RADDI ZUWAGA DR SANI RIJIYAR LEMO IZALA AKAN LADAN MAULUDI DA INB TAIMIYYA YACE ZA'A SAMU DA DR BUK

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 12 ноя 2024

Комментарии • 36

  • @daoudasouleymane9952
    @daoudasouleymane9952 3 года назад +1

    Alhamdulillahi Macha allah

  • @babangidausman233
    @babangidausman233 3 года назад

    Masha Allah
    Allah yabiyaku Dan alfarmar manzan Allah

  • @salahakabir7540
    @salahakabir7540 3 года назад

    Mungode sayyidi wannan bayani allah saka da alhairi, wallahi duk maison ya gane gaskiya allah ya nuna mishi wanda kuma kare rijiyar lemo shine matsalar to wannan kuma gubar izala ta huda ta hana shi ganin gaskiya

  • @A5_DOLOWO
    @A5_DOLOWO 3 года назад +1

    Ai dama baku da tafbiya dan kace yayi karya ba laifi ba ne, Dr yafi karfinka wallahi tallahi, sunna! Sunna!! Sunna!!! Sai dai kumutu da bacin ciki, bida'a R I P

  • @auwalsuleman8152
    @auwalsuleman8152 3 года назад +1

    Masha Allah

  • @muhammadabdulazeez5110
    @muhammadabdulazeez5110 3 года назад

    Maulidi maulidi maulidi. Baka da hujjar yin maulidi aramma

  • @kawusani8377
    @kawusani8377 3 года назад

    I appreciate ur manner of approach, courage and contrition, continue in this way, many rewards from ALLAH

  • @ayoubanamirou245
    @ayoubanamirou245 2 года назад

    Yanzu sani umar shiné Dan sunnah sunnah ta ibin taimiya dai ba ta annabi swa in iska wawaye

  • @dayyabumar
    @dayyabumar 3 года назад

    Ba Ko wane shashasha zan bata data ta wajen sauraren sa ba. Yaro ka je ka koyi tsarki da yadda ake sallah, ya fi maka alheri.

  • @adamahmaduzo3685
    @adamahmaduzo3685 3 года назад +1

    Surama Bata ishekaba wai xakayiwa Dr raddin kaicho wlhy

  • @mammanmohammed8993
    @mammanmohammed8993 3 года назад

    Aslm jama'a dan allah manzon allah yace kuyi masa maulidine ? Nidai wannan ne kadai tambayata

  • @mansuryunus4384
    @mansuryunus4384 3 года назад

    Dan uwa kudaina bata lokacin ku akan yan izala, idan har irin su ibn kasir, ibn Hajar, ibn Dihya, Imamu suyudi, imamun nawawiy Ibnul Haj, Nasiruddinil dimashqi.......etc, toh wanne Gardi kuke jira yasahale muku yin maulidi.
    Maulidi yanzu ma muka fara wanda zai mutu ya mutu kawai

  • @mammanmohammed8993
    @mammanmohammed8993 3 года назад

    dan allah masu ying (MAULIDI ) ku amsa wannan tabayata daku da sahaban manzon allah wayafi wani son manzon allah ? nidai hujjata idan kunason manzon allah dagaske to kuyi azumin ranar litilin dakuma alhamis mana kumbar asalin son manzon allah dakuma kaunarsa kunkoma neman babu shidai baisaku kunemi babuba natabbata azuminda manzon allah yayi yafi maulidinda kukeyi tome zaihanaku kuyi koyi dashi, I hope this is the main point of the discussion.

  • @A5_DOLOWO
    @A5_DOLOWO 3 года назад

    Kai!! Jahili dauko littafin Ibn taimiya. Mana kai ma sai ka karanta ka karyata muji ba yusiful kardawi ba.

