Abunda ake tsoro ya faru. Sheik Abulfathi da Sheik Nasir sun fito filin dagar Muqabalar.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 18 сен 2024

Комментарии • 109

  • @bachirrabiou2106
    @bachirrabiou2106 2 года назад +9

    masha'llah allah kara muku illimi mallumana allah saka muku da mafificin alkairi 🙏🙏 🙏 allah yayi muku albarka alfarmar annabi Mohamed s.a.w 🤲 🤲 🤲 🤲

  • @babasani5352
    @babasani5352 2 года назад +2

    Masha Allah 🙏 kaji magan ganu na ilimi Allah yasaka da alkhairi mun gode

  • @oumarouhassan9807
    @oumarouhassan9807 2 года назад +2

    Masha Allah ❤❤❤ ما شاء الله

  • @aliyuyusuf2862
    @aliyuyusuf2862 2 года назад +2

    masha allah ya qaramuku lafiya da nisan kawna

  • @youssoufabdoulaye2048
    @youssoufabdoulaye2048 2 года назад +1

    Allah ya saka muku da alkhaïri

  • @abdullahisuleiman2795
    @abdullahisuleiman2795 2 года назад +1

    Allah Ya Saka da ALKHAIRI

  • @saniyakubu9680
    @saniyakubu9680 2 года назад +2

    Masha Allah

  • @MoustaphaHamissou-nz3el
    @MoustaphaHamissou-nz3el 2 месяца назад +1

    Allah sakamaka da alkairi malam Adam koza Allah yabiyaka

  • @AbdullahiSuleiman-p3e
    @AbdullahiSuleiman-p3e Месяц назад +1

    Masha Allah ❤❤❤

  • @hassanrabiu9676
    @hassanrabiu9676 2 года назад +3

    Masha Allah maulana

  • @rahama___kaduna9894
    @rahama___kaduna9894 2 года назад +2

    Masha Allah
    Alhamdulillah wlh Ina alfahari daku
    Allah yasaka muku da ailkhairi Allah ya temakeku aduk inda kuke Allah yaqara mana irinku acikin l umma

  • @saadouabou2629
    @saadouabou2629 2 года назад +2

    Macha Allah

  • @umaribrahimkhalil1233
    @umaribrahimkhalil1233 2 года назад +2

    Alhamdulillahi.

  • @salisoumoussakalla1803
    @salisoumoussakalla1803 2 года назад +1

    jazakhala mounagodia a gareku malamai nagari

  • @kamilusani5457
    @kamilusani5457 2 года назад +2

    بارك الله فيكم وأطال الله عمركما في التباع السنة النبي صلى الله عليه وسلم....

    • @AbdullahiRecord
      @AbdullahiRecord 3 месяца назад

      Allah yakara mana soyayyar sayyiduna rasululah

  • @mammantoukourmoussa4865
    @mammantoukourmoussa4865 2 года назад +1

    Allah ya sa kama iyayanku da alkairi wlh muna alfahari daku acikin islam a
    Allah wlh kuncika masu ilimi sosaï
    Allah ya qara kiyayemunaku .. Allah yaqaramuku haquri da zaginda mahassada kemuku 🤲🤲🤲🤲 wlh wlh wlh inasanku sosaï amma Allah zaï biyaku inchallah 🤲🤲🤲

  • @mammantoukourmoussa4865
    @mammantoukourmoussa4865 2 года назад

    Ya Allah qarama su cheikh Abdul fatahi da kuma junaidu da kuma cheik ado musa Allah yayimusu albarka Allah ya qaramusu ilimi Allah yajikan iyayansu.

  • @khadijasuleimanmukhtar172
    @khadijasuleimanmukhtar172 Год назад

    MASHA ALLAH 💖 alhamdullilah Allah ya Saka muku da mafificin alhairinsa 🙏

  • @muhammadadam9565
    @muhammadadam9565 2 года назад

    ALLAH ya saka muku da alkhayri
    Ameen

  • @abdullahialiyu5410
    @abdullahialiyu5410 2 года назад +1

    Masha Allah. Allah saka da alkhairi.

