CIKAKKEN RADDIN DA YA TASHI HANKALIN IZALA DA SHEIKH ABULFATHI YAYI WA ALBANI.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 18 сен 2024
  • Mungode Da ZIYARTAN SHAFIN MU DAKAYI Muna Alfahari Dakai, Dafatan Za Ka DANNA SUBSCRIBE Sannan Kadannan Alaman Kararrawa 🔔, Kayi SHARING A Shafuffukan Facebook WhatsApp Domin Amfandda Alumma.
    Wannan Shafi Namune Baki Daya Sabida Haka Muna Karban Shawara Domin Mucigaba Tare
    #Zawiyyaonlinetv#SheikhDahirubauchi#Zumuncinmutv #Hausa #arewa #hausafilms #albarkatv #Mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #qwqretech #SayyaddiDrMunnirAdamkoza #karatuttukanMalamanDarika #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamoviestv #wa'azi #Muslunci #almajiranci #Almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahmasadau #Muassasatv #alminhajtv #aliartwork #sunnah #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyyatv #Zumunci #kano #sarkinKano #kannywood #professorIbrahimAhmadMaqari #asadussunnah #africa #SheikhjaafarMahmudadam

Комментарии • 146

  • @sfdfffdff2360
    @sfdfffdff2360 Год назад +1

    ماشاءالله تبارك الرحمن

  • @Amatur-RahmanDubagari-dm2xj
    @Amatur-RahmanDubagari-dm2xj Год назад

    Allah yayi Albarka

  • @qweaqwes4026
    @qweaqwes4026 2 года назад

    Me inyasss din ya bari ban taba jin wani abu da dniya ta amfana dashi ba wlh banji ba ban taba gani ba banza wofi shasha kana zagi gemu sigar annabi, SAW

  • @AminuIbrahimidris-ck6ft
    @AminuIbrahimidris-ck6ft 11 месяцев назад

    Allah yakara basira ya mallam

  • @mustaphamohammaad681
    @mustaphamohammaad681 2 года назад

    Allah ya saka wa sheikh abulfatahi

  • @adamualamin7813
    @adamualamin7813 2 года назад

    Gaskiya wannan yaron babban mahaukaci ne

  • @issamaigariissamaigari
    @issamaigariissamaigari Год назад

    Masha Allah

  • @muhammadbellogsm2893
    @muhammadbellogsm2893 2 года назад

    Gaskiyane malam

  • @idrismusasudais1019
    @idrismusasudais1019 2 года назад

    Allah yasaka

  • @qweaqwes4026
    @qweaqwes4026 2 года назад +1

    Allah ya jikan malaman Albani zancen kalma uku zai mk sai ka gane mai ilmi ne kuma yabar alkhairi mai ka ajiye, kuma ya mutu kudaina wnn abun duk wanda ya mutu zancen sa ya kare

  • @saniyakubu9680
    @saniyakubu9680 2 года назад +1

    Allha yakiyayeke Sheikh Abdulfahi

  • @younoussdjibrilla6828
    @younoussdjibrilla6828 2 года назад

    Karshen duniya kenan Allah ya shirye mu duka

  • @idrismusasudais1019
    @idrismusasudais1019 2 года назад

    wallahi kaci uwarsu abulfatahi

  • @aishausman8865
    @aishausman8865 2 года назад +1

    Kai mara tarbiyya wanda beson darajar manyaba ko yan'uwanka yan'bidia kafara isansu don Allah keje kanemi iyayanka gafara suyafemaka kafin kafito duniya

    • @ummuabdullaah7823
      @ummuabdullaah7823 2 года назад +1

      Kin damu ne mahaukaciya kawai ki tsaya ki dauki ilimi ki karu🤣😂😂

  • @abbaabbasmashi566
    @abbaabbasmashi566 2 года назад

    Sheikh Abulfathi Allah qara basira, Allah jada ranku Ya saka maku da madificin Alkhairi

