Asalin Rigimar Isa A Isa da Sadiya Haruna hira da su kafin a shiga kotu

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 3 фев 2025

Комментарии • 81

  • @maryamdinaunty233
    @maryamdinaunty233 3 года назад +1

    Allah ya kyauta bakwa kiyaye mutumcin junanku kumenene kune kuke jawa kanku

  • @seemazira
    @seemazira 3 года назад +1

    HONESTLY THEY NEED TO RELEASE HER

  • @ummulkhairisaniahmad4420
    @ummulkhairisaniahmad4420 3 года назад

    Allah y kyauta y rabamu da tonan asirin duniya da lahira

  • @Aminatu-d1c
    @Aminatu-d1c 3 года назад

    Allah ya kyau ta Amma abun akwai kulli

  • @gachetv2868
    @gachetv2868 3 года назад +1

    Wly kaji koumya isa a isa haba kamar ka

  • @rabiatualhassan177
    @rabiatualhassan177 3 года назад +5

    Allah ya kauta Ameen ya Allah 🤲

  • @xainabummeexeezeesarki5786
    @xainabummeexeezeesarki5786 3 года назад +1

    Ya subhanallah 🙆😭 kai dunya 😭

  • @fatimafa1465
    @fatimafa1465 3 года назад +1

    lnnalillahi wa innah ilai raji un Allah yasa mudace Allah yashirke

  • @gachetv2868
    @gachetv2868 3 года назад +1

    Inalillahi wa in na ileyhi rajou oun kaji koumya wly babban moutoun dakay

  • @zainafshariff454
    @zainafshariff454 3 года назад

    Allah sarki Allah y shiga lamarinta

  • @fatimamsani6948
    @fatimamsani6948 3 года назад +1

    Su duka b mutane bane, basa tsoron Allah sun raina girman ubangiji wallahi. Allah y sauƙe Allah y raba mu d mutane irin waɗannan baki ɗaya daga sadiyan har Isa, Allah k dawwamar d mu a shiryayyu.

  • @surayyasanisaeedsurayyasan2825
    @surayyasanisaeedsurayyasan2825 3 года назад +2

    Allah sarki sadiya allah bawa mai gaskiya gaskiyar sa

  • @faridasaid375
    @faridasaid375 3 года назад +2

    Sadeeya haruna batada gaskiya wai ita marainiyace oo

  • @mymoonahmymoona3472
    @mymoonahmymoona3472 3 года назад

    ALLAH SARKI ALLAH Y SAKAMAKA GASHINAN. TAGANI DIYAR ASARA KADAN KIKAGANI WLH INDAI DUNIYACE ALLAH ABAKI FIR AUNA AZUCIYA

  • @aishaisahisah3792
    @aishaisahisah3792 3 года назад +1

    Allah zaikareta daga dukkan zalunceku

  • @mlafazitv2692
    @mlafazitv2692 3 года назад +1

    Hmmmm duk karya take

  • @hatijapatlo6414
    @hatijapatlo6414 3 года назад +2

    khadija m sulaiman Allah ya shirya to da Aurenki kike wannan Abubuwan ? kuma meyasa kika zubda cikin kinsan Aure kukayi ?

    • @mariamaomar7983
      @mariamaomar7983 3 года назад

      Intanason shi ba abunda bazata iya tayi ba.. narabiki da so kuma gata batada wani gatan .kawai Allah ya kara rufa muna aciri kawai.ai tacé rayuwa bariké cé akeyi😭😭😭

  • @sanimahammad6075
    @sanimahammad6075 3 года назад +3

    Gaskiya anwa sadiya haruna zalimci wan nan hukun jin yayi tsauri insha'Allah Allah zai saka mata 😔

  • @ayishatabbas2402
    @ayishatabbas2402 3 года назад +5

    Please please stop fighting is okay just leave everything to Almighty Allah and no more cursing ❤❤❤❤❤

