Allahu Akbar all praise be to Almighty Allah for making it easy for our fore fathers to Build a National mosque in Nigeria may Almighty Allah have mercy's on them and make jannatul firdaus to be their final abode Ameen thumma ameen
Jazaka-Allah khairan sheikh Abu-Aisha. Gaskiya alkhairan shuwagabannin kasar Saudia ya fi sharrin su yawa nesa ba kusa ba. Wallahi idan ka ga girman masallacin da kasar Saudia ta gina a tsakiyar London, za ka yi mamaki. Amma duk da haka ba su kubuta da sharrin ya'nshi'a da wasu ya'a bidi'a ba, don kiyayya da sunnan Manzon Allah Sallahu alai Hi Wasalam. Allah Ya shirye mu baki daya.
Allahu Akbar, Maa shaa Allah. Prof Allah Ya kara lafia da tsawon kwana 🤲🏽 I pray ALLAH SWT reward abundantly our fathers, king Khaleed, king Fahad, the Saudi govt and everyone who has a hand in building and running this grand Mosque 🤲🏽 l pray Aljannatul Firdaus be their final abode and ours 🤲🏽 Jazakumullahu khayran 🤲🏽
Jazakallahu Khairan
Allahu Akbar all praise be to Almighty Allah for making it easy for our fore fathers to Build a National mosque in Nigeria may Almighty Allah have mercy's on them and make jannatul firdaus to be their final abode Ameen thumma ameen
Jazaka-Allah khairan sheikh Abu-Aisha. Gaskiya alkhairan shuwagabannin kasar Saudia ya fi sharrin su yawa nesa ba kusa ba. Wallahi idan ka ga girman masallacin da kasar Saudia ta gina a tsakiyar London, za ka yi mamaki. Amma duk da haka ba su kubuta da sharrin ya'nshi'a da wasu ya'a bidi'a ba, don kiyayya da sunnan Manzon Allah Sallahu alai Hi Wasalam. Allah Ya shirye mu baki daya.
Allahu Akbar, Maa shaa Allah.
Prof Allah Ya kara lafia da tsawon kwana 🤲🏽
I pray ALLAH SWT reward abundantly our fathers, king Khaleed, king Fahad, the Saudi govt and everyone who has a hand in building and running this grand Mosque 🤲🏽 l pray Aljannatul Firdaus be their final abode and ours 🤲🏽
Jazakumullahu khayran 🤲🏽
Late Emir of Gwandu Haruna Rashid sarakunan gaske Allah ya jikan su.
Masha'allah Tbarakallah❤
Barakallahu Fikum Abu A'esha ❤
Masha allah alhamdulilah Allahou Akbar
Ma Sha Allah Alhamdulillah
Masha Allahu Professor S.A..S Galadanchi former ViC of the Bayero University Kano
ما شاء الله