  • @abdulmalikabdulrahaman7815
    @abdulmalikabdulrahaman7815 2 года назад +1

    Allah Kara lfy

  • @abdurazakabdellah663
    @abdurazakabdellah663 2 года назад +4

    Assalamou aleykoum maulana Allah yakareku yaja kwana mauna shiga haske Allah yakara kusanci

  • @ridwanunigertahoua269
    @ridwanunigertahoua269 2 года назад +1

    Masha allah y

  • @nasserillanasserilla7423
    @nasserillanasserilla7423 2 года назад +2

    Masha Allah jazakallahu bikhairan

  • @aliyuyusuf2862
    @aliyuyusuf2862 2 года назад +1

    danuwa dayakira waya allah sakada allekayri sheka manir

  • @mohammedbukar4845
    @mohammedbukar4845 2 года назад +3

    Masha Allah Masha Allah Masha Allah

  • @ahmadouadamou2870
    @ahmadouadamou2870 2 года назад +2

    Wallah I na tabbata yau baku da kunya.Dama Manson Allah ya ce wanda baya da kunya yayi abinda yaga dama.

    • @rahama___kaduna9894
      @rahama___kaduna9894 2 года назад

      GA Mara kunya Nan mushen kura ya Raina babban malamin addini Dr shattima, WA innan ma sunfi qarfinshi bare Dr shattima almiskin

    • @abdullahiibrahimusman8135
      @abdullahiibrahimusman8135 2 года назад

      @@rahama___kaduna9894 To in ba tsoroba ya fito ayi muqabalan DA Shi mana.

    • @abdullahiibrahimusman8135
      @abdullahiibrahimusman8135 2 года назад

      Amma wallahi Abulfasadi baka DA kunya Wai kana cewa Wai Har yanzu ba'a Samu Wanda yace GA malamin Albani ba. Ka manta wato Zaman DA mallam Kabiru Bashir Hayaki fidda Na Kogo yayi DA Nasiru Ado yayi mishi tsirara a ilmance Babu Wanda baiji tausayin Nasiru Ado ba Har kun manta. Mallam Kabiru Bashir yanunama Ado Musa Mallamin Albani ya nuna masa waye Albani aka Maidashi abin tausayin. Wallahi Yan bidi'a DA kunada kunya musamman ma Kai Nasiru Ado Har kanada bakin magana Akan Albani? Gaskiya Baku DA kunya wallahi.

  • @zaurenmalamaitv7585
    @zaurenmalamaitv7585 2 года назад +2

    Allah yasaka muku da al khairi shehunai na

  • @adamsunna
    @adamsunna Год назад +1

    👍🇳🇪

  • @abdulfari3528
    @abdulfari3528 2 года назад

    Wallahi karya kukeyi...Kowa yasan Mallam kabir ya kawo Mallamsa.kuma duniya sunji..Sai dai ranshin fahintarku..Karshen tuka tiki tuk...Wallahi Mall musa yayi muku nisa....

  • @waziriarsenal1443
    @waziriarsenal1443 2 года назад

    Allah mun tuba. ya Allah kanuna mana gaskiya kabamu ikon binta kanuna mana karya kabamu ikon gujema ta

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 2 года назад

    Allah Ya saka da Alkhairi

  • @sayyidmuhammadkabir1637
    @sayyidmuhammadkabir1637 2 года назад +2

    Haryanzu dai kana neman yin sūna da Asadus-Sunnah, cewa kayi kā dena magana akan shi amma kullu hankalinka baya kwanciya sai kā cewa wani abu akan-shi!
    Wlh kai Abulfathi baka da zuciya, bcuz bawan Allahn nan baya mgn akan ka, a gurin shi da kai da babu duk daya ne.
    Allah wadaran-ka

  • @ibrahimladan1669
    @ibrahimladan1669 2 года назад +1

    Good

  • @ukashatuumar488
    @ukashatuumar488 2 года назад

    Wa yan Nan yan diramane

  • @mamankarim4221
    @mamankarim4221 2 года назад +2

    Kuma wlh Duk malaman izala masu da'awa Ban fidda ko ɗaya ba babu wanda bai yi qarya acikin da'awa ba gasu da cin amanar ilimi

  • @ashirashir8666
    @ashirashir8666 2 года назад +1

    Sheikh Musa kan daki ne sai an taru, duk ya tayar muku da hankali kunji hayaki wallahi yanzu aka fara

