Это видео недоступно.
Сожалеем об этом.

Guguwar zanga zangar kwatar yanci a arewacin Nigeria.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 11 июл 2024

Комментарии • 97

  • @Kwame966
    @Kwame966 23 дня назад +14

    Allah yakarawa Dr Idris Abdul Aziz dutsan tanshi lafiya, gashi yanzu gaskiya tana fitowa abubuwan dayake ta fada game da malamai na nigeria

  • @hauwabamalli1411
    @hauwabamalli1411 23 дня назад +10

    bantabajin magana ta hankali daga bakin abulfatahi ba sai yau👍Wannsn gaskiya ne

  • @issayacouba8712
    @issayacouba8712 23 дня назад +2

    Allah ya jikan Dr Idris Abdoul'aziz ba dan ya mutu ba wallahi shine ya fara gayin wannan maganar ! Wallahi malaman Nigeria kuji tsoron Allah kuyi koyi da Dr IDRS ABDOUL'AZIZ!

  • @muhammedabdullahi5474
    @muhammedabdullahi5474 23 дня назад +1

    Wallahi wanna gaskiya ne sheikh Abulfathi muna tare da kai ❤❤

  • @Nouradine_Sanoussi
    @Nouradine_Sanoussi 23 дня назад +6

    A karon farko wannan bawan allah
    Ya fadi abinda na yarda da shi

  • @LawaliTOROGao-sq2tz
    @LawaliTOROGao-sq2tz 23 дня назад +2

    Masha'allah wanan gaskiané abulfasadi wallahi tallahi kafadi gaskia ..amma munamaka fatan Kajanyé kalamaanka nacewa salatil Fatihi tafi ta Ibrahimiyya wanan kafircine muna roqon Allah ya nunamana gaskia yabamu ikon Binta yanumana qarya yabamu ikon kawcemata

  • @user-qt3pl1cj7q
    @user-qt3pl1cj7q 23 дня назад +6

    Wlh malamai son zuciya da son kansu yayi musu yawa SBD sunada iyayen gida "yan siyasa hiyasa ko kana son Dr. idris ko baka son sa kasan malamine na allah hiyasa ma baya shiri da "Yan siyasa SBD bazaibi son zuciyar su ba

  • @user-jl2bf9qn2l
    @user-jl2bf9qn2l 23 дня назад +4

    Allah yasaka da alkhari alfurqan tv dakuma mlm abul fatahi attijjani

  • @issayacouba8712
    @issayacouba8712 23 дня назад +3

    A Karin farko na jinjinawa Abulfathi ! Wannan tsabar gaskiya ya fada!

  • @Yusuf-oz6he
    @Yusuf-oz6he 23 дня назад +1

    Wallahi wannan gaskiya ne kafada malam in sha Allah zanga zanga zamuyi ❤❤❤

  • @tahiradamadam6843
    @tahiradamadam6843 23 дня назад +3

    Allah ya ƙara Lafiya Sheikh Abul fathi

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk 23 дня назад +4

    Yau dai, Abdulfatahi ya fadi gaskiya

  • @sanidanmamazxzdsani5662
    @sanidanmamazxzdsani5662 23 дня назад +1

    Allah yasa mudace Allah ya saka da alkhairi sheikh abulfathi

  • @IBBUMAR
    @IBBUMAR 23 дня назад +2

    Yaw fa yaro yayi gaskiya Allah ya Kara shirya Abdulfahi

  • @nasermukutar-iw3ly
    @nasermukutar-iw3ly 23 дня назад +2

    اللهم صلِّ وسلم وبارك على نبينا محمد 🌺

  • @muhkanyurab7213
    @muhkanyurab7213 23 дня назад +1

    Gaskiyane Abulfathi wlh yaudai kayi magana maicikeda ilmi da hikma Allah yasa kadore ahaka har acikin aqida ameen ya rabbal àlameen

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338
    @fatimamuhammadkeraukerau8338 23 дня назад +3

