CHAIRMAN KA BATA WAKA DAGA KARSHE FA DAKA KIRA WANNAN DAN MARAR IMANIN TUNUBU BAKI DAYA SAI WAKAR TAZAMA BABU DADI DAKA KIRA SHI ACIKIN WAKAR HARDA FA KACE RABBI YA MAIMATA MA'ANA KENAN FA 4+4 KUMA TUNUBU HABA KAI SAIDE IN BAMA DUNIYA AMMAN BADAI SHIBA IN ALLAH YAYI DUNIYA DAN ANNABI MUHAMMADU TUNUBU BAZAI ZARCE BA
macha allah alhaji dauda kafuta rarara allah ya karamaka basira alhaji dauda kafuta rarara allah ubanjiji ya baka chugaban kasan Nigeria amen ya rambil alamin allah ya Kara arziki alhaji dauda kafuta rarara
Ubangiji Allah ya kara rayuwa albarka da Nisan kwana ina maka fatan alkairi duniya da lahira Allah ya kare min Kai daga sharin makiya duniya da lahira Oga rarara
Masha allah muna godeeyah da waka, Amma wlh kasani kanada muryan isar da kukanmu gaba kabarmu a wannan wahalan,. sannan ku kukasa kasar ta fita hayyacinta har kowa yadawo mining, Amma wlh mining ba Sana'a bane, Amma ba yanda muka iya zamu cigaba dayi tunda ba Wanda yakeda niyyan taimaka mana a kasar
Sarkin mawaqan hausa alhajii dauda kahutu rarara muna roqon ka kayi waqar yabon Annabi muahammdu saw
Sallallahu alaihi Wasallam
❤️ ﷺ ❤️
Allah qarawa rayuwa albarka dauda kahutu rara❤
Dauda zakayi Albarka ❤. Kuma. Kana da Gyauta. Mai Tsoka karkadamu Muna tare zanmaka. Alheri in Sha Allah ✅
Muna godiya mu yan mining
Amma a hakan Rarara dole mu fada maka gaskiya kaima kana daya daga cikin matsalan arewa
Masha allah Muna godiya allah yakara daukaka
Masha Allah Allah ubangiji yaqara daukaka rara namu❤🎉
❤Masha Allah Mai gida rarara Allah ka kara basira da sutura
Shugaban ma wakan Africa ❤😂
Allah yasaka Mr chairman
Muna godiya chairman ❤
CHAIRMAN KA BATA WAKA DAGA KARSHE FA DAKA KIRA WANNAN DAN MARAR IMANIN TUNUBU BAKI DAYA SAI WAKAR TAZAMA BABU DADI DAKA KIRA SHI ACIKIN WAKAR HARDA FA KACE RABBI YA MAIMATA MA'ANA KENAN FA 4+4 KUMA TUNUBU HABA KAI SAIDE IN BAMA DUNIYA AMMAN BADAI SHIBA IN ALLAH YAYI DUNIYA DAN ANNABI MUHAMMADU TUNUBU BAZAI ZARCE BA
macha allah alhaji dauda kafuta rarara allah ya karamaka basira alhaji dauda kafuta rarara allah ubanjiji ya baka chugaban kasan Nigeria amen ya rambil alamin allah ya Kara arziki alhaji dauda kafuta rarara
Muna godiya chairman allah qara basira 👏
GodBless wen derez patience dere will be glory insha'allah oga don ginger us again tank u so much alh dauda kahutu rarara God bless you
Nabaka cats dina duka❤
Masha godiya muke president🎉🎉🎉
Allah yasaka Shugaban kasan mawakan hausa kosunkiya ballema sunyarda fatan nasara a Duniya da lahira ❤❤
😂😂😂 mngode ministan waka allh yakara kusanci ga annbie mhmdu s a w ❤❤❤❤❤
Jami'ar Waka kenan❤
Mungode chairman Allah Kara basira
Jami'a Gidan Bankashi 💯
Godiya muke❤
Allah ya Kara suttura da rufin asiri 🤲
Oga chairman 🎉
Allah yakara daukaka
Jamiar Waka Muna Godiya 🎉😊
Masha Allah Kyawon Alkawari Cikawa Jami'ar Waqa Allah karawa Rayuwa Albarka 🙏
Thanks you Mr president ❤❤
Na kahutu ikon allah ❤
🎉
thanks you chairman
Allah ya biyaka, Sarkin mawakan Nigeria, da lafiyar Africa.