  • @zalikagarkidaura2101
    @zalikagarkidaura2101 3 года назад +3

    tofa wata sabuwa Allah ya kauta

  • @najaatualiyu2546
    @najaatualiyu2546 3 года назад +1

    Okay a she kedaman karuwace dagaske

  • @khalifa5827
    @khalifa5827 3 года назад

    Wallahi ko kadan banyadda da maganar isa ba

  • @maryamdinaunty233
    @maryamdinaunty233 3 года назад

    Kuzo kuyita tunawa kanku asiri a social media mtttssswww

  • @hauwagarbashehu3689
    @hauwagarbashehu3689 3 года назад

    Gaskiya zancen ta akwai kanshin gaskiya n'a auren mutua don naga wani vedion su suna cikin soyyayya da ita

  • @smileyafrah963
    @smileyafrah963 3 года назад +2

    Allah ya kyauta

  • @rabiaturabiusulaiman2653
    @rabiaturabiusulaiman2653 3 года назад +1

    Allah kauta mana

  • @lamiamadou7337
    @lamiamadou7337 3 года назад +1

    These people are not serious. may Allah guide us all.

  • @isahabubakaraafulaniganiya4166
    @isahabubakaraafulaniganiya4166 2 года назад

    humm

  • @sahabimaitama7989
    @sahabimaitama7989 3 года назад +3

    Amma gaskiya ba'a yimata adalci ba sadiya haruna baiwar allah marainiyar allah ace batada ikon kare kanta kawai dan batada kowa gaskiya ne kenan 😭

  • @sarahpillars3402
    @sarahpillars3402 3 года назад +3

    Fisabilillah kawai sunyi hadin guiwa Dan sunaso su ci xarafinta Nigeria kenan hmmm

  • @sulmankuwait2278
    @sulmankuwait2278 2 года назад +1

    😭😭😭😭😭🙆‍♀️🙆‍♀️🙆‍♀️🙆‍♀️🙆‍♀️

  • @maryamabdulla1090
    @maryamabdulla1090 3 года назад +1

    allah sarki sadiya allah ya baki ikon cinye jarrabawa😭😭😭

  • @bemoskiychen2790
    @bemoskiychen2790 2 года назад

    Ku kalla sabon shirin mu mai taken A TUNANI NA wanda za’afara nuna shi ranan daya ga watan march 2022
    Kar kubari abaku labari💃
    fb.watch/bmfkPBeiao/
    ruclips.net/channel/UC4ulppnx5J0svQq6oteW9zw

  • @najaatualiyu2546
    @najaatualiyu2546 3 года назад

    Allah yakaramana zaman lafiya

  • @rukayyahnuhu1442
    @rukayyahnuhu1442 3 года назад +1

    Ai idan baki daure shiba shi gashi ya daure ki

  • @badiyyanuhubadiyyanuhu2094
    @badiyyanuhubadiyyanuhu2094 3 года назад

    To ubangiji Allah ya shirya 😔 kuma Allah ya yana bayan mai gaskiya 😨😨😨

  • @rukayyahnuhu1442
    @rukayyahnuhu1442 3 года назад +1

    Ai dole ka fahimta dan jarida 😂😂 tunda an bada misali da kanka

    • @ggvgg8889
      @ggvgg8889 3 года назад

      Hhhhh gaskiya dai

  • @smileyafrah963
    @smileyafrah963 3 года назад +2

    Baki shi ke yanka wuya

  • @fatitahiron1937
    @fatitahiron1937 3 года назад

    Da armanki 😱

  • @asmamaiga3684
    @asmamaiga3684 3 года назад +2

    Subahana Allah

  • @jameelahabbah67
    @jameelahabbah67 3 года назад +4

    Wlhi dai gaskiya shi ya cuceta amma ita bakinta ne yaja mata da tace mai dan luwadi amma a zahiri ita aka cuta

    • @hauwaabdallah7461
      @hauwaabdallah7461 3 года назад +1

      Dukkanmu nan a media mukejin komai babu wanda yasan gaskia sai Allah dan hk shedar zurr ba namu bane. Dan Annabi yace kada ka shedi abinda baka ganiba da idonka. Wa kaulul zurr wa shahadatuz zur haka annabi yace. Tace shi dan luwadi ne. To yaya akai ta yarda har tayi auren mutu'ah da dan luwadi??