  • @salahakabir7540
    @salahakabir7540 3 года назад

    Maulidi yanzu ma muka fara

  • @ayoubanamirou245
    @ayoubanamirou245 2 года назад

    Kulun ina fada in izala makiyan annabi swa wly kai munafukai ne kawai

  • @abdullahiibrahimusman8135
    @abdullahiibrahimusman8135 3 года назад

    Wallahi kuna bani dariya fa da Kuma tausayi,annemaka ka bada hujja akan abinda kukeyi ba dai dai bane Sai kace ai kaima kana Yin ba dai dai ba. To na daina ba dai dai dinba kaima ka daina. Tunda kuna mukaranar maulidi DA musabaka to Mun daina Ku Kuma in kun Isa kuce kun daina maulidi. Don Allah a Ina ka taba Jin Dan ahlussunna yace musabaka dole ibadane in bakayiba kanada zunubi, wallahi kun Zama abin tausayi, Kuma Kai bakasan musabaka a addini musulunci tafi maulidi asaliba, in baka saniba to akoma makaranta ayi karatun don a Sani. Wallahi Mallam Kowa yayi ma tsaye baka iya kare maulidi tunda baka DA hujja. In Kuma kace maganar sunnan da ba'a bi kafin zuwan izala, ai bazasu kirguba. Amman tunda kace a kawo, bari mu daliban Mallam mu kawo Maka kadan daga ciki. Na farko kafin zuwan izala matan aure Koda matan limanne Bata karatun addini Saida izala tazo daga bayama kuka dinga sharri Wai ana Zina da Mata a makarantun daga baya Kuma DA kuka ga anyi muku nisa Kuma dole kuka bi. Zikirin Bayan Sallah hamsa salawat izalane ta kawo, taron Radin suna,tsayar da sunnan azumin sitta Shawwal, azumin, Arafat, azumin Ashura DA tasu'a. DA sauran abubuwa DA dama ,daura guru da Laya ,Shan rubutu, Na Tawanda, bidioin suna da yawa, wadanda baza su kirguba Wanda izala suka Kore . Kai ka San haka kafin zuwan izala, bokaye sunci karansu ba babbaka, yanzufa, duk da dai har yanzu ba'a dainaba, wadansu Kuma daman bazasu dainuba, har ranar kiyama, Amma dai ga kadan daga cikin abinda izala ta kawar.Mallam aji tsoron Allah a fadama mabiya gaskiya. Litattafan da kake karantowa kana kafa hujja dasu ai duk na malamanku Yan darika. Gaku Kuma bakuda da adalci kullun sai dai ku taba shaksiyyan malamanmu, Allah ya shiryeku.

    • @ibrahimmuhammad1569
      @ibrahimmuhammad1569 3 года назад

      Wannan bayanin naka ya nuna baka taba karatun addini ba a makarantun elmi ba na malaman zaure;sai karatun zuquu na makarantun Izala.Ai ba aikin ibada daya da Izala ta kama tana yi in banda wadanda ta iske mu yan dariqu muna yi,har da musabaqa da kace zaku idan zamu daina maulidi.ka manta da bikin saukar Qurani da ake yi idan mutum ya sauke Qurani?ko Wanda ya shigo da wannan virus na wahhabiyanci a Nigeria,wato Abubakar Gumi ,yace mahaifinsa malam mahmud Gumi ,wanda babban malamin zaure ne kuma sufi da akan elminsa aka nada shi Alkalin Gumi,shi ya karantar dashi Quran da elmi kuma ya koma ga wani shehun dariqa malam Nasiru kabara ya ci gaba da karatun elmi;amma da baya ya kamu da wannan virus bayan bar gida ya tafi gun azzaluman sarakunan wahhabiyyawa na Aal saud mutanen Najd(kahon shedan).
      Dan haka ka tambayi malamanka na Izala da sukayi karatu a zaure,zasu gaya maka ga malaman dariqu suka koyi elmi.ka gaya min malamin izala daya da ya fahimci karatu da bai dauki karatu gun shehunan dariqu ba a Nigeria da Niger da Ghana.kaga shehunan dariqu sune matattarar elmin musulunci a wannan nahiya.Hasali ma shehunan dariqu kamar shehu Dan fodiyo a Qadiriyya da umar futi a tijjaniyya su suka jaddada musulunci da yin jihadi da daukaka musulunci a wannan nahiya;ba irin jihadin da Ibn taimiyya da Dan Abdulwahhab su suka koyar ba na kisan musulmi kamar yadda wahhabiyawan Isis da boko haram suke yi.
      Dan haka karya kukeyi cewa Ku kuka raya sunna da koyarda elmin musulunci;sunnarda kuka koyar itace ta tara matan aure da yan mata balighai kuna ta barbara da sunan koya musu karatunku na zuquu da cult na kaduna mafia ta yan luwadi da shan jini daga aqidar massoniyya(bautar sheda)ta yahudu da kuka dauko daga azzaluman sarakunan wahhabiyawa na Aal Saud mutanen Najdu(kahon shedan).Bayan wadannan ayukka na shedana,ka kawo mana sunna daya da kuka jadadda da Izala bata tarar shehunan dariqu suna koyarwa ba.

    • @abdullahiibrahimusman8135
      @abdullahiibrahimusman8135 3 года назад

      @@ibrahimmuhammad1569 Mallam ka fita daga kan maudui shehinka yace akawo sunna daya da izala ta dabbaqa a lokacin da tazo an kawo ba iyaka ka Kuma koma Kanata bandan bandan. Malaminka da yayi wannan tambayan shi ya kamata ya amsamin bayanina ba kaiba. Ku daman matsalarku Kennan in an baku hujja sai ku koma Kuna kawo abunda baya cikin maudui. Yanzu kazo kana ta kawo maganganu na sharri da qage da taba mutuncin masu mutunci don kawai an kure shaihinku akan matsalar maulidi. Yanzu duk abunda ka fada na qage wallahil azim muna binka bashi ko ka kawo hujja ko ka janye ko Kuma mu barka da Allah. Ka sani cewar duk abunda mutum ya fadi Mai kyau ko Mara kyau face mask rubutu wato raqib da atit suna rubutawa, Kuma zakayiba bayani a ranar sakamako, kasan wannan tunda na lura Kai daliibin ilimine. Mu Yan izala ba'a koya Mana cin mutuncin masu mutunciba, tareda muma fa munada abin Fadi na batanci akan shehunnanku, amma mu ba dabianmu bane mu Fadi Allah ya shiryeka ,Amma ka sani kaida mallumanku har yanzu Kuna hannu har sai Randa kuka kawo hujja zaku kwaci kanku.

