JAUHARA DA YASIN HASKE KAN HASKE

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 фев 2025
  • Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
    Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
    #annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV ‎#Maishadda_Global_Resources

Комментарии • 51

  • @isahisah122
    @isahisah122 3 дня назад

    Masha Allah, Allah ya saka da Alhkair ya jikan maifa ya Kara daukaka kusanci ga Annabi Mohammadu S A W, 1000000, ❤❤❤❤❤❤❤

  • @aminuibrahimsadi5861
    @aminuibrahimsadi5861 7 дней назад +1

    Allah ysakada ganin annabi Muhammad sallallahu alaihi wasalla

  • @khadimulquran2581
    @khadimulquran2581 9 дней назад +1

    Alah ya saka da alkhairi
    Amma lallai ne se an samu mutun 7 ko mutum zai iya shi kadai

  • @aminaibrahim759
    @aminaibrahim759 9 дней назад +1

    Jazakallahu khair afwan malam Dan Allah ataimk mana da jauhara a rubuce Kuma azama 1 za ayi ko za a raba

  • @AliyuAbubakar-i4m
    @AliyuAbubakar-i4m 8 дней назад

    Jazakallahu Khairan 🎉❤

  • @abdoussalamsalah6092
    @abdoussalamsalah6092 8 дней назад

    ALLAH SWT YA BIYA BUQATU alfarmar ANNABI SAW,
    malan dan ALLAH zan iya yi wannan aikin ni kadai ko dole sai na tara mutun bakwai din shine sharadin?

  • @adamuLegbo
    @adamuLegbo 9 дней назад +1

    ❤jexakallahu khaira 🤲

  • @abulbasmah
    @abulbasmah 8 дней назад

    Salaam sannu malam Allah ubangiji yasa agama lafiya.

  • @HamidMahammed-l1n
    @HamidMahammed-l1n 2 дня назад

    jazakallahu kairan

  • @mohammedabubakar-j1s
    @mohammedabubakar-j1s 5 дней назад

    Masha Allah

  • @SaakaMusah
    @SaakaMusah 6 дней назад

    جزاك الله خيرا يالشيخ

  • @ibrahimismailtanko8950
    @ibrahimismailtanko8950 6 дней назад

    Slm Allah yasaka da Alkhairi Akaramakallah wanann aikin zaa iya yi gun dafai ko ibdali .

  • @sulaimanbala1071
    @sulaimanbala1071 10 дней назад +1

    Wannan aikin kowa yajeyayi allah ya kawo mana babban aiki mai saurin ijaba ammah wanda yake da rabo jauhara kai ga yasin allah yasaka da alkairi

  • @sagirwapakatsina644
    @sagirwapakatsina644 10 дней назад +1

    Allah Ya Nunka Sutura Matabbaciya AkaramaKAllahu, muna gdy kwarai d gaske.

  • @SafiyyaMalamasafiyya-p1i
    @SafiyyaMalamasafiyya-p1i 4 дня назад

    Allah yasakada alhehi

  • @HamissuCissecisse
    @HamissuCissecisse 10 дней назад +2

    ما شاء الله شكرا جزيلا لك ❤

  • @AbdullahiAliyu-md8fi
    @AbdullahiAliyu-md8fi 10 дней назад +1

    اللھم صل و سلم ءل سيدن محمد و سلم

  • @IbrahimMuhammad-f7h
    @IbrahimMuhammad-f7h 9 дней назад +1

    جزاك الله خيرا يا سيدي

  • @AuwalIsah-l7n
    @AuwalIsah-l7n 10 дней назад +1

    ❤❤❤ Allah yasaka da mafificin alkhairi bijahi nabiyikal mustapha s a w Amin yahaiyu yaqaiyumu jazakallahu Khairan Masha Allahu barakallahu ❤❤❤

  • @aminuabdullahi6833
    @aminuabdullahi6833 10 дней назад

    Masha Allahu
    Allah ya sa ka da alkhairi ya qara kusanchi da shugaba Annabinmu Annabin Rahama SAW

  • @SaniyaroAbdallahibrahim
    @SaniyaroAbdallahibrahim 10 дней назад +1

    Don allah malam aduba min bayani na biyu Kenan nayyi

  • @AboubacarSalifou-hk2kw
    @AboubacarSalifou-hk2kw 10 дней назад

    Wlkm slm warahmatoulahi wabaraka tuhu malan Allah yasaka da alheri muna barar adou'a