  • @umoruseidu8762
    @umoruseidu8762 2 года назад

    Yeah

  • @yakuburaiffadakebbi3834
    @yakuburaiffadakebbi3834 2 года назад

    Malam Maulana Allah ya taimaka da alahairi bijahi rasululahi sallalau ALLAHI wasalama mugode bayee inyass Muna ZIYARA shehu akarbi ziyaramu don Allah

  • @qweaqwes4026
    @qweaqwes4026 2 года назад

    Kana fadi sunan manzo Allah SAW,baka masa salati

    • @zynarbmustapher6588
      @zynarbmustapher6588 2 года назад

      To ai ba shine a gabansa ba Amma ka saurare shi duk inda zai kira sunan wani shehin su sai kaji yace radiyallahu ta ala anhu

  • @abdillahihassan7555
    @abdillahihassan7555 2 года назад

    masha allah cheikh abulfathi allah Ya kiyayeka

  • @abdoulmoumouniaboubacarach1172
    @abdoulmoumouniaboubacarach1172 2 года назад

    Allah ya tsare Sheik Abul Fatahi Allah ya kara illimi da fahinta

  • @salahakabir7540
    @salahakabir7540 2 года назад

    Allah ya saka da alhairi ya shaik abulfathi, kuna jijji gasu, gai ku samarin faila

  • @saminumurtala6725
    @saminumurtala6725 2 года назад

    Wlh saida albani yarasu kuke iya magana

    • @Attijjani_tv
      @Attijjani_tv 2 года назад

      Hhhhh albani sarkin surutai wazai kulashi

  • @idrismusasudais1019
    @idrismusasudais1019 2 года назад

    muna tare Sakai 100 persent

  • @aishausman8865
    @aishausman8865 2 года назад +1

    Hm kana bani tausayi kaga yanda abduljabbar yazama a duniya to kajira sekafishi lalacewa saboda bakin iyaye gareku shima dahaka yafara

    • @Attijjani_tv
      @Attijjani_tv 2 года назад

      Hhhhhhhhhh ai wannan shi yakai abuljabbar prison inbaki sani ba

    • @ummuabdullaah7823
      @ummuabdullaah7823 2 года назад

      Abdul-Jabbar ai wakilin ku ne dama kuma kila ma gara shi Allah yana son ya mai izna tun a duniya watakila ya gane ya tuba... Ku kuma Allah ya muku zuruuuuu sai a ranar da ya zo muku damkar da babu kufcewa

  • @Abdomalumat-s5x
    @Abdomalumat-s5x 19 дней назад

    ❤❤❤❤❤

  • @idrismusasudais1019
    @idrismusasudais1019 2 года назад

    tabbas hakane wallahi kafi Shi ilimi

  • @idrismusasudais1019
    @idrismusasudais1019 2 года назад

    ina yinka

  • @qweaqwes4026
    @qweaqwes4026 2 года назад

    Dan Allah meye fa idar abinda kake gurin Allah ka koyar da hadith da Alqur ani shine rabo

  • @saminumurtala6725
    @saminumurtala6725 2 года назад

    Sannan albani mutum ne wanda kanajin karatunsa kasan magana maii illimi

  • @afinikiaje824
    @afinikiaje824 Год назад +1

    Abul fatahi jahiline dan akuya dan wawuya jaki

  • @saminumurtala6725
    @saminumurtala6725 2 года назад

    Allah sarki mutuwa

  • @kabiruhalilu3182
    @kabiruhalilu3182 2 года назад

    Allah yakara ilimi ya shiekh

  • @abdulazeezmohammed1027
    @abdulazeezmohammed1027 2 года назад

    Wannan ai hauka ke damunsa.