    Allah yakawo mana mafita

  • @yahyaomarsafyu
    @yahyaomarsafyu 23 дня назад +1

    Mash'allah a gaskiya ka Fadi gaskiya malan

  • @mariritechtv
    @mariritechtv 23 дня назад +1

    Yaune rana nabiyu dana taɓajin maganar hankali abakin Abul fathi MUNGODE

  • @abdoulrahimyousouf7017
    @abdoulrahimyousouf7017 23 дня назад +1

    Wallahi wannan yau yafadi gaskiya Allah ya sakada alkairi

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa 23 дня назад +3

    Abul fathi Allah ya saka maka da alkhairi

  • @user-kt5kt4uy5g
    @user-kt5kt4uy5g 22 дня назад

    Wallahi maganar yabon Goodluck karya ce, a lokacinsa ne fa ake caje mutane a kasuwanni da bankuna da masallatai da kasuwanni da asibitoci da sauran muhimmannan wurare kafin su shiga wadannan wurare domin yin hidimominsu, Sannan ko akan tituna mutane basu yarda da junansu ba saboda matalar tsaro. Sannan ga dogayen layukan binciken ababen hawa na jami'an tsaro wanda yake batawa mutane da matafiya lokaci.

  • @SaudatAbdullahAbdullah
    @SaudatAbdullahAbdullah 23 дня назад +2

    Ko daula ta addini ce, endai shugaba azzalumi ne toh wajibine akan mabiya su bijirewa zalunci dan Allah ma yayi hani da zalumci.

  • @Amadounouhnou
    @Amadounouhnou 23 дня назад +1

    جزاكم الله خير الجزاء

  • @ibrahimmasta-hs2hc
    @ibrahimmasta-hs2hc 23 дня назад +3

    agaskiya mun gamso da alfarqan wal huda tv

  • @umaralimustapha6216
    @umaralimustapha6216 23 дня назад

    Gaskiyane yau nayi farincikin jin wannan maganar sai munfita idan ba ayimana adalciba

  • @tahiradamadam6843
    @tahiradamadam6843 23 дня назад +1

    ماشاء الله

  • @drabbasusman4030
    @drabbasusman4030 23 дня назад +2

    😂😂😂Abulfatahi yau Kam yayi magana ta hankali

  • @adamutanimu5637
    @adamutanimu5637 21 день назад

    kaima danjarida kanada matsala wlh yau kace kaza gobe kace kaza harkanacewa gudluck waishine adali alokacinshi qarya

  • @ibrahimmasta-hs2hc
    @ibrahimmasta-hs2hc 23 дня назад +3

    maganar shihu dahiru usman bauchi tazo

  • @AMANAHTV2022
    @AMANAHTV2022 23 дня назад

    Salam Abu Aisha wallahi wanna kuskurene kagoyibayan zanga zanga don kuyin wa atiku kaffen baichiba shiyasa daku goyi bayan rushewan kasanan ba, Allah yasa mudache , me yasa baza ku kira iyyayen mu mallaman muba suje wajen shugaban nin muba.

  • @user-ie2qb7mx3b
    @user-ie2qb7mx3b 23 дня назад

    allah yakara lafiya malam abulfathi❤❤❤❤❤❤❤

  • @user-bz7jq8tn8s
    @user-bz7jq8tn8s 23 дня назад

    Allah yaisamana gajikukin kasurgumin dantaada danfudiyu wallahi duklaifin fulanine susukasamu cikinwananwahala

