RIKICIN MANMAN SHATA DA HALILU AHMAD GETSO GASKIYAR MAGANA

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 сен 2024
  • TAKADDAMAR MANMAN SHATA DA HALILU AHMAD GETSO GASKIYAR MAGANA

Комментарии • 13

  • @Yawale-gk2bw
    @Yawale-gk2bw 15 дней назад

    Namijn duniya, Haka akeson mai Akida, ALLAH ya kara lafiya da nisan kwana.

  • @Abufatima957
    @Abufatima957 2 года назад +2

    Allah yakara Girma Baba Halillu Ahmad Getso

  • @surajoafakamuhammad700
    @surajoafakamuhammad700 2 года назад +1

    Naji dadin wannan bayani na Halilu Ahmad Gyetso.

  • @aminasanikazaure7777
    @aminasanikazaure7777 2 года назад

    Baba Allah ya qara lfy da nisan kwana mai albarka amin

  • @aliibrahim6037
    @aliibrahim6037 9 дней назад

    Kaji yanda Ake aiki. Ba tsoro .
    Alh. Halilu Ahmed Getso Kuna yanayi da Wani wa na - Alh Haruna Umar Jos.
    Muryan su daya

  • @halimamusa7427
    @halimamusa7427 2 года назад

    Wannan shine halilu Ahmad getso Allah Mai girma

  • @kuburasaddik9688
    @kuburasaddik9688 2 года назад

    Kaji mazan jiya

  • @LawalAbubakar-oy7ms
    @LawalAbubakar-oy7ms Год назад

    Halilu Getso sauran mazan jiya a bangaren aikin Redio

  • @rooneygmlyusuf6585
    @rooneygmlyusuf6585 2 года назад

    Allah kara lfy

  • @washingtongarry6701
    @washingtongarry6701 Месяц назад

    Kaye jayanya da wanda yafikarfinka mana shata shata ne

  • @rabiumohammed7429
    @rabiumohammed7429 2 года назад

    Allah Mai iko, Halilu Ahmad Getso Ikon Allah

  • @eltahirsaeed2675
    @eltahirsaeed2675 2 года назад

    Malam Halilu mi hikima

  • @mamankairat4573
    @mamankairat4573 2 года назад

    Allah yaka lafiya