Gidan Badamasi 3 tare da Husaini Sule Koki (Magaji Dauri) Interview daga Falalu A. Dorayi
HTML-код
- Опубликовано: 20 окт 2023
- #GidanBadamasi #DorayiFilms #HausaSeries #Comedy #Sitcom #arewa24channel #adamazango #bosho #kannywood
#HadizaGabon #falaludorayi #dankwambo
#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya
#GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilimantarwa akan hakkin hakkin ‘Yaya akan mahaifinsu da hakkin Mahaifa akan ‘YAYANSU, Muhimmancin zumunci, rikon Amana, da kuma ILLAR AURI SAKI.
ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba.
Shirin: Dorayi Films Ltd
Daukar hoto: Nelcon Nel
Labari: Falalu A. Dorayi
Tsarawa: Nazir Adam Salih
Bada Umarni
Falalu A. Dorayi
Ahmad A. Dorayi
Sanusi Danyaro
#GidanBadamasi
Cast
Magaji Ibrahim Mijinyawa
Nura Muhammad Dandolo
Hadiza Aliyu Gabon
Sulaiman Yahaya Bosho
Tijjani Abdullahi Asase
Mustapha Badamasi Nabraska
Hajiya Zulai Rigachikum
Umma Shehu
Hadiza Kabara
Rabi’u Ibrahim Daushe
Hauwa Garba Yar'auta
Yusif Haruna B. Chinedu
Hauwa Waraka
Hauwa Ayawa
Usaini Sule Koki
Falalu A. Dorayi
Aminu Mirror Zaria
Sani Dangwari
Ibrahim Mandawari
Idris Rasha
Ameerah Shu'aib
Umar Gombe
Zarah Diamond
Ibrahim Yala
#dorayifilms
/ dorayifilmsanddistribu... Развлечения
OkThankyou❤❤❤❤
Please we need you people to continue gidan badamasi ❤️❤️👍🙏🙏
Pls wai da Allah agama gidan badamasi ne ina ma tikar son film ne walahi da allah kayi min reply Magana na. ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Mach allah
Gaskiya ne yaushe za adawo ne
Wai yaushe za'a cigaba da dora mana gidan badamasi
Dan Allah Ku dinka sakuwa RUclips
Please falalu season 4 😢
❤❤❤❤😮😮
❤❤❤
a ina ne zan iya samun wanna film din
GIDAN BADAMASI SEASON 6 YAU SHE ZAIFITO
Dan allah
Dan allah
Bazakusakomuna
Cigabane
,wINANawa
Allah sarki gidan badamasi
Dan allah mizai hana cigaba da films 😢😢
❤❤
Bazasusaka a you tube ba saewasu suka dafim kinka saedae waniyasakachi a you tube haba allah ya taemaka
❤❤❤😊😅
Falalu ya maganar cigaban shirin gidan badamasi
Wai Yaushe Zaku Cigaba Da Shirin Gidan Badamasi?
Fada musu yan owa
Yau shene zakudawone koan gamane