The man who never ceases to surprise us with his emotional music. The bearer of the soft power of the Kannywood film industry. Your ingenuity, your sense of work and respect has no equal in Kannywood. My respects and considerations from Cameroon 🇨🇲🇨🇲🇨🇲🇨🇲🇨🇲
Ina yinka wlh dan uwa wlh tunda nayi wayo bantaba jin wani mawaki Arai naba da ya wuce ka wlh kuma wlh ko yau seda nashiga page dinka najawo tsofin video
Kai dey mai baiwa ne Allah ya kara daukaka ka Umar 🎉❤ ni Kai ne mawaki na a duniya
Wow nice job oga🎉
Allah yaja kwana ❤❤❤
Alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah allah nagode maka da kasanya umar m shariff a wannan matsayi No:1
Keep up the good work m shareef
All the way Umar m sharif ❤❤❤❤
l was happy to saw this video
good luck my boss
Umar You are the 🐐 and you will remain the 🐐. Kai yakamata abawa lakabin SARKIN WAKA wlh ❤️
Masha Allah ❤❤❤❤
My favorite boss Masha Allah general Umar m Shareef
Kaida so Yaya da kane ne one love my shareef❤❤❤❤
oga Sir ❤❤
This guy never fail his fans and listeners ❤❤❤
Allah Saka da alkairi Oga Umar M Shareef Namu ❤
Umar m Shareef All time the best 👑
Nima na Kamu with this song ❤❤❤
❤❤🎉🎉 Masha Allah Allah Ya yakara basira mai Umar M Shareef
More grace my favorite maigida na Umar m Shareef
Keep moving Boss 🔥🔥🔥
My top musician, my mentor my reablity my fantastic time and joyfulness 🎉🎉🎉🎉🎉 alway come from you, my SHAREEF ❤❤❤
Dan biwa 💯❤️✊
Nice one ❤
Mon artiste préféré Umar m shareef
THE KING KING 👑👑👑
Allah Ubangiji Yaqara Basira Da Daukaka ❤❤
We always enjoy your creations, we love you and wish you all the best sir, Umar m Shareef!.....
Masha Allah
Na dade ina jiran vid dinan
Allah yaqara daukak da baseera
Allah dai yabiya maigida❤❤❤
Sai oga sai oga Allah ya Kara basira oga namu ❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
Allah ya Kara bisira yayi kyau sannu da kukari Sir
❤❤❤❤saraki da kansa allah yasa kawuce haka ammen,
Aiki yayi kyau Masha Allah amma yarinya bata iya aikin ba
Need to due another one video Cuse this is my favourite song
M Sharif Duniya ne 😢❤
Wai umar yaushe zaka hakura ne, domin bazasu iya tureka ba indai baka daina dakanka ba
Masha Allah
Masha Allah oga Allah ya karabasira ❤❤
Nice my Big 🎉🎉🎉
Shareeeeef Namu kana mugun birgemu
Allah kara basira mai gida
Very very good umar M SHÉRIF tu es le meilleur ❤❤❤❤🎉 toujours fort
Allah ya kara bassira mai guida 🎉🎉
Nakamu💯🔥🔥
❤❤❤❤❤❤❤❤
Wow mai gidana abin alfaharina ina sanka mai gidana
Kaiii mai gida Kwaro neh kai wllh
Allah ya shiryemu
Shareef studio for life❤
First comment mai gida Allah yaqara daukaka
Kana bata wakar ka wlhy umar,wani irin kaya ne Wanan kuma
😂😅 tofa
First to comment ❤ much love from Ghana ❤Big J dis❤
Nice job 🎉❤
The man who never ceases to surprise us with his emotional music. The bearer of the soft power of the Kannywood film industry. Your ingenuity, your sense of work and respect has no equal in Kannywood. My respects and considerations from Cameroon 🇨🇲🇨🇲🇨🇲🇨🇲🇨🇲
Masha Allah nima na kamu Allah y kara basira🎉🎉
Gaskiya tayi dadi sosai
Allah yakara lafiya Ina Maka fatan alkhari
❤🎉
Dole su ganka su barka ogah
Boss umar m shareef
Nice one
❤
Boss always boss
❤❤❤gaskiya ne m shareef masha Allah❤❤❤
Allah yakara basira
Sarkin sarakai ❤
Sai Yaya nah Allah yakara basira
❤❤❤🎉
Allah yaqara basira ❤️👍
Masha Allah Allah ya kara basira
Bamai iya tadda ki kin nisa kin wuce sa an ki....
Macha Allah 👍👌
Nima nakamu❤
Masah Allah
Bance No Ba ❤
Nice job sir ❤❤❤❤❤❤
Nakamu Nima ❤❤
Sai shugaba ❤❤❤❤
First to comment ❤🎉
One love boss
ba,abinda zamuce sai dai godiya
Shareefi umar gani nan ina cewa nagode
Yayi kyau baba Umar m shareef dole nasa wannan video a rifit
Boss ❤❤❤🎉🎉🎉
Master❤❤❤🎉🎉🎉
masha allah
Sai oga
alhamdullahi
Sai maigida❤❤❤❤❤❤❤❤
Good job Dan garinmu
😊
Boss❤
Macha allah maigida nineduban fariko
Umar duniya ne
❤❤❤
Nice song ❤❤😊
Nimafa Na Kamu
🎉🎉🎉🎉 ❤
Our one and only star boy ❤❤
Ina yinka wlh dan uwa wlh tunda nayi wayo bantaba jin wani mawaki Arai naba da ya wuce ka wlh kuma wlh ko yau seda nashiga page dinka najawo tsofin video
Wannan waqar agidan sarauta yakata asata
❤❤❤❤❤❤❤❤❤