  • @rabiyaaliyu9023
    @rabiyaaliyu9023 2 года назад +1

    Mimaloumma shi adaiilimi wanan gaskiyane

  • @qweaqwes4026
    @qweaqwes4026 2 года назад

    Jahili kana kira manzon Allah Saw bakai masa salati

    • @zynarbmustapher6588
      @zynarbmustapher6588 2 года назад

      Tun yaushe ai yamanata ku fahinta ba manzon Allah (SAW) ne a gabansu ba saboda duk fadan nan da ake kawai dan Ance ku saki shehunnansu ne a kama Allah da manson (SAW) kawai bayan wannan ba wani abu because ka taba jinsu suna fada dan an taba mutuncin Annabi da sahabban sa. aa sai dai malaman su .

  • @junaidumkjunaidumk2950
    @junaidumkjunaidumk2950 2 года назад

    Abul Fathi kuji tsoron allah kugayama mabiyanku gaskiya Allah yasauwaka

  • @saminumurtala6725
    @saminumurtala6725 2 года назад

    Kuma albani yabar jami’a ta musuluncii kaikuma meye kayiwa addininka

  • @mahamadouadanane8498
    @mahamadouadanane8498 2 года назад

    Allah barmana kai ya cheikh

  • @sadouniger1997
    @sadouniger1997 2 года назад

    Damasou izala soun gadi cherri basa soron Allah

  • @شرفالدينفاروق
    @شرفالدينفاروق 2 года назад

    ثبت الله قلبك يامولايا

  • @malanya.ouzakari2067
    @malanya.ouzakari2067 2 года назад

    Allah ya sa ilmine mai bana hayani yaba

  • @ahmedebrahim9787
    @ahmedebrahim9787 2 года назад

    Musa asadusunna kakoyi Magana Saboda akanasa wawanci amagakka

  • @junaidumkjunaidumk2950
    @junaidumkjunaidumk2950 2 года назад

    Amma ai duk da albany kace bayada malamai to amma kuma ai duniya ta yadda dacewa mai ilmi ne kuma munga littatafansa kuma munyadda cewa yawa addinin musulunci aiki to amma son mukai kakawuna littafen shaikh dahiru bauchi koda,guda 1 ne please Don allah kaji tsoron Allah mallam

    • @nasirmuhammad8775
      @nasirmuhammad8775 2 года назад

      Kasani ilimi ba alittafi yakeba, yadda zaka gane, ka duba almajiran su da gidansu.

    • @junaidumkjunaidumk2950
      @junaidumkjunaidumk2950 2 года назад

      @@nasirmuhammad8775 ai koni zan iya Tara almajirai idan hakane itafa gaskiya daya ce

    • @nasirmuhammad8775
      @nasirmuhammad8775 2 года назад

      Matsalar Kuna da wahalar fahimtar magana, in ance kaduba gidansu da almajiransu, baya nufin tarin mabiya. Shi Wanda yabar littattafai tare da wadanne irin ya"ya da Kuma dalibai ?

  • @saminumurtala6725
    @saminumurtala6725 2 года назад

    Ko kasan albani yaje gaban fadar sarkin zazzau domin tare addininda kk yii

  • @muhammadzubairukatsina49
    @muhammadzubairukatsina49 2 года назад +2

    A gaskiya na fahimci karatun Mallam sosai, zaman lafiya yafi zama dan sarki, idan za'ayi karatu ba tareda da ta6a mutumchin kowa da zaifi, amma a gaskiya wannan yazo ne daga bayan nan.
    Allah Ya sa a gyara

  • @UsmanyusufSaadu-qe7vi
    @UsmanyusufSaadu-qe7vi 2 месяца назад

    Gaskiya dukda ba darika nakeba gaskiya abulfatahi kana wayarmani dakai Allah yaja zamaninka yakara maka tsawancin kwana yakara haskaka iliminka nidai banayin kowacce akida kawai qur,ani da hadisi da fiqhu nakebi

  • @aishausman8865
    @aishausman8865 2 года назад +1

    Abulfatahi kaifa jahilci da rashin kunya yake damunka nace kaje karoko gafarar iyaye kafin kafito duniya

