السلام عليكم ورحمة الله وبركاته. Suna na Musa daga Jahar Taraba,. Don ALLAH Malam, ina nema Taimakon ku ALLAH ya taimake mu ba ki ɗaya. Malam, ina da ɗa na da bai cika jin magana ba ina son ya nustu. Na biyu kuma karatu yana masa wuya. Da fatan Malam zai fahimci abin da na rubuta kuma ya taimaka mini da Fa'idar samun Nustuwa Yaro da kuma Fahmi. Na gode ALLAH ya Taimake mu baki ɗaya.
Assalamu alaikum malam dan Allah a taimaka akan sirrin yusufa wanda ake dinka sabon riga
Mungode mallam Allah ya Kara lfy DA Nisan kwana
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته.
Suna na Musa daga Jahar Taraba,.
Don ALLAH Malam, ina nema Taimakon ku ALLAH ya taimake mu ba ki ɗaya.
Malam, ina da ɗa na da bai cika jin magana ba ina son ya nustu.
Na biyu kuma karatu yana masa wuya.
Da fatan Malam zai fahimci abin da na rubuta kuma ya taimaka mini da Fa'idar samun Nustuwa Yaro da kuma Fahmi.
Na gode ALLAH ya Taimake mu baki ɗaya.
Masha Allah
Slm
Masha Allah ___Allah yakara basira godiya muke malam Allah yabiya Allah yakara ilimi mai albarakA
Allah yasaka da alkhairi allah yakara daukaka
Amin ya Allah
Malan Dan girman Allah,ka bamu sirrin mallaka
Aslm malan a bamu sirri Mayu daaljannusu
Aslm
To malam muna San maganin bindiga batatasha
Salam
No ka pls Mal
Sirrin mallaka
Aslm malan kabamusirrin.mayu.da.aljannusu
A