  • @AliyuMuhammad-k7o
    @AliyuMuhammad-k7o 10 дней назад

    ❤❤❤❤ Masha allahu shehu bansan kalan godiyanda zanmka Allah kaidai zai biyaka

  • @HarunaSalisu-c5r
    @HarunaSalisu-c5r 10 дней назад

    Sallallahu alaihi wa ala ahlihi wasahbihi wasallam ameen ya allah

  • @AhmadAbdullahi-g7w
    @AhmadAbdullahi-g7w 10 дней назад

    Sallallahu Alaihi wasalam Allah Yabiya

  • @muhammadabdulghaniyu4880
    @muhammadabdulghaniyu4880 10 дней назад

    Alhamdullilahi shehi godiya godiya ❤❤❤

  • @smnyaronmalan
    @smnyaronmalan 10 дней назад

    Malan Allah yasa kada al'khari

  • @MunirTafarki
    @MunirTafarki 10 дней назад

    Allah yasa ka da alkhairi

  • @muhammadadammuhammad2696
    @muhammadadammuhammad2696 10 дней назад

    Amin ALLAH YA BIYA

  • @AhmadRufai-t2p
    @AhmadRufai-t2p 10 дней назад

    Alhamdulillah Allah ya qara faila

  • @FatimaBinta-mn4bh
    @FatimaBinta-mn4bh 10 дней назад

    jazakallahu khiran

  • @isahsalisu9292
    @isahsalisu9292 10 дней назад

    Alhamdu lilah

  • @HamedArouna-x8d
    @HamedArouna-x8d 10 дней назад

    Masha allah ❤❤❤❤❤❤❤

  • @aub320
    @aub320 10 дней назад

    Allah Ya saka da alheri

  • @maltasanmagaji4690
    @maltasanmagaji4690 10 дней назад

    ❤❤❤❤❤

  • @sagirwapakatsina644
    @sagirwapakatsina644 10 дней назад +1

    MAULANA MUNA TUNI AKAN AIKIN FASAYAKFIKA NA SATI 8 DA AKA FADA, SAI KUMA AIKIN SALASA ƘÀFAAN, DU MUNA TUNI SHEIKHUL AKBAR.

  • @DAWUDHamidhammasmll
    @DAWUDHamidhammasmll 8 дней назад

    جزاك الله، mutun guda zai idan b halin mutane??

  • @AbdullahiAliyu-md8fi
    @AbdullahiAliyu-md8fi 10 дней назад

    Mungode sosai malam

  • @UmarMuhammed-h6q
    @UmarMuhammed-h6q 10 дней назад

    Ammen Malam

  • @SaniyaroAbdallahibrahim
    @SaniyaroAbdallahibrahim 10 дней назад +3

    Assalamou alaikum malam fatan an wauni lafiya Naya daga cikin masu aikin salain annabi na chekara nayi mafalkin naga Zuma mai kway farar saka sannan kudan Zuma suka fira sama suka rubuta sunan annabi =MAHAMADU

  • @AlkasimGambogwadabe
    @AlkasimGambogwadabe 10 дней назад

    Akaramakallahu dafatan kananan lafiya Allah yakara kusanci da manxon Allah saw Dan Allah atemakamin wlh sana a ce nakeso incance Amman abin yaki yuyuwa Dan Allah atemakamin da addu a da zanyi asamana a chanal what's up

  • @UsmanLabbo-ru2gm
    @UsmanLabbo-ru2gm 10 дней назад +1

    aslm ya sheikh tambayata mutum daya zai iya daukar aikin misali koda zaiyi zama 7 ne?

  • @Elhaj-z6z
    @Elhaj-z6z 7 дней назад

    As salamu alaykum Malam zai yiwu mutum Daya yayi aikinan?

  • @jamilugbichi
    @jamilugbichi 10 дней назад

    A zama daya kokuma za aiya rabawa

  • @sulaimanisah3313
    @sulaimanisah3313 6 дней назад

    Malam mutum yana iya yi shikadai yake rarrabawa har ya gama?

  • @Sadiqsulaiman40
    @Sadiqsulaiman40 10 дней назад

    Allah ya nunka suttura malam

  • @Sadiqsulaiman40
    @Sadiqsulaiman40 10 дней назад

    Tambaya ta malam zama daya ake yin wannna aikin ko kuma za a iya kasawa

  • @Hauwau58
    @Hauwau58 10 дней назад

    Allah ya saka da alkhairi.