Bosho tv (Gidan Gwagware 65) in tayi dagadaga

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 янв 2025

Комментарии • 42

  • @ezzooalraqm5994
    @ezzooalraqm5994 3 года назад

    assalamu alaikum, barka da warhaka, bosho, ba ka da wani sirri, sai suka ce: Wane ne zai kare mumini a duniya, Allah zai lullube shi ranar kiyama, ba za ka manta abin da ya gabata ba, mun san dalilin da ya sa ka gudu daga kasarka shekaru 7 da suka wuce saboda ka saci agwagi a makwabtaka, Uncle da, ili da Muhammadu suna murna, gai da danka Ezzedine Bashir.

  • @MmmMmm-de6ct
    @MmmMmm-de6ct 3 года назад

    Saura bosho da bizami da baban nauwara jibirillah abudou

  • @chiroma.abdulrahimmusa3374
    @chiroma.abdulrahimmusa3374 3 года назад

    Gidan gwagware Gidan tonan silili. Idan bakasan asalinkaba kaje ka kama daki a gidan Gwagware.

  • @saminusanusi7489
    @saminusanusi7489 3 года назад

    Waman yatawakalu illallahi fahuwa hasbuh (baba da ile ishiruw kaway )saurasuwane! suwanekam.... to Allah yakaremu daga sherin masuwatsawa

  • @innosamaazu1416
    @innosamaazu1416 3 года назад

    Kai walahi gidan gwagware ana toh nan asiri idan kana nemen nichadi kawai kaje ka kama daki agidan

  • @usmanannuwarmuhammad8817
    @usmanannuwarmuhammad8817 3 года назад

    Slm sunanan Usman jigawa Ina matukar Jin dadin wan Nan hiri naku Allah ya karabasi Ra Amma akaramana lokaci kamar minti 40 ko 50

  • @MmmMmm-de6ct
    @MmmMmm-de6ct 3 года назад

    Slm daga bayabaya karyanka yakare dayile da bosho sunsakagaba kashika uku daga bayabaya jibirillah abudou

  • @oumaroumoussaabdoulkader5252
    @oumaroumoussaabdoulkader5252 3 года назад

    Assalamou aleykum waraha matullah wabara katuhu, kenan zaman dan hali akayi a Agadez kin daga bayaya , kai ma Baba Bosho in halin Kane muna nan muna jira, tinda mun ga a dangin su Bitsami akoy su Iduwa...

  • @musaremo5831
    @musaremo5831 3 года назад

    Mr bosho gaskiya kana qoqari Allah ya qara basira

  • @manmanabdou3740
    @manmanabdou3740 2 года назад +2

    Aslm kai bosho bakadakerke kakashema daile aure

  • @husiniabdou4678
    @husiniabdou4678 2 года назад

    salamu alikumo bosho wai dagabaya baya yakuma gidakuwa

  • @ousmanousman5202
    @ousmanousman5202 3 года назад

    Salam aleykoum rahmatoullah wa barakatouh hhhhh amma mahmadou chima zayrma amma kouna bamou nichadi macha allah allah ykara bassira amin

  • @comedyskitsworld3896
    @comedyskitsworld3896 3 года назад +2

    😂 Yaw ranan daga bayabaya, na Daile yawuche.

  • @abdourahamanarji4259
    @abdourahamanarji4259 3 года назад

    Daga bayabaya kamar baya cewa komi Ashe Ashe

  • @ibrahimousmane4018
    @ibrahimousmane4018 3 года назад

    Wai shi Iduwa ya zama abun aibatawa ga Da'ile ne duk da cewa dan uwansa ne

  • @ousmanousman5202
    @ousmanousman5202 3 года назад

    Salam aleykoum wa rahmatoullah wa barakatouh hhhhh nine nakou ousman ousman daga cameroun asirine mahmadou ya tounou sawra bosho amma tayya kaye daili kayarda bosho yasamou yanda yaksse😂😂🇨🇲

  • @aliumaru9125
    @aliumaru9125 3 года назад

    Bosho Sai Hankali

  • @innosamaazu1416
    @innosamaazu1416 3 года назад

    Taf wasu dai sun chiga uku babu mai naiman su

  • @abdourahamanarji4259
    @abdourahamanarji4259 3 года назад

    Wasudai har yanzu binji asalinsuba

  • @UmmiAmiru
    @UmmiAmiru 9 месяцев назад

    I love this

  • @ibrahimbmaitama7643
    @ibrahimbmaitama7643 3 года назад

    Sallam,
    care taker sai aje gida a karbo yaro... yaya ja'ile sha kuruminka, sannu sannu bata hana zuwa... kai dai kaga mutum.

  • @mustaphadugajiahmad257
    @mustaphadugajiahmad257 2 года назад

    Hema malina 😹😹😹

  • @tchadyan1781
    @tchadyan1781 2 года назад

    Edowwa😂😂😂😂🤣🤣🤣🤣

  • @MusaAlhsan
    @MusaAlhsan 3 года назад

    Kaijamaa ahankali zamuji sirrin kowa

  • @abdoulayewade9770
    @abdoulayewade9770 3 года назад

    AAA kayi fa oga kanason kafouce,Gona da IRI fa

  • @sanimaazudanjaji2376
    @sanimaazudanjaji2376 2 года назад

    Kai Bosho😂😂😂😂

  • @abubakaryahaya2266
    @abubakaryahaya2266 3 года назад

    Hhhhh mai gida karfa kaima naka abin ya baiyana har yafi nasu inayimuku fatan alkairi aikinku yana kyau Allah yasa a gama Lafiya don annabi daga abubakar yahaya abban raudat daga madina kuhuta Lafiya

  • @aleeyusaeedwurno739
    @aleeyusaeedwurno739 2 года назад

    Shema malinA🤣

  • @nassiroudanloubenassirouda979
    @nassiroudanloubenassirouda979 2 года назад

    Sabie

  • @umaryahaya4953
    @umaryahaya4953 3 года назад

    👍😀

  • @RabiuissakaRabiuissaka
    @RabiuissakaRabiuissaka Месяц назад

    😊😅😮😢🎉

  • @danmamakowanakaalgeria7031
    @danmamakowanakaalgeria7031 3 года назад

    Slm

  • @latifafaruk
    @latifafaruk 6 месяцев назад

    😂😂😂😂😂😂😂

  • @oumarabfj5871
    @oumarabfj5871 2 года назад

    😂😂😂😂😂😂

  • @baraatuabubakar5002
    @baraatuabubakar5002 2 года назад

    I'll

  • @abdoulayewade9770
    @abdoulayewade9770 3 года назад

    To chi day gouani fadi ina taousayamay, Randa tachi Rana tazo kayi ranan (d'aile kabidi laspikae

  • @HussainiUmar-zr1hd
    @HussainiUmar-zr1hd Год назад

    You normal

  • @ibrahimousmane4018
    @ibrahimousmane4018 3 года назад

    🤣🤣🤣

  • @m0hamedawali458
    @m0hamedawali458 3 года назад

    bocho abar kaza cikin gachinta daga misurata Libya

  • @abaduosalamu473
    @abaduosalamu473 2 года назад

    😂😂😂😂😂🤣🤣