Okay Al'Ameen tunda Auwal Umar yace Yana da ita ya turo Maka, ni ma zanyi kokarin zuwa wajen Wani Yaya na dake garin Dauran domin in samo Maka wakokin Barau Dauran, kamar wakar Bahago Bello inda yake yima Dan kulle Bela zambo, Ada na Jan Ruwa, sanin guru-mada main Jan hali da sauran su
Al'Ameen Ina Kara Maka tuni game da Wani Mashahurin Dan dambe Mai suna shehu Lamba, watau shehu lambar Bakura, Wanda ya Kashi Ali Zuma a filin wasa dake sabon garin Gusau 1994 kisa Mai ban tausayi har Ali Zuma ya gudo daga Gusau yazo Kauran-Namoda shi da Balan Bakoshi da Dan Gero Amma dai shehu Lamba ya hana shakatawa a karshe suka bar garin Kauran-Namoda basu dawo ba sai 1995 in da Mamman na sanyinna ya kashe Garba Taka-lafiya shi Kuma Doki na Bafarawa ya gwafcewa Balan Bakoshi kafada, ka tambayi yaran Mu'azu Dan Anace sun San da haka.
Dadina da wannan Dattijo, Kwazon Wababe, yana hidin gaskiya ko shi aka buge. Ba kamar wasu ba da sukan karkare ne a matsaayin magori wasa kanka da kanak dinnan da Hausawa suke hidi. Allah ya kara ma shi lahiya da albarka da nisan kwana. Kai kuma Mallam AL-Ameen Sokoto, Allah ya kara taimako. Kana bayani da kwarewa, baka daukar wani bangare ka kwarzanta ko akasin haka. Muna godiya.
Al'amen ya aiki.Shin sani na Gundumi yana raye shin kayi hira dashi?Da Sa'idu dan Wasagu,da shagon Na mai Ango
To
Don Allah idan akwai wakar kwazo wàbabe asanyamana Alamin
To
Slm way minini labaridanben hashimun gusau
Al'Ameen sokoto don Allah ka samo wakar Abu jirgi wadda Barau Dauran yayi mashi, taken wakar shine:- Yara jirgi zai tashi ko akwai masu shiga?
Inada itah
To
08138517069 Don Allah turomin zan Bada na data
Okay Al'Ameen tunda Auwal Umar yace Yana da ita ya turo Maka, ni ma zanyi kokarin zuwa wajen Wani Yaya na dake garin Dauran domin in samo Maka wakokin Barau Dauran, kamar wakar Bahago Bello inda yake yima Dan kulle Bela zambo, Ada na Jan Ruwa, sanin guru-mada main Jan hali da sauran su
Al'Ameen Ina Kara Maka tuni game da Wani Mashahurin Dan dambe Mai suna shehu Lamba, watau shehu lambar Bakura, Wanda ya Kashi Ali Zuma a filin wasa dake sabon garin Gusau 1994 kisa Mai ban tausayi har Ali Zuma ya gudo daga Gusau yazo Kauran-Namoda shi da Balan Bakoshi da Dan Gero Amma dai shehu Lamba ya hana shakatawa a karshe suka bar garin Kauran-Namoda basu dawo ba sai 1995 in da Mamman na sanyinna ya kashe Garba Taka-lafiya shi Kuma Doki na Bafarawa ya gwafcewa Balan Bakoshi kafada, ka tambayi yaran Mu'azu Dan Anace sun San da haka.
Wllh banyi zamani da ba Amma wllh insoshi
Madallah
Allah ya sa wataran ka mana hira da lumo
Lumu yarasu
Malam al’amin ina maka fatan alheri don Allah menene sunan wakar daka saka a farkon wannan shiri daga masoyinka muhammad daga ghana
Ban iya tunawa abin ya dade
@@alameensokototv496 alhaji al’ameen ina nufin wannan hira da kayi da shi KWAZO WABABE
Gaskiya Al'amin, kasan aikinka.
Ina godiya mlm
Baba soho na gode !!!
Hhh
@@alameensokototv496 Duk tarihin yan dambe da ni ji, Malami ko Shehu na Luma she ne gaskiya sa ba tada yawa. Malami na Luma shinada hasada.
Dadina da wannan Dattijo, Kwazon Wababe, yana hidin gaskiya ko shi aka buge. Ba kamar wasu ba da sukan karkare ne a matsaayin magori wasa kanka da kanak dinnan da Hausawa suke hidi. Allah ya kara ma shi lahiya da albarka da nisan kwana. Kai kuma Mallam AL-Ameen Sokoto, Allah ya kara taimako. Kana bayani da kwarewa, baka daukar wani bangare ka kwarzanta ko akasin haka. Muna godiya.
Nima haka
Allah yatayama
Ameeen
Masha Allah fatan alkairi baba wa babe
Kaima fatan alkhairi
Munama fatan alkairi
Ina godiya
Tarihin Mai tundare
???
???
???
Shi Lumo ko Dan Anache ya masa waƙa?
Bansaniba gaskiya
Wnn tsoho ba jahilin rayuwa bane gsky
Gaskiya kam
Don Allah idan akwai wakar kwazo wàbabe asanyamana Alamin
Hhhh
Wnn tsoho ba jahilin rayuwa bane gsky
Hakane

😁