    • @ummuabdullaah7823
      @ummuabdullaah7823 2 года назад

      Gaskiya fa bakin iyaye na aiki akan A'isha Usman wai! Banda ma dai social media mai hada mutane ina kazama wawiya doluwa irin ki ta isa tayi magana akan Abulfatahi... Koda dai an saba yiwa mai dattin hula da mai kwarkwata rashin kunya dole idan an shigo media ma a dinga yiwa manya rashin kunya

  • @saminumurtala6725
    @saminumurtala6725 2 года назад

    Kuma albani alokacin kasan yayi rikici da oganku sheik dahiru bauchi ma yayi magana yace in ya isa yayi magana kuma yayi shiru

    • @Attijjani_tv
      @Attijjani_tv 2 года назад

      Hhhhhhh shirmen banza kenan
      Shifa shehu dahiru sa’an gumi ne ashekaru ma nake magana Kaga kuwa yaushe zai biye yaro albani har yana fada yana fada?

  • @saniishaq2405
    @saniishaq2405 2 года назад

    Slm sheik muna tare dakai kuma muna son nombarka saboda gaisawa da neman Karin bayani

  • @aishaaminu8134
    @aishaaminu8134 2 года назад

    Inba rashin hankaliba ina wani waishi abulfasadi yaga ilimin da hankalin da nutsuwar da har zaiyi magana Ya tashi hankalin mutum

    • @ummuabdullaah7823
      @ummuabdullaah7823 2 года назад

      Gashi nan ya tashi hankalin ki wawiya kawai mara tarbiyya kazama

    • @zynarbmustapher6588
      @zynarbmustapher6588 2 года назад

      Wallahi kuwa dan uwa banda dai kawai zuwan media. kasan cikin maganar sa 90% na lie

  • @muslimabdullahi3008
    @muslimabdullahi3008 2 года назад

    Kaji wawa dan Bidi'a kai kullum babu wani ABU da Alummar musulmi zasu karu dakai sai shirme da soki burutsu

  • @mammantoukourmoussa4865
    @mammantoukourmoussa4865 2 года назад

    Slm

  • @yusufmussa5588
    @yusufmussa5588 2 года назад

    Mtswwww

  • @kabiruibrahim5454
    @kabiruibrahim5454 2 года назад

    Albany ko dan tasha

  • @hajiahalimafuntua7618
    @hajiahalimafuntua7618 2 года назад +1

    Gaskia kai baqarami jahili bane base kasa cikakayn video

  • @aishaaminu8134
    @aishaaminu8134 2 года назад

    Wallahi wallahi abulfasadi kai kasurgumin jahiline ko yanayin maganganun kama mutum yaji Ya tab batar kai jahiline

    • @ummuabdullaah7823
      @ummuabdullaah7823 2 года назад +1

      Shashasha kilaki da wani warin bakin ki da tsamin kan ki kazama kawai ko rubutun ma baki iya ba amma kina cewa wanda ya fi uban ki komai da komai na alkhairi

    • @moubarakahamadouyaye8188
      @moubarakahamadouyaye8188 2 года назад

      Toh mai ilimi wasu littattafan ki yadda ce ne sai muzo mu kwoshi hadda

    • @aishaaminu8134
      @aishaaminu8134 2 года назад

      @@moubarakahamadouyaye8188 ina rokan muku Allah Ya ganar da ku don kun bata da yawa

  • @usamasani2052
    @usamasani2052 2 года назад

    Hmmmm
    Katuroman whatapp lambarka ta whatapp.
    Zan turomaka cassette dubu wanda Albany zaria yake karanta littafi.
    Insha Allah

  • @aishaaminu8134
    @aishaaminu8134 2 года назад

    Albami duniya ta yarda mai ilimine kuma akan musulunci Ya mutu amman kai abulfasadi maiye addinin ka? Tunda kuna kan believe wai inyas lamyalid walam yulad ne kuma yanada kunfayakun don Allah wa kake bautawa. Gaskiya kana fama da damsil basira Allah Ya shiryeka

    • @abbaabbasmashi566
      @abbaabbasmashi566 2 года назад

      Duk ilimin albani ya Kai shedan ne? Ko a irin taki fahintar, shaidan jahiline?