  • @belloabdulyakeen5825
    @belloabdulyakeen5825 2 года назад

    Toh in kuna gani zai tozarta in ya karanta shafin don Allah muna so Ku sa Shi karantawa a ranar muqobala saboda tozarcin ya bayyana. Amma tsabar raina hankali Shettima na son jin dalilinsa tukunna don ya san irin Shirin da zai yi. Ai wannan sharadin da ya sa ya kamata ya ji kunya wallahi. Amma Ku dama masu neman kare malamanku KO yaushe.Dole Ku taru don ku rufe masa assiri. Amma lokaci ya kure saboda asiri ya riga ya tonu

  • @fatiyahassane467
    @fatiyahassane467 Год назад +1

    Mu gode

  • @aliyuyusuf2862
    @aliyuyusuf2862 2 года назад

    may abinfa bayafa daallah yaqaramuku. haquri zagi da maganaganu baza bazasusa kudenaba

  • @badaruabdullahi5815
    @badaruabdullahi5815 2 года назад

    Allah yaqara kiyayemanaku yaqaramaku lfy

  • @adamuyauadamuyau9540
    @adamuyauadamuyau9540 2 года назад

    Musa fa yanason zamanne ba dan Allah sai dan nema sunna

  • @musasanallah7778
    @musasanallah7778 2 года назад

    Kai Ado musa kanunawa Abul fathi da duniya kadan sami tarbiyya agidanku Amma shi abul fathi gaskiya bai sami tarbiyyaba

  • @aminamimaigari
    @aminamimaigari 2 года назад

    Allah yakarabasira

  • @firdausibature929
    @firdausibature929 2 года назад

    Karya kuke yan bidia in da gaske kuke a bari mana ayi mukabala da shettima el miskin da shekh Musa asadussunnah

  • @adamuyauadamuyau9540
    @adamuyauadamuyau9540 2 года назад

    dan ache yazauna da dr shatima almisikin dan neman girma

  • @abdulfari3528
    @abdulfari3528 2 года назад

    Me ake tsoro a zauna mana...

  • @haussaibou3124
    @haussaibou3124 2 года назад

    Wai meyasa duk wani mugon bawa bokaye da malaman tsibbu da mawaqa da Makada basason izala saidai darika

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 2 года назад +1

    Toh Jafar Adam ɗin da bai yadda ma ya zauna da Abdujjabar ba ma.

    • @yusufabdussalam7388
      @yusufabdussalam7388 2 года назад

      Waye Kuma abduljabbar a malamai

    • @sirbewhy3439
      @sirbewhy3439 2 года назад

      @@yusufabdussalam7388 shi ɗin ne Jafar yaƙi zama dashi.

  • @mamankarim4221
    @mamankarim4221 2 года назад

    Assalamu alaikum Sheikh Allah ya qara mana qaunar Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama
    Wlh maaiki ya yi gaskiya da Ya ambacesu masu wautar hankali
    Musamman mabiyansu mutanen da
    Suke qarya a kan mimbari suyi qarya a khutba sannan suce sune masu koyi da Annabi

  • @RufaiMohammed-og6qy
    @RufaiMohammed-og6qy 3 месяца назад

    Hmmmmmm duniya ta zo karishe mara karatu mar kunya a social media hmmmm abdufassadi

  • @muhamedyasir2581
    @muhamedyasir2581 2 года назад

    Duk Wanda ya che shi yafi Wani waalahi wawane mi yanunamaka Kafi shi bilahilagi takalmi Musha Yusuf yaafika kayi bakadahankali

  • @aishashallu
    @aishashallu 2 года назад

    To wai inawannan dan koran nasa mezagin yan kanywood ki bashida tacewane

  • @abdulfari3528
    @abdulfari3528 2 года назад

    Shiri rita ....Me yakawo maganan shekaru,ko certificates...Shin su shikh uthman dan fodio sunada certificate ne,ko su shiekh Darihu bauchi.
    Karyan banza yaushe Haliru maraya ya nemi kabiru gwambe.ko da ike suna kuke so......