  • @umaralimustapha6216
    @umaralimustapha6216 23 дня назад

    ماشاء الله بارك الله فيكم وعليكم

  • @hamisuzangohamisuzango5448
    @hamisuzangohamisuzango5448 23 дня назад +1

    Gaskiya ne Dole sae anyi gyarah
    Allah yasa mudace
    Allah

  • @SaminuAbubakar-du8xl
    @SaminuAbubakar-du8xl 23 дня назад

    Masha Allah

  • @AdamMuhammad-vj1yi
    @AdamMuhammad-vj1yi 23 дня назад +1

    Hausawa mu Farka, hausawa lokaci yayi

  • @OumarIbrahim-r3n
    @OumarIbrahim-r3n 23 дня назад

    جزاك الله خيرا

  • @yusufmuhammed8579
    @yusufmuhammed8579 23 дня назад

    Allah ya saka da alkhairi
    Amin

  • @SamailaMahamadou-gc9lr
    @SamailaMahamadou-gc9lr 23 дня назад

    Scheik Abulfathi yaudai wallahi gaskiya yaudai kayi abin ayaba

  • @user-ne9ch4um6b
    @user-ne9ch4um6b 23 дня назад +1

    Sai godiya you 2 have spoken very well today keep it up🎉
    Tambaya shine indan zanga zanga no bi addini musulunci .
    1. Boko hraram is addini ko - to kill people, to rape women, kill children?
    2. Fulani herdsmen is addini ko?
    Shin Allah love & like such evil but doesn’t approved zanga zanga. You all Mallams that keep supporting evil & empowering evil you will answer bf Allah. You can deceive people but you cannot deceive God.
    Youths congratulate our eyes are opening up AREWA FOR CHANGE.
    All humans are dis same regardless of their religion believe.

  • @user-op8ms2fy9n
    @user-op8ms2fy9n 23 дня назад

    Wannan mahaukacin har akwai abinda zaigayi asaurareshi

  • @sunusiyahuzang5676
    @sunusiyahuzang5676 22 дня назад

    Yau kayi aikin hankali Allah yabada lada

  • @abdoulrahimyousouf7017
    @abdoulrahimyousouf7017 23 дня назад

    Wallahi malan tindanaji kayi shiru nasan kanatare damu

  • @شعيبشعيب-ض1و
    @شعيبشعيب-ض1و 23 дня назад +1

    السلام عليكم ورحمه وبركاته شعيب ليبيا

  • @AbdulahiMoutaka
    @AbdulahiMoutaka 23 дня назад

    Bantafa jijawa bi nahankali heyawe n'a Abdoul fatahiba heyawe

  • @kamiludardau4641
    @kamiludardau4641 23 дня назад

    Allah yasaka da alkhairi

  • @youssoufabdouscience3523
    @youssoufabdouscience3523 23 дня назад

    ما شاء الله

  • @user-kt5kt4uy5g
    @user-kt5kt4uy5g 22 дня назад

    Mutumin da ya kona kansa a kasar Tunusia ya mutu, karatun digiri ya gama a fannin Injiya amma bai samu aiki ba sai ya fara sana'ar sayar da kayan marmari. Amma sai jami'an tsaftar hukuma suka kwashe kayan sana'ar tasa suka watsa a motar kwashe shara. To wannan ce tasa shi ya kashe kansa.

  • @NajibMusayahaya
    @NajibMusayahaya 23 дня назад +1

    3:48 3:50 3:51 3:51

  • @tukurmuhammed905
    @tukurmuhammed905 23 дня назад

    In yan Nigeria basuyi zanga zanga a wannan lokaci ba
    To dan Nigeria baida lokacin da zainemi yancinsa ba
    Haka zai kasance cikin wahala har yakoma ga mahalicinsa

  • @nuhukabiru3304
    @nuhukabiru3304 23 дня назад

    Wallahi bantabe yabanka ba saiyau

  • @user-qm4lk9wb7h
    @user-qm4lk9wb7h 21 день назад

    Mashallah❤❤❤❤❤

  • @Salim-tchadou
    @Salim-tchadou 23 дня назад

    ❤❤❤❤inama fatan alhiri ❤❤❤

  • @user-mh1bn7ki9o
    @user-mh1bn7ki9o 23 дня назад

    Allah yasaka da alkairi

  • @audumohammed2634
    @audumohammed2634 23 дня назад

    Kafadi gaskiya sosaifa

  • @AdamMuhammad-vj1yi
    @AdamMuhammad-vj1yi 23 дня назад

    Fulani kewa hausawa kisan Gilla a gonakin su na Zamfara, Sokoto da katsina

  • @MustaphaMuhammad-zx2bf
    @MustaphaMuhammad-zx2bf 23 дня назад

    Alhamdulillah

  • @Mahmoudmadayana
    @Mahmoudmadayana 23 дня назад

    Barka

  • @laoualigarbamahamadoulmouf383
    @laoualigarbamahamadoulmouf383 23 дня назад +2

