Kalaman Bulama Bukarti Kan Zanga Zanga Ya Fara Canzawa wa Malamai Tunani....

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 16 окт 2024
  • Subscribe AL-Ishara TV

Комментарии • 13

  • @BinulIslam-lk2hn
    @BinulIslam-lk2hn 2 месяца назад

    Allah yasa mudace ❤ ya allah muna roqonka da sunayanka mafiya kyawo ❤ da suffofinka masu kamala ❤kakawomana Zaman lafiya da sauqi rayuwa❤ dan darajar alqur'anil karim ❤❤❤

  • @abubakargonibunu837
    @abubakargonibunu837 2 месяца назад +5

    WAI MALAN AINA GOMNATIN YAKE A NIGERIA, IN DA DA GOMNATI HAKA AKE RAYIWA BABU RUWANSUDA WANI MAHALUKI DA YAKE GALABAITA ,AN HANA ZAMA A. GARINKA AN HANAKA GONA AN HANAKA RAYIWAR CIKIN BIRNIDA KAUYE SAI SATA SUKE SHINE GOMNATI

  • @jibrilibrahim2261
    @jibrilibrahim2261 2 месяца назад

    Allah Ya sa ka da alkhairi

  • @UsmanMuhammadMuhammad-l9m
    @UsmanMuhammadMuhammad-l9m 2 месяца назад +1

    Innanillahi wainna ilaihi rajiun

  • @sunnahtafarkintsiratv5876
    @sunnahtafarkintsiratv5876 2 месяца назад +2

    Wai me kuke tsoro ne idan anraba Nigeria

  • @mohammedbature4195
    @mohammedbature4195 2 месяца назад +1

    Mallam Allah ya saka maka da alheri

  • @ahmadmahmud69
    @ahmadmahmud69 2 месяца назад

    Malan ku dai ku gayawa gwamnati indai wannan tafiyar zasu ci gaba da yi ta zalinci to Allah sai ya kifar dasu. Ko a yau ko a gobe.

  • @aminasali743
    @aminasali743 2 месяца назад +1

    Ina kukasa dottaban arewa Suma ba kananan azzalumai bane basa komai sai kansu suka sani.suce azabi wane sai Malamai senetoci sunema suke Kara arewa

  • @abubakargonibunu837
    @abubakargonibunu837 2 месяца назад +1

    MUN SAN ZANGA ZANGA BATADA DA MAI IDO AMMA KASA TANA BUKATAR YAYARTA SUMULKETA BA AMMA BA IRIN WANNANBA GASKIYA ADUBA KULLUM KASA RUGUJEWA TAKE

  • @BbsaniHamza
    @BbsaniHamza 2 месяца назад

    Mungode

  • @shamsiumar1890
    @shamsiumar1890 2 месяца назад

    Haka mukesanji dama acemana baruwan malamai awana matsalar shine bamuyardaba kuma munga gurbatatin malaman muma

  • @aishatuyabubakar2416
    @aishatuyabubakar2416 2 месяца назад

    To jama'a shin menene bambamci tsakanin sojojin da, da na yanzu da nayanzun nan baza su iya qarbar qasar cikin dare ba? Gara ma Soja su qarba tunda farar hula ta kasa, in ya so su daure na daurewa kawai. Mu dai an yaudare mu Kuma Allah zai saka mana.