  • @tukurbalarabe5879
    @tukurbalarabe5879 2 года назад

    Wallahi!!!! Kuna nuna Gatsawarku a fili!!! Gami da jahilci. Wallahi dole ku rasa mabiya!! Kuna magana kuna Rantsuwa akan abin abin da Hankalima ba zai dauka ba!!! Wallahi idan irin wadannnan ne Malam sune malam Addini. Ya Allah kare Addinin ka. Domin wannan kamar Jakine da kayan littafai. Wallahi kuna magana ne kamar ba Duniya kuke fadawa ba.
    Amma tambaya!!! Don't Allah a nunawa duniya irin mukabalar ta Mal. Shitima Almiskin ya yi? Don Allah kusani Allah, masu sauraro fa ba duka aka zama daya ba!!! Gaskiya guda daya ce!!!!
    Don Allah ku kyale Mal. Shatima Almiskin ya fito domin ya nunawa duniya abin da kuke fada game da Mal. Yusuf Hassadusna!!! In ba haka ba! To dokin mai baki yafi gudu.
    Abin kunya! Baku nunawa duniya komai ba don ku tsira daga irin rantse-rantsen da kukayi ba. Allah shine kwani!!!

    • @zaurenmalamaitv7585
      @zaurenmalamaitv7585 2 года назад

      Ai ko ibn taimiyya baze shaba anan

    • @moussaalikimba2527
      @moussaalikimba2527 2 года назад

      🤣😂🤣😂🤣😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂

    • @rahama___kaduna9894
      @rahama___kaduna9894 2 года назад

      Kaga matsalarku jahilci da zage zage
      Irin tarbiyyar ku Kenan, Allah yakaremana malaman mu nasunnah

    • @umartijjani1455
      @umartijjani1455 2 года назад

      @@rahama___kaduna9894 ke bayan kingama karuwanchinki kinzo kina sa baki karuwa

    • @umartijjani1455
      @umartijjani1455 2 года назад

      Wawa jaki kazo kana wani Chachan baki wawa boko haram ko tayyimiya bai isa yaja dasu ba

  • @tukurbalarabe5879
    @tukurbalarabe5879 2 года назад +1

    Zakin Sunnah!!! Tada Hankalin Manya da kuma yara!! Wallahi Mal. Musa ya gama da kuuuu!!! Domin ya baku aiki( assignment). Gaskiya guda daya ce!!! Hakanan Mal. Musa shi daya ne!!
    Mal. Musa Yusuf zakin Sunnah : Sai Dubu ta Taro!!!

    • @rahama___kaduna9894
      @rahama___kaduna9894 2 года назад +2

      Allah yasaka ma sunnah 😢gaskiya ka cuci sunnah indai Musa ne zakin sunnah🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣

    • @nassniger24tv69
      @nassniger24tv69 2 года назад

      @@rahama___kaduna9894 Allah i yimiki albarka

    • @rahama___kaduna9894
      @rahama___kaduna9894 2 года назад +1

      @@nassniger24tv69 ameen tare Sakai Dan uwa

  • @rasheedatabubakarmusa2399
    @rasheedatabubakarmusa2399 2 года назад

    Wlh wannan sakaran yaron mai suna abul fathi bakada kunya kwata kwata mahaukacin banza sai kadinga rantsuwa akan abinda bakada gaskiya akanshi. Sakarai mara tarbiyya wawa dabba.

  • @abdullahiibrahimusman8135
    @abdullahiibrahimusman8135 2 года назад

    Ya karanta ya Baku Satan ansa? Ai Ku daqiqai ne bakusan abunda kukeyiba. Ko shatima ya fito ayi zama kokuma mu dauka Kawai yaji tsoro ya gudu. Illa iyaka. Wallahi kunji kunya.

  • @shuaibuusman4217
    @shuaibuusman4217 2 года назад

    Kucedai bazaku iya kare wannan istihara

  • @saniyunus6172
    @saniyunus6172 2 года назад

    Zancen banza dama kunsaba haka

  • @auwalsuleman8152
    @auwalsuleman8152 2 года назад

    Asadu Izala ai sai dai ku Sayyadi

  • @tukurbalarabe5879
    @tukurbalarabe5879 2 года назад

    Hahhhhhhhhh!!!

