This guy is so underrated gaskiya, his songs are definitely insightful and with great meaning, I wish you will get the mainstream attention man. Good luck
What a talent, skills, motivation determination for change in nasty behaviors of humans that have devastating ramifications on Humanity. I believed the sky is your limit with this novel initiative and can pave way for upcoming T.V and Radio stations to get recognition and even boost the reputation of the famous once is they utilise the opportunity of promoting your inspired songs. Thank you million times for this
"Fresh Emir Gaskiya wakokin ka suna da amana sosai Allah ya kara lafia da nisan kwana mai yawa ya kuma kara basira Ameen.
Arewa 2pac.... Much love from kyari Johnson
Allah yamana may Kyau ya axurtamu da shiriya ta addinin musulunciii
Wallahi sai ayima hassada Amma you're the best Babu wani mawaki da zaija dakai afadan fada Karwa a waka
Masha allah nagode allah qara basira allah ya sheremu
Freahemir gsky naji dadin wakarnan kuma katabo inda yakemin ciwo insha allahu zamu gyara kuma mukiyaye albarkar watan ramadana mungode boss👏👏
Masha Allah. Allah yasa muyi amfani da wannan gargadin naka👍👍👍
This guy is so underrated gaskiya, his songs are definitely insightful and with great meaning, I wish you will get the mainstream attention man. Good luck
Thanks 👏
For real
That’s true
Allah yakara basira
Allah ya taimaka
الله اكبر الله اكبر
Allah ya saka da alkhairi gaskiya fresh amir kana bada gudunmawa akan matasa Allah yasa masu yi insunji su daina
Weldon fresh amir wasiqa yana isa🙌🙌🙌💖💖❤️
Gaskiya fresh emir u're an inspiration to me I love u just listening to ur song for the first time
❤❤❤
Aku Ina ka shiga tsawon lokaci munji ka shuru. Allah yasa lapia
I like your songs
🔥 ABU 2 DA BAIKAMATA KU ROKI MUTANE BA 👉 ruclips.net/video/M1IY4gjKVnI/видео.html 👈 KU KALLI VIDEON
Allah KARA basira OGA
Masha Allah 👏
Ubangiji Allah Ya Kara Basira da zurfin Tunani 🙌 🙌 🙌
Macha allah da nuhu côté d'Ivoire God bless u m'y LeGend
hakana
Gaskia aikinka yana wutafa fresh émir
Jinjina mai girma zuagareka 👍👍👍
Gaskiya kai karshe ne🔥🔥🔥 da son samu ne a ce wakokin ka a rinka sa su a makarantu har da islamiyya ma,Allah saka da alkhairi wanan dai tayi kyau sosai
Ma Sha Allah.
Allah Ya kare mu da kariyar Sa.
Masha Allah sakon yaje Allah yakara daukaka brother
الله يهدينا ويهدي جميع المسلمين
كلكم قولوا امين
Your own is always different
Ameen
امين يارب
امين يا رب العالمين. حزام الله خير
Ameen
This is the true ! Fresh Emir MayAllah Continue To elevate you in the struggles.. we Lv u so much 👍❤
Masha Allah barka da shanruwa
My favourite. Fresh Emir, fatan alkhairi always...
Allah ya qara basira sabida fiyayyen halitta shugaba jagaba Annabi m h m d s a w amin ya Allah
Please you should upload your songs on Audiomack
1
❤❤❤
Masha Allah Gaskia Wannan Sako Yayi, Allah Kara basira
Wow my baby kwana biyu ykk y yau ya kowa da kowa
Allah ya kara basira my bro❤️
jazakumullahu khairan allahyashiryemu don arzikin annabi muhammadu s a w
Beautiful nice flow ba mistake. The message well said 👏 🙌 👍 👌 ❤ 🙏.
Exactly
Allah kara Basira gsky na Karu da wakar nan100%
Allah yakara Nisan kwana fresh emir
Gaskiya inji dadin wakar domin wakane mai NASIHA ALLAH yakara basira.
Allahu Akbar alhamdulillah mungode da fadarkawa
God bless you fresh emir
Allah ya qara Basira Mudaga Nan Dubai Muna jin Dadin Fadakarwar ka
Ubangiji Allah ya kara basira
Gaskiya bantaba jin waka kamar wan nan ba gata gajeruwa ga ma ana chikaka
Allah Ya kara barira
Masha alla alla ya kara bassira alla alla ya kara albareka
Masha Allah Allah yaemana kyau
So sad 😢 that is nice
What a talent, skills, motivation determination for change in nasty behaviors of humans that have devastating ramifications on Humanity. I believed the sky is your limit with this novel initiative and can pave way for upcoming T.V and Radio stations to get recognition and even boost the reputation of the famous once is they utilise the opportunity of promoting your inspired songs. Thank you million times for this
Direct message without chorus. 👏
Très belle morceau 🎵 ces quel longue ?
Gaskiya ne ❤️🙏🏽👍🏻
Allah sassaka Allah Kara basira fresh Emir
Allah ya qara Basira
😭😭😭😭😭Allah ya shiryemu
Masha Allah ❤allah yaqara basira
Allah ya tsare mu ya bamu karfin imani 🤲🤲🤲🤲🤲
Masha allahu allah yagyra mana
You are the best
M'asha allah
Fresh emir Allah ya ja kwana
Gaskiyane I love my mommy ❤❤❤❤❤❤❤❤❤
❤
Fresh emir Dan Allah ka saki wasika zuwa ga shugaban kasa
wly frére c tout se qui passe dans c temp là. mais dieu nous protégeons.amine
Gaskiya ne Allah ya sa mou dace 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪💯
Nagode da tunasarwa fresh Emir
Jinjina aku Allah yakara basira Allah ya saremu
MOUBARAK auta Yané Barka da chanruwa kayou je IN
Allah ya saka da alheri ya yi muku Jagora
Allah yayi maka albarka. Gaskiya your lyrics are admonishing. Allah ya saka da alheri.
Allah yakara basira Masha Allah
Allah yasa mumatasa mugane Allah ya tsareka
🤔👍حلو والله
Alllah yasaka da Alheri 😔💞💞legend you’re the best
Allah ya qara basira
Good bless you
Nice 👍👍 video 📸 my sir thank you
Masha allahu
Wht a talent n lecture...
May you excel in life bro
Weldone Fresh emir, keep it up.
Wannn gaskiya ne allah ya chiryemu baki daya ameen
Yayi kyau abba Allah yakara daulska
Masha Allah yakara hazaka
masha Allah Allah yakara hazaka da basira
Masha Allah fatan alkweri Allah Kara basira 😍👌
Arewa gida. good music
Yau kam kazo da magana, allah yakara basira
Allah yasa mudace
gaskiyane aku mai magana allah yakara basira
masha allah
Allah ya kara kaifin basira
I love this guy 💖
Just good like so good😊
Allah ya kara basira
Gaskiya wanan wakar yamin sosay wly
Godiya Nike sosay
Masaha allah
True talk 😢😢😢
Ina jin dadin nasihar ka
Allah ya kara basira da daukaka
Allah ya Kewata
You're nice man💪
Fatan Alkairi allah yaqara basira
This guy is super talented mashaallah
mai bakin mgn allah yayi jagora
Well Said