  • @Fareeda78
    @Fareeda78 3 года назад +1

    Kai JAMA,a allah kyauta 🙄🙄🙄🙄

  • @samiraisahahmaddagaasharay5029
    @samiraisahahmaddagaasharay5029 3 года назад +2

    🤲🤲🤲

  • @Sharqin
    @Sharqin 3 года назад +1

    To fa 👀

  • @hajiyajamilasaudiya1213
    @hajiyajamilasaudiya1213 3 года назад +1

    🤔🤔🤔🤔🙏🙏

  • @abdou-chakouroubatcha6838
    @abdou-chakouroubatcha6838 3 года назад

    Toh chi kenan barkaryata ba akan yayi aurà namuti a da da sadiya ba se Dan tace maya Dan luwadi Kenan hukuncin da akadoka ma sadiya gaskiya anzalince ta

  • @ghdtic3336
    @ghdtic3336 3 года назад +1

    🤔🤔🤔😭😭😔😔

  • @aishanuhu6599
    @aishanuhu6599 3 года назад +1

    🤔🤔

  • @entisarmahamad6322
    @entisarmahamad6322 3 года назад +1

    هاذي هي مشكلة زواج بسر

  • @shamsiyyabasirukunya1865
    @shamsiyyabasirukunya1865 3 года назад +2

    🤣🤣🤣🤸🤸

  • @hajiyaaminanijeriya5110
    @hajiyaaminanijeriya5110 3 года назад +1

    allAh sarki sadiya haruna 😭😭🙌🙌😭😭

  • @husnahsalisaliyu5798
    @husnahsalisaliyu5798 3 года назад

    🤔😁😰😂

  • @rufaidahibrahim9713
    @rufaidahibrahim9713 3 года назад +1

    🙆🙆🙆

  • @ishaqabubakartv4591
    @ishaqabubakartv4591 3 года назад +1

    🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤸

  • @khalifa5827
    @khalifa5827 3 года назад

    Munafikai biyu ku kukasani abinda kukai kuda allah shima wannan shegen kansane

  • @fatoumahamadou2930
    @fatoumahamadou2930 3 года назад

    To ki zubar da tchiki wata uku, kuma aure na wata uku bay karé ba, sadiya karia

  • @scvvvsqfvvxd5572
    @scvvvsqfvvxd5572 3 года назад +1

    😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @sadiyaarama9816
    @sadiyaarama9816 3 года назад +3

    Imagine d nonsense 🤮🤮🤮Allah yashiriyemu gabakidaya

  • @حليمهالهوساوي-ر4ه
    @حليمهالهوساوي-ر4ه 3 года назад +1

    To ammah dai Kayi auran mutu'a da ita😁

  • @just_to_laugh_vlog
    @just_to_laugh_vlog 3 года назад

    Just forget and fucos in life..

  • @alyasshusaei395
    @alyasshusaei395 3 года назад

    😂😂😂

  • @officialabz5397
    @officialabz5397 3 года назад

    Sayen biredi ya kama mu kenan

  • @Muryar_Arewa
    @Muryar_Arewa 3 года назад +1

    This Gail her is not education nonsense 🙄

  • @nanarukayyaadamhamza3979
    @nanarukayyaadamhamza3979 3 года назад +1

    Allah ya kyauta

  • @zeebodycareremediestv2719
    @zeebodycareremediestv2719 3 года назад

    Allah ya kyauta

  • @abdulrahamansaad2183
    @abdulrahamansaad2183 2 года назад +1

    Allah ya kyauta