Gaskiya Malam musbahu kana burgeni kwarai wajan daukaka darajar al'adun gargajiya, wallahi maganar danake maka ina Pulau pinga ka Kasar Malaysia amma jina nake kamar a jihata ta Kano nake... Thank u so much.
Allah ya sa Manu ya samu nasara akan Ramadan, kuma ni Jamus nakeso, amma a wan nan wasan, so nake SANATA TAWA tayi farin ciki sosai wallahi. Tana burgeni.
Musbahu kamata yayi abawa murtala sulen garo shawara da ya karo mota daya su zama mota biyu sai abawa kowa mota kawaii Abar damben haka, saboda kowa acikinsu ya chanchanta da yachi wannan gasa. Amma fa shawara ce🙏
Nima na yarda da wan nan Ra'ayin, ajewa Murtala da baki daya Damben Finals din guda biyun, ayi masa bayani zancen gaskiya kowwa ya can-canci ya mallaki wani abu a cikinsu, kokuma ayanzu ma haka a raba musu Motar kawai.
Wani dan jamus yana ciwa boka ko malam zai bada nasara ga yan gurumada yanzu ku duba ku ga yadda abun ta faru tsakanin manu da ramadam ba guru ba laya kuma babu wanin alama ko na tsafi irin na ramadam
Nima gaskiya Jamus Nakeyi, amma yadda naga ramadan Ya hakikice da shafe-shafe da wasu saddabaru, Amma shi kuwa MANU tun a Farko bawan Allah yace Allah Ya bashi Sa'a, sai kawai nace Wallahi Manu Nakeyi....kuma insha Allah sai ya sami nasara, Burina KAWAI Ya yi Nasara Na turowwa da SANATA TAWA da CONGRATULATIONS. message.
SLM musbahu ka miqamin jinjina zuwa ga tawa saboda roqon Allah gaskiyane lallaymungani Mun shaida Manu yayi aiki kisane bai zoba daga Abdallah frazdo Dan nijar mazaunin qasar libiya
Allah ya bama Ramadan saa
Allah ya Kara maka lafiya manu wallahi Ramadan ka gama tsafinka insha allahu manu zai kasheka
Wlh manu yaye kohkari sosai Allah ya baby she sa a
Dan shigiya Ramadan bai lyawa saidakubashi Amman wallahi Manu yafikarfinsa
Allah kajikan balan gagada lnda balagada nan shizaici wur Ramadan
Allah ka ba manu sa,a Allah ka dorashi akan Ramadan
Gaskiya Ramada yayi kokari Allah ya bawa Ramada sa a
Ba,amin ba darajar manzon allah sallahu alehewasallam Manu shi zaici wannan wasar kisa ldo kiyikallo
Allah yakaimu manu amman yasunawa ramadan tiraini bishryabane daman ai anan kawai saidai iya ruwa
Gaskiya Malam musbahu kana burgeni kwarai wajan daukaka darajar al'adun gargajiya, wallahi maganar danake maka ina Pulau pinga ka Kasar Malaysia amma jina nake kamar a jihata ta Kano nake... Thank u so much.
To malam jamilu nima INA godiya Acigaba da yi mana Addu,a
@@musbahukano353 Insha Allah
Gaskiya gurumada kowa sarki ne kai manu kabiya ni wlh Allah ya baka sa'a
Gaskiya wasa yayi Ina bayan Manu💪
Gaskiyarka zayawa wanna baguro ba laya
Abubakar isah 😌😌😌😌 wslm yagra alakwaki aybbmessaa
Allah ya sa Manu ya samu nasara akan Ramadan, kuma ni Jamus nakeso, amma a wan nan wasan, so nake SANATA TAWA tayi farin ciki sosai wallahi. Tana burgeni.
Bijahi annabi Muhammad s a w mota ta Ranadan che
Musbahu kamata yayi abawa murtala sulen garo shawara da ya karo mota daya su zama mota biyu sai abawa kowa mota kawaii Abar damben haka, saboda kowa acikinsu ya chanchanta da yachi wannan gasa. Amma fa shawara ce🙏
Nima na yarda da wan nan Ra'ayin, ajewa Murtala da baki daya Damben Finals din guda biyun, ayi masa bayani zancen gaskiya kowwa ya can-canci ya mallaki wani abu a cikinsu, kokuma ayanzu ma haka a raba musu Motar kawai.
Allah ya ba manu saa
Dakyau mazaje
Mzzzz🎉
Mzzzz
MANU NAKEYI GASKIYA
Kuyi hakuri wallahi sai ta Allah tayi jamus
Kai dambe akwai wahala
Kunfi son Ramadan kan manu amma manu yafi Ramadan kokari
Nice game
Kaji kanawa ko sunzuciya kuke
Wasa yaikyau
Allah ya taimaka manu, ya baka sa'a
❤❤❤
Gurumada kowa sarki up kebbi
Gaskiya ya kamata araba masu motar nan saboda yaran nan suna shan wahala
Karyakuke wallahi kunason Dan Kano yace
Karya kuke kudawa guramada sunfi karfinku
Yy kaw
Yayi shirin dukan qarti dogo na autan Dan bunza
Anman musbahu kai bakasan manu koh
Alla kabawa manu sa a amin yarabbi daga 🇱🇾
Wani dan jamus yana ciwa boka ko malam zai bada nasara ga yan gurumada yanzu ku duba ku ga yadda abun ta faru tsakanin manu da ramadam ba guru ba laya kuma babu wanin alama ko na tsafi irin na ramadam
Gaskiyarka wannan sun gani ai
Nima gaskiya Jamus Nakeyi, amma yadda naga ramadan Ya hakikice da shafe-shafe da wasu saddabaru, Amma shi kuwa MANU tun a Farko bawan Allah yace Allah Ya bashi Sa'a, sai kawai nace Wallahi Manu Nakeyi....kuma insha Allah sai ya sami nasara, Burina KAWAI Ya yi Nasara Na turowwa da SANATA TAWA da CONGRATULATIONS. message.
Malam Musbahu ina Nura commentator naka 😂, naji shi shiru.
SLM musbahu ka miqamin jinjina zuwa ga tawa saboda roqon Allah gaskiyane lallaymungani Mun shaida Manu yayi aiki kisane bai zoba daga Abdallah frazdo Dan nijar mazaunin qasar libiya
La hwu li wala kawate kia anyi dambe
Wai Ina nura,ne naji yayi shiru
Radasok
Musbahu Kano barka da qoqari..!
Account number zanba Manu 5k sabida inajin dadin wasanshi.
Lallai Manu ɗan dambe ne sosai. Ya trenu sosai.
Kanin sarki garkuwafa ai dole
Allah kabamanu sa a
A wasangaba
Ramadan Ramadan
Nice gameeeeeeeeeeeeee
Lagada 419🤣🤣🤣
A D D
🤣🤣🤣