Labaran RFI Hausa na ƙarfe 5 agogon Najeriya 17/10/2024… • RFI Hausa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024
  • Gwamnatin Najeriya ta buƙaci mazauna kusa da koguna da su sauya matsuguni saboda barazanar ambaliyar ruwa. Nijar ta haramta fitar da abincinta zuwa wasu ƙasashe illa Mali da Burkina Faso. Isra'ila ta ce tana gudanar da bincike kan yiwuwar kashe shugaban Hamas, Yahya Sinwar a Gaza.

Комментарии •