    Abou Aïcha gaskiyar magana kayi laifi.kuma mu masu bibiyarkane.meyasa Duk malaman Ahli sunnah dasukayi magana akan haka baka haskosuba sewannan kafiri.idan nace kafiri saboda ya fifita salatul fatih bisaga ta Annabi.baka keaoutaba Abou Aïcha .wly maganar Baffa hotoro tafi takowane malami .chirka dasu ra'asul jarima ita takawo maku wannan fitina.

    • @ILLIASS.M
      @ILLIASS.M 23 дня назад

      HAKANE DAN UWA, GASKIYA KA FADI AKAN ABU AICHA. WANNAN KAFIRIN ABUL FASSADI CHUBUHA KAWAI YAKAWO, ZANCEN BAFFA HOTORO GASKIYA NE.❤

  • @ramlathassan193
    @ramlathassan193 23 дня назад

    Allah yabamu mafita ta alkhairi

  • @OkashaabdullahAlfauzan
    @OkashaabdullahAlfauzan 23 дня назад +1

    ❤❤❤❤

  • @mubasshirabubakar
    @mubasshirabubakar 23 дня назад

    Lallai akwai jahiltar siyasa da tarihi acikin wannan jawabi

  • @ameenahaliyu5848
    @ameenahaliyu5848 23 дня назад

    Duk kanwar jah ce

  • @MaharazouChipkaou
    @MaharazouChipkaou 23 дня назад

  • @user-sr4xi3gh6d
    @user-sr4xi3gh6d 23 дня назад

    Ashe yanada hankali wlh mungode

  • @yahyaomarsafyu
    @yahyaomarsafyu 23 дня назад

    👍👍👍👍👍

  • @FRLAs628
    @FRLAs628 23 дня назад

    A, dai a, kawu, mana, jaki

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa 23 дня назад +2

    Ban taba yabon Abulfathi ba sai wannan lokacin saboda ina ganin ka a matsayin mutun maras natsuwa. But wannan lokacin wallahi kafi man Daurawa da ire irensu. Zanga zanga dai babu wanda ya isa ya hana mu. Yanzu haka daga majiya mai tushe wallahi su Daurawa sun karbo kudi zasu yi amfani da mimbarin su wurin hana zanga zanga

  • @amir_officiel6637
    @amir_officiel6637 22 дня назад

    wai dan miyasa in abulfatahi zai magana saï yasa son zuciyar sa waga magana ta munafurci ce wlh dan malan daurawa yayyi magana almunafuki.???

  • @user-ez8ki5xp6b
    @user-ez8ki5xp6b 23 дня назад

    Wlh araba ƙasar ko gida nawane in har ba a arage albashin yan siyasar dasuke mulkin mu donin yawan kabilu ba alkhairi bane tunda aka fara siyasa babu abu kwaya daya naci gaba yaza ai ace adebi dukiyar talakawa adinga biyan wani mutum daya albashi millions sama da 50 ga talakawa an hana su noma makarantunmu sun ruguje kai wlh adena siyasa yafi alkhairi domin mulkin siyasa ba a hukunta masu laifuka kullum se an kashe mutane

  • @abdulsalamfamille2158
    @abdulsalamfamille2158 23 дня назад

    To dama idan mutane sukasa rayouwa su da son duniya da ti da ha inti da barin dokokin allah da kawowa ayoyin allah dan ayodari musulmans chiyasa azafen tunubou a kace way musilim musilim saboda yaw dara to miyakawo a nageria il la komabaya to dan hakan a deyna sa musilimti atikin siyasa saboda aga dey dey duniya da lahira to allah sa mugane mudeyna.

