-Shehu Dahiru da Sharif Ibrahim su ne jagororin Tijjaniyya a Najeriya- Sheikh Ibrahim Dahiru Bauchi

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 18 янв 2025

Комментарии • 13

  • @IbrahimIdrisngrr-lt2sx
    @IbrahimIdrisngrr-lt2sx Год назад +2

    Alhmdllh muna godiya ga Allah da yayimu masoya annabi saw da malamanmu shehunai masoya annabi saw ❤❤❤

  • @malamhassan6599
    @malamhassan6599 Месяц назад

    Masha allah magana Dédé né

  • @sharifmustafha6896
    @sharifmustafha6896 Год назад

    Allah yaqara maka lafiya sheikh masoyi

  • @abuhafsajibril
    @abuhafsajibril Год назад

    Allah yakyauta. Alhamdu lillah,
    Kasuwa da Neman Mulki, bata tafiya Yadda Yakamata,
    Sanusi kuwa Baze baku ba, SBD shi ma ɗan kasuwan ne kuma me neman ace shi shi ne

  • @ChaibouBachurou
    @ChaibouBachurou Год назад

    ❤❤❤❤❤mâcha Allah maulana

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 Год назад

    Allah Ya ƙara kusanci da Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam

  • @saleemyahuza
    @saleemyahuza Год назад

    allah yakara timako malan

  • @bashirabubakar713
    @bashirabubakar713 Год назад +4

    Su wanda sukabashi sunfika sanin koshi waye , kuje kukarata, mungudu munbar darika har abada , se sunnah insha Allah

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 Год назад

    Allah Ya ƙara lafiya Bijahi AhmadulAmin Sallallahu Alaihi Wasallam

  • @aliyusaadu1992
    @aliyusaadu1992 Год назад

    Wannan bayanin yafito da maganar masu cewa wasu malamai gidansu da eyaeyansu kadai suke kafawa domin sugajesu Koda akwai wadanda suka fisu cencenta

  • @SamailaRabiu-g8t
    @SamailaRabiu-g8t Год назад

    Na saurara Amma ban ji an ambata account number din ba, zamu so samun account din Don bada namu

  • @yauusman5388
    @yauusman5388 Год назад

    Hassada

  • @bashirabubakar713
    @bashirabubakar713 Год назад

    Kuje chan kukarata