Najeriya a 1905: Makarantar Boko ta farko a Arewa, Sansanin Kirista a Zaria, Kantin farko a Kano
HTML-код
- Опубликовано: 16 ноя 2024
- A Fabrairu 1905 aka buɗe kantin Turawa na farko a Birnin Kano mai suna London and Kano Trading Company.
A cikin Maris 1905 Sarkin Zazzau Alu ɗan Sidi ya amince Turawan Mishan ƙarƙashin Dr. Walter Miller su kafa sansani a Birnin Zaria domin yaɗa addinin Kirista.
A shekarar 1905 ne aka kafa Makarantar Boko ta farko a Najeriya ta Arewa a Birnin Sokoto. Amma ba ta samu karɓuwa ba.
#history #hausa #tarihitv #NajeriyataArewa
Allah sarki rayuwa kenin
Lallai kam
Dakwa
tarihin yakin rabi na borno
To. In sha Allah
Ina muku fatan Alkhairi Ubangiji Allah Yakara Fasaha Dan Allah inaso Ku kawo mana cikaken tarihin major Hamza Almustapha
Mun gode. Allah ya saka da alheri. Gaskiya za mu daɗe bamu zo kansa ba tun da mun fi mayar da hankali kan shekarun baya maimakon na yanzu.
Na gode
Madalla
Ni tambayata kadai gameda wannan wakar da kuke sakawa a background ne. Kamar Sani Aliyu Dan Dawone, Amma meye sunnan wakan?
Sunan waƙar 'Ƙasar gado Najeriya' ta Sani Aliyu Ɗandawo.
8:19 Ƙabilan Marghi sun yaƙi Turawa kenan? 😮 Ashe dai Jarumai ne.
Sosai kuwa
Mawaƙin nan yayi ƙarya. Eh ƙasa ɗaya amma al'umma daban 2:07
Fata nagari...
Lamiri @@tarihitv
Yadda Sarkin Zazzau ya bawa turawa daman ya da addini Christianity
To.
Tunda akwai muna furci fa hasada tunda, mai yahana sarakunan mu su hada kai suyaki turawan kaman yadda Ethiopia 🇪🇹 tayi, amma ina wanchen sarkin nagani anyake Dan uwansa ancinyesa sai yace hakan dai dai ne wai Dama aabokin gaban sane, baisan saura shiba
Haka ne
Aslm. Amma meye gaskiyan cewa sarkin zazzau Alu Dan sidi yaki yarda yabawa turawa fili acikin garin Zaria sugina coci? Don yadda naji ance har yayi huduba a ranar sallah akan cewa zasu yaki turawa idan har suka dage sai anbasu fili acikin garin Zaria don sugina coci. Ance wannan rashin jutuwar shiyajawo gwamna luggard yacireshi daga sarki aka tafi dashi lokoja.
Ban san wannan labari ba Amma in sha Allah zan bincika.
☝️🇳🇬😭🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
katsina sai sorry wanene malamin da ma koya a zaria
sanna dan Allah a wajen hotunan a rika sa mana su a 4 shape din su dan mu gansu sosai
sanna akwai cikakken adadin turawan da suka fara zuwa kasar a farko
kuma gaskiya munji dadi yadda kuka gyara wannan wakar ta background
muna godiya
Mun gode
@@tarihitv ga tambayoyina cen baa amsa mani ba
Wai miye yahana sarakunan hausa taimakawa sarkin musulmi attahiru na 1, shin munahurci neh ko kuma tsoro neh
Yanayi ne
Sarakunan FULANI dai, ko?
@HaAuIs-u4g sarakunan kasar hausa neh , domin kozo inkashe kah basu sani da hillanci bah
Yare daban, Jini daban. Muna Turanci da Larabci a Nigeria amma hakan ba zai taɓa mayar da mu Turawa ko Larabawa ba.
@@mubasshirabubakar
@HaAuIs-u4g ask the sultan of sokoto what is his mother tongue? , zaice maki "hausa" amma duk yadda ya iya turanci ko larabci bayace shi baturene bah ko balarabene
19005
Duka Munaso allan yataimaka
Ameen. Mun gode.