  • @nabilaabdullahi6365
    @nabilaabdullahi6365 23 дня назад

    Abu Aisha kaji tsoron Allah ko kaso ko karka so duk kirista in ya hau mulki yana taimakon addininshi namu ne dai basu damu da addini ba
    Bawani abu ake tsoro a zanga zanga ba kunsan irin abinda zata jawo mana karku manta akwai bata gari acikin mu wanda jira suke kawaii wani abu ya taso suzo su farma kayan mutane kuna gani irin duk masifa da bala'in dayake faruwa duk sanadin zanga zanga ne duk abinda hakuri da addu'a basu bamu ba to wlh fitina bazata badashi ba kuji tsoron Allah in fitina ta barke wlh sai mun gwanmace halin da muke ciki a yanzu ba zanga zanga bace mafita agaremu gyara halayen mu kuma mu rabu da duk wadannan miyagun yan siyasar mu taro mugoyama mutanen kirki baya matasa masu jini ajiki shine kawai mafita a garemu

  • @faruksalisuumar1192
    @faruksalisuumar1192 23 дня назад

    Malamanmu basu san wahalar rayuwar da ake ciki bane.Wallahi akan maganar zanga zanga ba malamin da ya isa muji maganarsa.Kamar yadda lkcn campaign masallatan juma'a suke zama dandalin campain yan zuma tunkafin mufito sujawa Gomnati kunne sugyara.Malaman nan yayansu a kasashen waje suke karatu da wanne business suke daukar nauyin karatun yayansu da hawa manyan motoci da gina manyan gidaje?Nigerians clerics and pastors are now corrupt and politicians puppies.They are our problem Enough is enough we are dying of hunger 😭 they keep quiet now that we want exercise our constitutional right, they want claim and brain wash us.Ask them to come and sway they don't collect politicians' money ✊🇳🇬✊ justice for masses.

  • @SaudatAbdullahAbdullah
    @SaudatAbdullahAbdullah 23 дня назад

    Toh dama Najeriya rabanta da zaman lafiya tunda boko haram ta shigo, dan haka munfi shrkaru bamu da zaman lafiya, inshallah zamuyi zanga-zanga sai mun kauda zalunci shuwagabanni da malamai yan ci da addini.
    Dan wlh yanzu baku da kima a idan mu karyar ku ta kare.

  • @NassirAli-dc1st
    @NassirAli-dc1st 22 дня назад

    ❌Abulfatahi ❌
    Dan allah malam ka daina samuna wannan dan iska

  • @SaudatAbdullahAbdullah
    @SaudatAbdullahAbdullah 23 дня назад

    Amma wai akan meye zamuyi zanga-zanga??
    Ya kamata a dinga fadar maudu,i

  • @baraualiyu7677
    @baraualiyu7677 23 дня назад

    Zanga Zanga ba Alherinace ga talaka saidai ta cefashi cikin mawuyacin Hali.

  • @AdamMuhammad-vj1yi
    @AdamMuhammad-vj1yi 23 дня назад

    Hausawa idan kunasan yanci sai kun yaki Fulani

  • @IbrahimmusaSaidu
    @IbrahimmusaSaidu 23 дня назад

    Plz main WhatsApp number na wanna chanel din ya turamin

  • @yahyaomarsafyu
    @yahyaomarsafyu 23 дня назад

    A gaskiya malan abdulfatahi yanzu ina sanka saboda ka Fadi gaskiya ba kamar wasu maluma 'ba

  • @LimanBello-iv1jn
    @LimanBello-iv1jn 23 дня назад

    Masha Allah

  • @suleimanyahaya3280
    @suleimanyahaya3280 23 дня назад +1

    duk da wawane amma yayi magana na hankali

  • @SadisuHamisu-dk5vk
    @SadisuHamisu-dk5vk 23 дня назад

    Masha Allah