A.l amin Allah yasa kama da alkhairi. Rashin rubutu da bincike da bibiya ya jawo iya shago da dan kurjan kurum aka sani.suma ba d9n waka ba wataran sai sunan su ya bace
kai jama'a! yanzu anrasa masu kawo cikakken tarihin Dogo Miko,ƴan uwansa dake raye duk basuyi rayuwa dashi ba basu sanshi ba. Duk Zaruman da akayi a kebbi,sokoto da zamfara duk akwai tarihinsu. Allah ya gafartama Dogo Miko.
Al-amin, dalilin hirarrakinka wlh na kamu da sha'awa dambe tare da shiga bibiyarta musamman tsaffin dambe. Gaskiya kakai xarumi da duk wani Bahaushe xaiyi alfahari dakai saboda kokarinka na haska wannan tsohon wasa namu na gargajiya da kuma cirewa mutane da dama daukar dambe a matsayin munmunan abu ko wasan mutanen banza.
Allah ya jikan dogo miko
Al Ameen sannu da kokari .wannan tashar ta zame mana tamkar makarantar tarihi,Allah ya kara dafama akan wannan kokari da kakeyi.
Ina sonka malam al-ameen sokoto kokarinka Yana karfafani sosai! Yanzun dayawa. Matasa ana rudarsu ga Barin al'adunsu
Nagode
A.l amin Allah yasa kama da alkhairi. Rashin rubutu da bincike da bibiya ya jawo iya shago da dan kurjan kurum aka sani.suma ba d9n waka ba wataran sai sunan su ya bace
Naji a hira da yawa kana tambaya su waye Audu wadara sarki.babu wanda yasan ko suwaye, shi dan anace yasan labarin su. Tunda har ya ambace su.
kai jama'a! yanzu anrasa masu kawo cikakken tarihin Dogo Miko,ƴan uwansa dake raye duk basuyi rayuwa dashi ba basu sanshi ba. Duk Zaruman da akayi a kebbi,sokoto da zamfara duk akwai tarihinsu.
Allah ya gafartama Dogo Miko.
Witching from Adamawa yola naji dadin bayanin yaronnan
Nagode sosai
Ma Sha Allah
Al Amin Allah ya ƙara basira
Jikan dogo miki fa ahlussunnah ne 😅😅😅
Yaro Yana maganar Sharia kana maganar wata shirmen sunnar Yan wasan kwaikwayo
Wannan jika na dogo miko mai ilimine
Sannu da kokari al ameeen
Mungodiya Alameen
Al-amin, dalilin hirarrakinka wlh na kamu da sha'awa dambe tare da shiga bibiyarta musamman tsaffin dambe.
Gaskiya kakai xarumi da duk wani Bahaushe xaiyi alfahari dakai saboda kokarinka na haska wannan tsohon wasa namu na gargajiya da kuma cirewa mutane da dama daukar dambe a matsayin munmunan abu ko wasan mutanen banza.
Na gaisheka
Barka da kokari
Allah yajikan musulmi