    • @ummuabdullaah7823
      @ummuabdullaah7823 2 года назад

      @@abbaabbasmashi566 ka san karatun iri iri ne shaidan nashi karatun girman kai da dagawa da kafirci ya ja mai a karshe ya tashi asararre a duniya da lahira
      Toh bamu sani ba ko irin wannan karatun take fada Albanyn yake da shi duniyar ta shaida

    • @ummuabdullaah7823
      @ummuabdullaah7823 2 года назад

      A'isha Aminu dan Allah ki koma makaranta ki manta da duk wannan kiyayyar da kike wa Shehu inyass dan ya fi karfin uban Uban ki ma Uban uban Albanyn ma Shehi ya mai wuya bare ke banza a banza a WOFI wacce ko tantance 1 da ا bata yi

    • @abbaabbasmashi566
      @abbaabbasmashi566 2 года назад

      @@ummuabdullaah7823 Lallai ki koma makaranta, yadda zaki iya banbance tsakanin Ilimi da kuma dabi'a. eg. Wato girman Kai shima Ilimine a irin taku fahimtar? Allah shiryar damu akan tafarki da soyayyar Manzon Rahama S.A.W

    • @ummuabdullaah7823
      @ummuabdullaah7823 2 года назад

      @@abbaabbasmashi566 🤣🤣🤣 Gaskiya ne wai! ya kamata nayi shiru kar ku jefa ni halaka dan wani lokacin shiru ya fi magana alkhairi dan kome za'a ce baza ka yarda ba jayayya zaka cigaba da yi

  • @qweaqwes4026
    @qweaqwes4026 2 года назад

    Wanda ya zagi wani bai rama yafi Alkhairi koyi muku sukayi ka rabu dasu da Allah amman wlh wnn abinda kake jahilci ne

  • @badamasisalihu6173
    @badamasisalihu6173 24 дня назад

    BADUMI KADAUKABA KAWAI TAMOTSANE

  • @hussainsuleman6657
    @hussainsuleman6657 2 года назад

    Wai me yasa wannan bawan Allah yake ganin cewa yana ilimi? Kame kame ne kawai

  • @abubakarhalliru-vz4dl
    @abubakarhalliru-vz4dl Год назад

    Yanzu kana nuna Kai kana da ilmi
    Ya babbata Kai dabba ne
    Ya kake fada da mutumin da baya raye
    insha Allah Allah Sai yayi maka irin ydd yayiwa Muhammad yusu5
    Kayi mutuwar kare
    Tunda fitina kake so ka haddasa wa musulmi
    Albani
    Yayi karatun bukhari
    Yana da karatun Muslim
    Yana da karatun kitabul janaiz
    Tambaya jaki zan maka
    Mai yasa lokacin da yake irin wannan maganar
    Baka fito kayiwa albanin raddi ba
    Tambaya ta biyu
    Ban jin kana qoqarin kare Annabi ko sababbi ba
    Sai banzayayen shehun Nan ku?

  • @aishaaminu8134
    @aishaaminu8134 2 года назад

    Ko mai akace kayi abulfasadi zaka iya Albani fa mutum ne kamar kowa kuma shiba ma asumine ba kuma bai taba cewa koshi tabi'i ne ba. Saboda haka yafi dukkanin shaihunan ku. In aka kwarantashi da shaihunan ku ma an kwarwshi

    • @ummuabdullaah7823
      @ummuabdullaah7823 2 года назад

      Ki je dai ki nemi gafarar mai dattin hula da mai kwarkwata ko kya dawo saiti wawiya sai hauka kike kamar wata dabba

  • @abdulfari3528
    @abdulfari3528 Год назад

    Makaryanchi banza..kai waye,wa ya sanka ko a bauchi bare nigeria balle duniya..ta ina ka sami daukakan? A zage zage..kadan ka isa ka amsawa baffa hotoro gayyata mana..........mahaukachin banza...............