    • @abdullahiibrahimusman8135
      @abdullahiibrahimusman8135 3 года назад

      Abinda Kuma na manta ban fadaba shine, duk a bayanina kaji inda na soki karatun zaure?nayi magana akan cewa mu Yan izala mu muka assasa karatun matan aure Kai harma da mazan aure, Amma Babu inda na soki karatun zaure, ku dama haka kuke dabia ce irin taku, abinda mutum baiceba kuce yace, Allah ya sauwake.

    • @ibrahimmuhammad1569
      @ibrahimmuhammad1569 3 года назад

      @@abdullahiibrahimusman8135 ,Ashe ba da sharri da qage aka san Izala ba?ka manta da abubuwanda su Kabiru Gombe da su Dan Gungu da bayannan su maikwano Gusau ke ta fada akan su shehu tijjani da shehu Ibrahim Nyass,alhali basa ma iya karanta baqi daidai a littafan tijjaniyya suna fassarar gatari dan kawai su qirqira karya suce a wadannan littafai suka gani?kuko a littafan shehunanku na izala su ibn taimiyya da Dan Abdulwahhab da Albani babu qazaman maganganu da babu kamar siffanta Allah da cewa yanada kama irin ta Dan Adam kamar yadda yake a Bible"God created man in His own imaga (Allah ya halacci mutum da kamarsa)"ya kebe gu daya ,idan yana so shi kusanci halittu a kasa sai ya dira tamkar tsuntsu ;kuma duk wanda bai yarda da haka ba kafiri ne a sare kansa?sannan bayaninda nayi kuna tara matan aure da yan mata balighai kuna barbara ai tasha faruwa,aka gayawa Abubakar Gumi yace a bar matan su fita ayi zina dasu mana;jahilci kafirci amma zina zunubi ne kawai.wannan ya baku licence kuna barbarar matan aure da yan mata balighai cewa lalura ce.Nasan wani malamin izala ya kebe matar almajirinsa wai zai fahimtar da ita karatu;sai mijin da sauran jamaa suka sameshi samanta shina barbara.Sai wannan sakaran alade mijin mata yace lalura ta Kama malam.
      Sannan kasan malaman Lajna ta fatwoyin wahhabiyanci sun sahhalewa laanannen yariman saudiyya Ibn salman da shi ka wuraren fita tsirara a saudiyya da kafa gumaka masu alamar kahon shedan na massoniyya(bautar shedan )KO'ina a kasar harda makka da madina .kuma wannan massoniyya ta shedana itace jigajigan Izala suke ciki a Kaduna mafia ta yan luwadi da shan jini.

    • @abdullahiibrahimusman8135
      @abdullahiibrahimusman8135 3 года назад

      @@ibrahimmuhammad1569 Mallam Shure Shure baya hana mutuwa! Kawo hujja, game da halalcun maulidi, in Babu Kuma sai in barka kayi ta Shure Shure wanda bazai hanaka mutuwa ba, Kuma maganar wa'azi akan bidi'a kamar na maulidi,da sauran bidioin ku da shirka na bautan shehunnanku da kuka saba wallahi baza mu dainaba ko banza yanzu mun motsar daku kun tashi ko ba don Allah ba Kuna binciken ilimi alhamdu lillahi,ko anan munyi,nasara, tunda yanzu Dan darika yasan Wai yayi bincike akan litattafan ibn taimiyya ai anyi nasara,Amman ka sani hayanzufa Kuna hannu don baku kawo hujjaba Kai da shehunanka.

  • @adamusaleh2836
    @adamusaleh2836 3 года назад

    Wannan bulkumi ne kawai

  • @salissououmarnazoumou2635
    @salissououmarnazoumou2635 3 года назад +1

    Kai de makaryaci ne Kuma Dabi in ku ne ka gayi Yan tijaniya kariya ba manzon allah kuke mun san ku Yan tijaniya

  • @lawalaboubakar688
    @lawalaboubakar688 3 года назад

    🤣kowane ya tsiyo tuwon dawa sai yatse raddi zaiyi 🤔 sunnah sunnah allahu Akbar

    • @salihuabubakar6996
      @salihuabubakar6996 3 года назад

      Kai je kakoyi hausa shashasha kafin kasoma comment 🤣🤣🤣🤣

  • @ashirashir8666
    @ashirashir8666 3 года назад +1

    Kai kuma wane wannan, neman a sanka kake yi, in baka sani ba ka tsaya matsayinka mana...?

  • @salissououmarnazoumou2635
    @salissououmarnazoumou2635 3 года назад +1

    KO daga Cikin ku akwayi wa anda Sun maulidi ba gaskiya

    • @salihuabubakar6996
      @salihuabubakar6996 3 года назад

      Kai salissou mahaukaci na kake, je koyi karatu haba, kafin kazaka yin comment 🤣 🤣 Dan rawar kanu 🤣🤣

  • @salahakabir7540
    @salahakabir7540 3 года назад

    Maulidi yanzu ma muka fara