Muna mutuqar Alfaharin samun wannan kafa ta tarihi TV. Dan Allah idan shiri yayi zurfi Ku kawo mana gudun mawar da sojojin African frontier Force suka taka a yakin duniya da 1 Dana 2.
Korar Kare da Sarkin Kano Ali ya yiwa Turawan mishan shine abin farin ciki, kuma ya taimaka wajen hana kafa addinin Kirista a Kano. Allah ya saka masa da alheri.
Amma dan Allah kukoma baya a fara daga zuwan turwa Africa, da kuma yadda suka gano Nigeria 🇳🇬 Waya fara ganota, ya akakwashe dashi da turawa suka fara zuwa arewa ya kakan ninmu sukayi dasu?
Allah Ya jikan duk musulmai wanda suka yaƙi turawa har suka yi shahada...su kuma wadanda suka taimakawa turawa Allah Ya isanmu tsakanin mu dasu...
Allah ya kyauta
Gaskiya turawan nan ba'abin so bane wlh, muna rokon Allah yakawo mana shugaban dazai hana yin murnan samun yancin kai saboda wlh abun kunyane 😭😭😭😭
Allah yakara basira Dr. nawane fam miliyan daya
😂2mln
Allah ya tsinewa Azzalumai turawa da yan koransu.
Sarakunanmu masu kishin Addini kuma Allah ya saka musu da Alkhairi.
Allah ya kawowa kasar mu mafita
Ameen ya Allah
Ina matukar jin dadin wannan shirin
Allah ya kara maka karfin gwiwa
Ameen Engineer. Allah ya saka da alheri.
Allah sarki
Gaskiya muna jin dadin shire shirenku kwarai dagaske Allah bunkasa Ku
Ameen ya Allah. Muna godiya.
Wllh innajin daɗin wannan labari Allahu Akbar jiyya ba yaw ba dan uwa ina ma fatan alheri takwra na Allah ya kara basira
Ameen. Na gode. Allah ya saka da alheri.
Allah ya Isa tsakanin mu da Turawan mulkin mallaka. Allah ya bi hakkin iyayen mu da aka kashe babu dalili
Ameen ya Allah
This program is good.
Madalla
Gaskiya wannan tarihin ya kayayar.
Madalla
Allah y jaddada Rahma Sarakunan Fulani
Ameen
Muna mutuqar Alfaharin samun wannan kafa ta tarihi TV. Dan Allah idan shiri yayi zurfi Ku kawo mana gudun mawar da sojojin African frontier Force suka taka a yakin duniya da 1 Dana 2.
Madalla. In sha Allah za mu kawo.
Masha Allahu Allah ya kara basira
Ameen ya Allah
Korar Kare da Sarkin Kano Ali ya yiwa Turawan mishan shine abin farin ciki, kuma ya taimaka wajen hana kafa addinin Kirista a Kano.
Allah ya saka masa da alheri.
Ameen
Thank you Malam Maude, keep up the good work
Madalla
Gaskiya anyimaza
Lallai kam
Allah Ya jikan Sarkin Kano Alu, da dukkan musulmi.
Muna tare da ku Maude.
Ameen. Mun gode.
Tarihin.faransa
Ka yi hakuri. Mu iyakarmu Najeriya.
Lallai akwai abin sha'awa wajen hadin kan dake tsakanin yan nigeriya ta arewa duba da abinda ya faru tsakanin yan mishan da sarakunan zariya da kano
Lallai kam
Tarihin sarki hamayaji madagali jihar Adamawa
To. In sha Allah
🎉❤ Masha Allah
Alhamdulillah
Slm gaskiya batukan rabi yayimun matukar dadi dan allah koza a samu kari kanwanna nagode
Wslm. In sha Allah ya na nan tafe.
Moun godé
Madalla
Abin da yake mai faranta rai shi ne yadda alummar hausawa suke da ruko da addini fiye da komai tun tsawan shekaru har zuwa yanzu
Ma sha Allah.
Tarihin 1804 dana kuma na 27 Juli 1903 yaƙin Bormi
To. Madalla
Tayaya turawa su kawo qarshe farin tuta har suka ajiye demucradiya
Yaƙi
Amma dan Allah kukoma baya a fara daga zuwan turwa Africa, da kuma yadda suka gano Nigeria 🇳🇬 Waya fara ganota, ya akakwashe dashi da turawa suka fara zuwa arewa ya kakan ninmu sukayi dasu?
In Allah ya yarda za mu waiwaya.
A fadada mana labarin Rabih
To. In sha Allah.
Gsky sarkin Kano Alu yayi jarumta na koran Yan mission daga kano
Lallai kam
Dan Allah iya tarihin Nigeria kuke kawowa ko har da na komai?
Yanzu dai shi mu ke amma in da wanda ka ke so sai ka faɗa mu nemo ma ka
Yayi kyau ina fatan cigaba
Madalla. Ka subscribe domin samun sababbin shirye-shirye.
Amma wannan sabon channel ne
Ka kasance da mu duk ranar Laraba domin kallon cigaban shirin.
Kuci gaba kowomana tarin Nigeria don musan gwagwar mayar da akayi
To. Madalla
Kano sokoto da kastina
Madalla
Dama mutumin sudan yataba mulki a Nigeria?
Daular Borno ta lokacin ta wuce Najeriya kaɗai.
Mallam Maude sannu da kokari
Yauwa. Muna godiya.
Wannan muryar kamar na taba jinta a wani gidan rediyo ko?
Ba mamaki.
Nifa tarihi Bashi gimsata
Madalla
MUNASONAYIMUNA.BAYANI.GAMEDA.JAHADINFULANI.SHIN.SURIGA.HAUSAWA.DABAREBARI.SAMUNMUSĹUNCINE?
To.
Muna bukatar karin bayani a kan tarihin Rabeh ibn Fadlullah
Ya na nan tafe in sha Allah