  • @mahamadouadanane8498
    @mahamadouadanane8498 2 года назад

    Allah qara lafia chehi

  • @shuaibuusman4217
    @shuaibuusman4217 2 года назад

    Makaryaci aikai kulkuline baka da gaba

  • @balarabacikaji9259
    @balarabacikaji9259 2 года назад

    Me Ilimi baya fadi kai ka tabbatarwa da duniya kai katon jahili ne

  • @ikramibrahim9247
    @ikramibrahim9247 2 года назад

    Hhhhh

  • @hamissouharouna8361
    @hamissouharouna8361 2 года назад

    Waawne,👈🤣😂👈

  • @idrisbakori4586
    @idrisbakori4586 2 года назад

    Wannan kadai fishi hauka

  • @salihuabubakar6996
    @salihuabubakar6996 2 года назад

    Izalawa ba zagi zakuyi ba ku kawo MLM ALBANY BAYAN JARIDA ????

  • @sanisaad1332
    @sanisaad1332 Год назад

    Da halama Kai Dan shia ne

  • @habubakarsala175
    @habubakarsala175 2 года назад

    wanene albani bature nisaiyauma nafaraji albani bature gaskiya kaburgeni

  • @muazumagaji7326
    @muazumagaji7326 2 года назад

    Shi yasa ake cewa ai ma kowa adalchi koda ba akidanku daya dashi ba. Yanda 'yanda 'yan maja suka yanke ma Mallam Abduljabar karatu kenan, amma kai Mallam Abulfathi ka goyi bayan 'yan maja. Ko gashi yanzu kai ma an yanke maka karatu kana complain. Don Allah ku rika yin adalchi ga kowa.

  • @doumbamadou6642
    @doumbamadou6642 2 года назад

    Kai kana karyata kanta à cikin minti 5 na baasi ke cewa kafi Albani?

  • @umarouamadou5968
    @umarouamadou5968 2 года назад

    Mallanallayasakamakdaalkeri

  • @binabdallah7743
    @binabdallah7743 2 года назад +1

    Shashashan yaron kawai kace : gashi yanzu kace kafi albany bature ilmi sai me" wai shin ana gyara kuskure da kuskure misaali.
    Wannan rashin lahiya ne baya bukatar ayi masa raddi. Ko albany zaria kake nufi, shin albani zaria ma sa’arka ne " Ruwa ai ba sa'ar kwando bane.....wawa kawai, larabci ma baka iya ba, sai kata surutu, makaryaci. Mai karatu baya alfakhri da kansa...tor inaa amfanin duk wani kira zuwaga bid'a da Karya da juya magana !
    Gashi kayiwa ibn Uthaymeen karya hahahah

    • @mahamadouadanane8498
      @mahamadouadanane8498 2 года назад

      Hum ai kaine cha cha chaaa

    • @ummuabdullaah7823
      @ummuabdullaah7823 2 года назад

      Ilimin idan na gidan uban mutum ne sai ya hana a bawa wanda baya so. Idan ma yace ya fi Mahmoud Gumi ilimi ma sai me? Ko kuma kun yi da Allah iya su kawai zai bawa karatun

  • @yakubugarba9852
    @yakubugarba9852 2 года назад

    Abul fasadi

  • @mammangarka3010
    @mammangarka3010 2 года назад

    A Gaskiya duk abinda 'Yan Tijjaniyya suka yiwa Shehunan Wahabiyya, to
    ku 'Yan Wahabiyya ku kuka Janyo akayi musu. Me yasa kuke ambaton nasu Shehunan?

