nifa wllh kubrar Nan haushi take ban maraici hauka ne Wanda yake tare da ni yayi min like Dan wllh yar jakar ubace haka ake maraici ai addua zaki rinka yi musu ko 😂
Kai ko mlm ya zakawa yy hanne haka😂😂😂😂😂dg neman tai mako😂😂😂 anty bilki wuya koda mgni ba dadi 😂😂😂😂 lnta na ya kata ki sarwa da mijinki gsyr lmri Lbila akara adda don kubra taza annoba wlh 😢🙏❤️❤️
@ shine ai ni haushhi ma bokan yake ban don Allah kar directorn nan yace bokan zai mata asiri ta auri bokan,itace dadin film dinan don ita muke kallo don Allah kar a mata haka.
Allah sarki yaya Hanne, har taban tasauyi, kuma taban dariya
Wlh banji tausayinta ba kokadan daga ita jar bilki
nifa wllh kubrar Nan haushi take ban maraici hauka ne Wanda yake tare da ni yayi min like Dan wllh yar jakar ubace haka ake maraici ai addua zaki rinka yi musu ko 😂
Shigiya ba whl Nima haushinta nake ji
Dawani bakin ta kamar na kare
Macha hallah ❤❤❤❤❤
@@Internetcdoux 🤣🤣
@@JannatHarunajabrin-qx1yg wllh abin haushi gare ta
Gaskiya wannan mlmn Yayi.yaya Hanne yehh
Gaskiya yakamata a takaitawa yajan tallace-tallace muna jin dadi wanan shiri sausai, Allah ya yimuku albarka kuma shi albarkanci rayuwaku ameen
Gaskiya abin yayi saidai talla tayi yawa❤❤
Gaskiya ya kamata najamau ta fada wa mijin ta gaskiya
Gsky kam
Yaya Hanne in serious trouble 😂
Wayyo allah cikina Yaya Hanne Tamu 😂😂😂😂
Yaya hanne tamu 😂😂
Yaya Hanne na ciikin yanayi wollah 😅
Nabila Kinsamu Kishiya Biyu Uwar Miji Da Wannan Shegiyar Kubrar Allah Ya Kawo Miki Mafita
Uwar miji ai uwa ce😂
Wannan abun yamin sugar...hehe yaya hanne is in serious trouble 😅😅
Yaya hanne namu 😂😂😂😊
Masha Allah watching from dakata kawaji❤❤❤
Masha Allah watching 👀 from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
Masha Allah i watching from cote ivory ❤
Wallahi game is over haneee
😂😂😂 hanne da malam
Yaya hanne ta hadu da bin bushinakin😅😂
Yaya hanne tamu 😅😅
Yaya hanne 😂😂😂😂tamu
Tamu ta samemu Yaya Hanne duniyar acting
Munada Babban buki yaya hanne Amarya 😂😂😂🎉
Walahi dai hada kuka take😂😂😂
Zamusha bikin yaya hanne😂😂😂
Gaba gaba za a aura wa Abu Humaira Kubra kuma... Kowa da kishiyarsa a film dinnan😅
Wallahi natsani wannan kubrar 😏😏
😂😂😂yaya hanne
Malam yace andawo ana hawaye😂😂😂😂😂😂
😂😂😂
Yaya hanne tamu😅
Gaskiya yakamata kuyi kara wani yafito mana da anko muje musha biki💃💃😅😂
Zan fito da shi wlh nasa xa.a rina
😂😂😂
Congratulations Yaya Hanne anyi miji😂
😂😂😂😂😂yaya hanne
Yaya Hanne ta samu miji 😂😂😂😂😂
Hanne yako 😂😂😂matan malam 😂
Saidake yy hanne
Dara taci gida😂😂😂😂 Yaya hanne Barka barka😅😅😅
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
Wallahi ba marainiya bah ko ita tayankima maraici cibe sainaci qaniyarta wai iskanci cikimn mijina himm lallai bulala ko xansa inci ubanki walle
😂
Masha allah allah qara basira
Kai ko mlm ya zakawa yy hanne haka😂😂😂😂😂dg neman tai mako😂😂😂 anty bilki wuya koda mgni ba dadi 😂😂😂😂 lnta na ya kata ki sarwa da mijinki gsyr lmri
Lbila akara adda don kubra taza annoba wlh 😢🙏❤️❤️
Ma Sha Allah we are waiting for the guest 😮🎉
Yaya hanne tayi tuban mazuru😂😂😂 in gaskiya nake to ku mini leke
Duk Wanda yaya hanne take burgewa amin like
Very very amazing AL RAHUZ
Gamu munzo kallon su yy Hanne 😅
Macha Allah ❤❤😂😂🎉🎉
Hajjiya bilki😂😂
dan Allah kar bokan nan yaci naasara akan yaya hanne Allah yasa gidan Alhaji zata koma.