Good job chiarman
Nice one 🎉🎉
Tinubu kaema waka bah yan mining bah
The king rarara🎉🎉🎉🎉
Mr president best in the game ❤❤❤❤
Masha allah
Masha Allah munah godiyah mu yan crypto 🎉🎉😊
Chaɓ Jaɓa Yasa Baki
Yanzu Mining ɗin mu sai Mun Haɗa da Addu'a
😳😁🤣🤣
masha Allah shugaban kasan mawaka Allah yakara basira da daukaka yakawo babban rabo 😆💪💪💪🙏🙏🙏🙏
Na MeiraBo7 🎉🎉🎉
InshaAllah
جزاك الله 🎉🎉🎉
Oga rarara ❤
Okeyyyyy ❤❤❤❤❤❤❤
Allah yakara daukaka chairman
Muna Godiya Brother
ماشاء الله ❤❤❤❤❤❤❤❤
Ubangiji Allah ya kara rayuwa albarka da Nisan kwana ina maka fatan alkairi duniya da lahira Allah ya kare min Kai daga sharin makiya duniya da lahira Oga rarara
Allah ya biya Rara Amma Bar batun Tinumbu ya maimaita
Gaskiya ni RARARA kalashe wanna zangon kafi oo😮😮😂😂❤
Allah yakara Basira
Thank you chairman
Shugaban mawaka # wakilin Arewa🎉❤❤
Masha Allah Allah ya kara lafiya da basira
Matsalar dayace, kasaka siyasa cikin waqar, shine kawai
Jami'a gaskiya ne Allah yakara hazaka
Munagodiya Allah yakara daukaka
Muuuuuuuunnnn Gode.
Yan baiwa muna godiya
Allah ya kara basira
Allah Ya Biya
Muna godiya Allah yakara daukaka
Waka tayi dadi, iya sunan T-pain dakakirane yabata wakan. Allah yatsinewa Tunubu
Mun gode chairman
❤❤muna Godiya ogah sir 💙💙💙🤗
Allah yasa
Inde waqace kawai abarwa rarara❤
Allah ya biya chairman
Allh Kara basira da daukaka Chairman ❤❤❤❤❤❤
Muna godiya oga 🎉🎉🎉🎉
Allah ya taimake ka Allah ya sa mudace amin ya hayyu ya Qayyum
Chairman mai Allah
Yan baiwa na Godiya rarara duk dayake mu yan bai wa mun girbe account din ka na Facebook 😂😂😂
Gdy Muke dauda Allah yakara basira
Jamiar waka Allah yasaka
Masha allah muna godeeyah da waka, Amma wlh kasani kanada muryan isar da kukanmu gaba kabarmu a wannan wahalan,. sannan ku kukasa kasar ta fita hayyacinta har kowa yadawo mining, Amma wlh mining ba Sana'a bane, Amma ba yanda muka iya zamu cigaba dayi tunda ba Wanda yakeda niyyan taimaka mana a kasar
Walahi Rarara kai ne sarkin waka!! Dole o’o ya sallama 😂😂
Alla yarabaka damahassada namou rarara
Jami'ar waka 🎉🎉🎉🎉🎉❤❤
Ni Kai na, na ba ka Gleam di na duka
Good boss
Muna godiya da wannan Ka gwangwaje mu
Kai Allah ya Kara basira oga
Duk abunda kayi ‘yan baiwa sun yafema✊🏽
Masha Allah rarara 'yan baiwa nagodiya Allah ya kara basira gaskiya har naji na kara sonka
Wannan haka yake chairman 🎉
Duniyar waka
Anbaka avacoin guda 1
🤣🤣 giveaway kenan 🤣🤣
MASHA ALLAH 🥰
Sae godiya
Allah yabiyaka yakara basira
Mungode oga Allah yasaka
Dan Allah oga ayimana tabiyu
Muje zuwa 🎉❤
All the best chairman ❤❤
Masha Allah ❤❤❤❤❤
In kuke 'yan Mining ⛏️ 🎶 ga taku
🎉 congratulations
Megida Allah ya kara dsukaka da vasira