    • @zynarbmustapher6588
      @zynarbmustapher6588 2 года назад

      Saboda sunyi ba daidai ba sun kuma Batar da jamaa kuma Allah bazai taba bari aci zarafin addinin sa duk yadda bata ta mamaye duniya sai Allah ya taba masa kare addinin gaskia kuma idan zaka lura kayi adalci a ba wai zagi suke ba irin wanda mahaukatan nan suke ba abubuwan da suka rubuta ne suke karantowa idan kuwa yaci karo da Qurani da sunnah kaga kuwa dole ya matsa koba haka ba dan uwa?

  • @al-ummadayatv4878
    @al-ummadayatv4878 2 года назад

    Jahilci yafi hawka muni

  • @ahmadyusufadam1478
    @ahmadyusufadam1478 2 года назад

    Allah ya sauwaka🤪🤪🤪

  • @ahmadyusufadam1478
    @ahmadyusufadam1478 2 года назад

    Hauka haka yake farawa🤪😂🤣😅😝😜

    • @salihuabubakar6996
      @salihuabubakar6996 2 года назад

      Gaskiya ne mushen kura fa ya haukace 😂😂😂😂

    • @salihuabubakar6996
      @salihuabubakar6996 2 года назад

      Gaskiya ne mushen kura fa ya haukace 😂😂😂😂

    • @ahmadyusufadam1478
      @ahmadyusufadam1478 2 года назад

      @@salihuabubakar6996 gsky ne har da shehi domin ana aka koya zagi da hauka Allah ya baku lfy

    • @ibrahimmuhammad1569
      @ibrahimmuhammad1569 2 года назад

      @@ahmadyusufadam1478 Gaskiya ne Dan taimiyya mai yan mata masu nono tsaye(nuhhadu)da Dan Abdulwahhab bawan Turawan England da ke yi masa supply na karuwai dan shi kafirta musulmin Turkawa abokan gaban England da zindiqi Albanin Albania da Albanin zaria na jabu duk mahaukata ne sanadiyya shedan ya jibincesu su kashe masoya manzon Allah.

    • @ahmadyusufadam1478
      @ahmadyusufadam1478 2 года назад

      @@ibrahimmuhammad1569 shehunan yan 419 Yan damfara 😝😝😝

  • @ibrahimbalarabe7609
    @ibrahimbalarabe7609 2 года назад +1

    Abulfasadi har ka isa kace kafi Auwal Albanin Zaria ilmi ? to kai ka nuna Jahilinka a fili.Domin Malami bashi yake cewa shi Malami neba,bari yake Mutane suce shi Malamine.Kuma duk Wanda yace shi Malamine,toshi Jahiline,mai wayau baya cewa shine,jira yake Mutane suce mashi Malami.Sakarai Dan-Wuiwui,Dan-Tasha,Dama munsan baka da hankali,munsan Inda muka ajiyeka.

  • @aishaaminu8134
    @aishaaminu8134 2 года назад +2

    Kuma aiba karya inyas shikansama baisan yawan matansaba. In fadan gaskiya shine an kafirta inyas to shi Ya fara kafirta kansa don maganar haka take. Matarsa Ibra mai suna bilkisu tananan a raye har karama take raba muku. Mayafin arziki bata iya yafawaba sai kitson atarciment. Ku yan inyas fadar gaskiya shine laifi amman idan aka boye kafirci shine dai dai kowa yaji case na daurawa lokacin Ya na Commander na hisba kuka Yi maulidin inyas kuka taba janibin Annabi amman da aka kama wayan da sukayi cewa kukayi hukuncin kisa ne Ya hau kansu. Wai Ai wayace su bayyana. Saboda wannan kafircin da kuke kuna cemai boyayyan ilimi kai ku dai kuna fama da damsil basiraba

    • @sukarajiahmedsukarajiahmed7927
      @sukarajiahmedsukarajiahmed7927 2 года назад

      Do you have a prove please that sheirk don't know the number of his wife's For God sake bring it out so that the whole world will believe what you have post