@@fatimabatulah nima nafison takuma can ayita qaniyata amma ita aure bokan nan babu ita babu fansarta
@ shine ai ni haushhi ma bokan yake ban don Allah kar directorn nan yace bokan zai mata asiri ta auri bokan,itace dadin film dinan don ita muke kallo don Allah kar a mata haka.
😢yaya Hanne anki tuba.
Allah ya sha mana gaba...
😂😂😂ikon allah Hanne ta malan 😅😂
Wai yaya hanne ta fada sabon balai dankari Allah yafiddake
yaya hanne tamu😂😂😂
😂😂😂😂yaya hanne
Machallah 🇳🇪🤟💯🙏🎉❤❤❤
Yaya hanne ta hadu da bushinaki al barbari😂😂😂
Hanne miji ya samu😂😂😂
Ya Allah Kai
Malam ka iya
Neman rigima
yaya hanne 😂😂😂
Hajia hanne😂😂😂😂😂
Merci beaucoup ❤❤❤
Allah sarki Yaya Hanne
Yaya hanne kin hadu da gabanki😅ko gidan giya akwai babba😅
Rnm
Macha Allah
yaya Hanne fa , tasamu miji , ita kuwa Nabila tasamu kishiya,
Gaskiyar wannan kubrar zata takurama ma Nabila
Gaskiya wannan kubra yar rainin hankali ce
Masha Allah tabarakalla
Masha Allah fatan alkairi
Masha Allah 💘😘💘😘💘😘
Yy Hanne 😂😂😂😂😂😂to
Yaya hanne😂😂😂
Yaya hanne tamu wato kin hakura da aikin.
Duk wanda Mairo take bashi haushi yayi min like
Masha Allah ❤❤
Maasshaq Allah
Gaskiya Film Yanayi Sosai Wallahi
Wlh Aisha najiyamu kin ban. Tausai .wlh ina baki shawara DUK shegiyar da tazo kici ubanta walh❤❤
🎉❤❤❤❤❤
Masha Allah ❤❤❤❤😂😂😂😂😂Mahmud
MashaAllah❤❤❤❤😂😂😂😂😂
Mahmud
Masha'allah ❤❤❤❤😂😂😂😂😂
Mahmud
Dan goggo ya halakaki wollah 😅😂
Masha allah
Wai ita nabila Bata d lpyne kullum a rame da alafa aure be ansheta va😢
Gsky Māiro iyayinta yayi yawa
Abu humairah wai ya'ani😂😂
😂😂😂ya hanne😂😂
ماشاءالله
Nazo kallo hanna a comment section
Ina saida ankon bikin yaya hanne😂😂😂😂😂😂😂
Kuburah koh wlhy zataci ubantah ne shigiya🙄
ya'ani ya'ani.
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
Thank you so much 🙏🙏🙏❤️❤️❤️💯
Abu humaira kacanza ma Nabila gida wannan yarinyar zatakawo matsala .ke Kuma Nabila wlh sai kinyi da gaske don wlh zatajikamiki aiki sosai
Masha Allah thanks ❤❤❤❤
Masha Allah Ba Yabo Babu Fallasa
Game over 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
Yaya ankai karshen bidar magani 😅😂
Hmmmnn hhhhhhhhhh😂😂😂❤❤❤
Yaya Hanne duniya 😂😂😂
😅😅
Yaya hanne Allah barma nake
YAYA HANE😂😂🤣🤣
Masha Allah ❤️😂