  • @Nollywood-qb9xd
    @Nollywood-qb9xd 3 дня назад +1

    Ai ana rawa ma a maulidi maza da mata

  • @yacoubanaino9078
    @yacoubanaino9078 3 дня назад +2

    maman ka kulla da abinda ya Shade a Nigeria, wato su turji da makamantansu, wadanda suke kashe hausawa, a kasar hausa

    • @SalisuDansunnah
      @SalisuDansunnah 3 дня назад

      Yakamata kasani mu musulmi duk inda musulmi yake Dan uwan musulmi ne,

  • @yacoubanaino9078
    @yacoubanaino9078 3 дня назад +2

    to a Nigeria, su wanene suke kashe sarakuna a kasar hausa?

  • @HaAuIs-u4g
    @HaAuIs-u4g 3 дня назад +1

    Wannan Malamin yana faɗin abinda sauran Malamai ba sa son faɗa.

  • @hasanyabda3115
    @hasanyabda3115 3 дня назад +2

    Allah gafarta malan macron munafiki ne

  • @JPBamas
    @JPBamas 3 дня назад +1

    mugamma da damuwan mutukuna yaya muke chiki a Nigeria ?