    • @salahakabir7540
      @salahakabir7540 2 года назад +1

      Agaskiya ina rokon allah, allah ya tsayar da ke ranar shaidar duk abunda ki ka fada kimai maita agaban ubangiji, alfarmar annabi allah yai miki haka

    • @ummuabdullaah7823
      @ummuabdullaah7823 2 года назад +1

      @@salahakabir7540 'yar uwa dan Allah ku kyale wannan kidahumar shashasha wawiya Babanta ko uwarta ya kasa rikewa a gidan su ana kai 10 years ake fara zuwa gidan kwana saboda gidan ya musu kadan shiyasa suka rasa ta inda zasu fito sai ta cewa Shehi sun ga arzikin 'ya'yan albarka saboda hassada 😂😂😂😂

    • @ummuabdullaah7823
      @ummuabdullaah7823 2 года назад +1

      Kudin cizo da kashin beran da ya dame ku a gida ma ya ishe ki ki ji da kan ki dabba kawai mara tarbiyya koda dai wacce uwar ta tace mata je ji kya gani kam ai zaki yi abun da ya fi haka ma
      Anyaaa ke kam ma 'yar aure ce??
      Uban uban uban ki ma bai san Shehu ba bare ke karamar kucaka kilaki

    • @mammantoukourmoussa4865
      @mammantoukourmoussa4865 2 года назад +1

      Slm

  • @ayokomini1830
    @ayokomini1830 2 года назад

    Jahilci mugun ciwo

  • @mustaphateacher5341
    @mustaphateacher5341 2 года назад +1

    Abin mamaki wai hardarantsuwa yakeyi wai albani betaɓa buɗe littafi ya karantaba wllh wannan kadai ya nuna kai sheɗan yayimaka huɗuba amma ai albani Zariya ya sauke litattafai sunfi dari biyu littattafai mabanbanta amma kai saboda tsabar kifewa da iya yima malamai ƙarya wai harda rantsuwa kakeyi wai albani betaɓa buɗe littafi ya karantaba wllh abulfatahi kai maƙaryacine kuma kaje kanemi tafiyar iyayenka wataƙila ko su sukayimaka muguwar addu'a,a amma wai dan Allah ku kalli mahaukacinda yakecewa yafi albani karatu hhhhhhh gaskiya kawai ka koma comedy shiyafi dacewa dakai .albani ya gina jam'i,ar musulunci a Nigeria kuma ya gina ɗalibai amma ku shehinnanku me suka ɓarkata inbanda suzauna aita kawo musu suna ciyyewa

    • @nasirmuhammad8775
      @nasirmuhammad8775 2 года назад

      Kwarai ya sauke nauyin kwangilar da ya karbo.

    • @abdulfari3528
      @abdulfari3528 Год назад

      Mahaukachi ne ..kulla shi bashi da anfani...sakarai.......
      Shi ansan sa a duniyar ilimi,kai wa yasanka............

    • @AdamKasim-iu3rh
      @AdamKasim-iu3rh Год назад

      Mustaphateacher5341 Albani kalanawa kasani, Kai Auwalu albani kasani ko kaje kakara bincike dan ALLAH

    • @AdamKasim-iu3rh
      @AdamKasim-iu3rh Год назад

      Mustaphateacher Albani kala nawa kasani, kai Auwal albani kasani ko kaje kakara bincike dan Allah

  • @al-ummadayatv4878
    @al-ummadayatv4878 2 года назад

    قبح الله وجوه المبتدعين

  • @ismaelgaba2340
    @ismaelgaba2340 2 года назад

    أبو الفتح الكذب

  • @abdillahihassan7555
    @abdillahihassan7555 2 года назад

    masha allah cheikh abulfathi allah Ya kiyayeka

  • @ikramcissetv8771
    @ikramcissetv8771 2 года назад

    Masha allah

  • @salihuabubakar6996
    @salihuabubakar6996 2 года назад

    Izalawa ba zagi zakuyi ba ku kawo MLM ALBANY BAYAN JARIDA ????