SANATA BARAU JIBRIN: Ya fadi sirrin nasararsa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 24 сен 2024
  • Shirin ‘Madubin Usman Kabara Podcast’ ya tattauna da Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Mai Girma Sanata Barau I. Jibrin wanda aka fi sani da Maliya, game da tarihin rayuwarsa ta kasuwanci da siyasa, da ma yadda yake kallon matasa a wannan zamani.

Комментарии • 14

  • @UmarhalliruKARAYE-km5um
    @UmarhalliruKARAYE-km5um 10 часов назад +1

    Salam alaikum Usman kabara wannan maganar gaskiya sanata ya fada Allah ya bamu ikon gyarawa

  • @shehusani7241
    @shehusani7241 День назад +1

    Gaskiya bakuyin aikin da muka turaku sabida bakinki daya daku da fadan shugaban kasa Wallahi zamu hadu daku gaban Allah

  • @mustaphahamzamedarasu6941
    @mustaphahamzamedarasu6941 11 часов назад +1

    To Allah ya gyara Mana Amen yarabbe

  • @OmajuwaMercy
    @OmajuwaMercy 20 часов назад +1

    Abinda kukai ma Talakawa Nigeria
    Allah Yai Maku

  • @NAZIRUDANRIMI
    @NAZIRUDANRIMI 3 часа назад

    Allah baya barci yan siyasar Nigeria

  • @KhairullahAmatulrahman
    @KhairullahAmatulrahman День назад +1

    slm usman kabara inatare daku daga Taraba state jalingo fatan alkhairi barau maliya in sha Allah kai ne gwannan kano 2027

  • @AnasbJibrin-o7u
    @AnasbJibrin-o7u 13 часов назад

    Masha Allah

  • @abdulrahmanusman2598
    @abdulrahmanusman2598 День назад +1

    Gaskiya Wannan maganganun haka suke kuma insha Allah zamuyi aiki dasu

    • @OmajuwaMercy
      @OmajuwaMercy 20 часов назад

      zakayi aiki dasu dai amma banda ni
      kuna Abinda yasa nayi maka reply saboda kayi jam'i

  • @sadidahiru5491
    @sadidahiru5491 День назад

    Gaskiya maganar Senator Gaskiya ne, babban matsalar mu shine mun tsaya sai gwabnati ta mana komai a rayuwar mu kuma wallahi gwabnati ba tamu take ba.

  • @nicholeritajohn8168
    @nicholeritajohn8168 9 часов назад

    Distinguish your excellency 🎉 Deputy Senate president 🙏❤

  • @SHAWARATV-r1e
    @SHAWARATV-r1e День назад +1

    Don Allah inason kabani damar reposting
    Inason copyright

  • @UsmanAliyu-cg2rx
    @UsmanAliyu-cg2rx День назад

    Karyarbanza gamu alibyar

  • @fahadsheriff5783
    @fahadsheriff5783 День назад

    Sir,my question here's you've been in the political office since 1999 and am sure you still want to remain in political office in years to come. Please, and please, when will you Nigerian politicians decide to step down and allow other to contribute to the nation