  • @mohamadoukabirou4381
    @mohamadoukabirou4381 2 года назад

    Yan wasan kwaykwayyo !! Ibro da kulu ??🤣😂😅
    Miskini dan maiduguri ya fito kaway ayi muqabala in ya hayfu à cikin uwar sa ??😎😎

    • @ahmadmuhammad3658
      @ahmadmuhammad3658 2 года назад

      Kai shugaban jahilai Wanda kullun bakin ba ya fadar alhairi sai kalaman jahilci bata da halaka,Kuna son karyata bayin Allah da kafirta muminai abun bakin cikin shine kuje makaranta kafin ku fito Kuna yada jahilici da batanchi ga bayin Allah,kayi asara walahi talahi asarar in baka gyara ba sunananka asarare duniya da kiyama kaje ka nemi ilmi don yusufu malaminka yarinta karama take gyara Masa baki

    • @mohamadoukabirou4381
      @mohamadoukabirou4381 2 года назад

      @@ahmadmuhammad3658prof/doctor/Sheikh/ Musa yusuf asadussunnah Dodon jahilai Mushrikay halakakku mayaudara maqaryata masu bautan aljannu billion 3 😎 ?
      Da jahilan bauchi ya'yan larabawa masu gyare gyaren larabci !! Mara sa tarbiya Yan daba ?
      Da miskini dan maiduguri may hango na wuta Dana aljanna😂🤣??
      Da dahiru bauchi may aljannu billion 3 😂 da Ahmadu tijjani may shan giya da luwadi ???

  • @arangamatvhausa5884
    @arangamatvhausa5884 2 года назад

    Lalacewa takai malamai sukira junansu jahila mudake kalloma bama jin dadi malami duk ba jahili bane saida wani yahi wani sani ina maibaku chawara kuje ku koyi yan izala masu kira abi allah da manzo tsakani da allah ba gardama ba kuna bata lokacinku wajan kokarin bata malamai kuyi kokarin musuluntar da wasu da illimin ku kuchige daki dan kusa yara su rena malamai haba kowa yana kuskure darika takoyawa mutanenta abinda taga chine daydai itama izala haka abinda yakamata akoyamuna yaya mutun zaiyi kasuwanci na halak ya zai cida iyalinsa da halak ya ake sallah ya ake mu amala da jima a aguji chirka hakin da da uwa adena hassada miye hatsarinta adinga tuna tarda mutane ko da yauche abubuwa da dama yafi yau kokai adda gaskiya indai kana bata mutane sai arena ka ai akoya adalci ?

  • @iddizango8815
    @iddizango8815 2 года назад

    😂😂😂😂💪

  • @ibrahimmusas6986
    @ibrahimmusas6986 2 года назад

    😜😜😜😜😜

  • @mohammedkassim3840
    @mohammedkassim3840 2 года назад +2

    Asirin wahabiyawa yaa tonu.

  • @ukashatuumar488
    @ukashatuumar488 2 года назад

    Wadanga wawayena wlh

    • @zaurenmalamaitv7585
      @zaurenmalamaitv7585 2 года назад +1

      Inb taimiyya ne babban wawa

    • @yusufabdussalam7388
      @yusufabdussalam7388 2 года назад

      @@zaurenmalamaitv7585 hm Dama shi kukakoya zagi in bakuyi zagiba mezakuyi

    • @bachirrabiou2106
      @bachirrabiou2106 2 года назад

      @@yusufabdussalam7388 kudai bakusan gaskiya yan izala wai meyasa kuke kai bazaka dubaba waya fara zagi ai naka yakamata ka fadawa tunda shiya fara zagin meyasa kuke hakz

  • @jamiliddriss1043
    @jamiliddriss1043 2 года назад

    Waawanchi kawai
    Yan wewe

  • @mohamadoukabirou4381
    @mohamadoukabirou4381 2 года назад

    Karnuka masu haushi 🐕🐕!!!

  • @nurayusuf1042
    @nurayusuf1042 2 года назад +3

    Masha ALLAH

  • @abdoulkadirharouna4228
    @abdoulkadirharouna4228 2 года назад

    Macha Allah

  • @shuaibuusman4217
    @shuaibuusman4217 2 года назад

    Kucedai bazaku iya kare wannan istihara

  • @kabiruibrahim5454
    @kabiruibrahim5454 2 года назад +2

    Masha allah

  • @mohammedmuntaka2431
    @mohammedmuntaka2431 2 года назад +1

    Masha Allah