Allah Sarki Ancuci Marayun Nan Ahmad Isa Me Berekete Family Ya Dau Zafi Kan Cinye musu Miliyan...

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 17 окт 2024
  • Subscribe AL-Ishara TV

Комментарии • 32

  • @saratushehu353
    @saratushehu353 7 дней назад +5

    Ya Allah ka tsama wadannan marayun ordinary Ahmad Allah ya Saka Maka da aljanna

  • @maazouismael4308
    @maazouismael4308 7 дней назад +1

    Macha allahou malamou birkiti famili allahou yabiyaka kouma akouwe da mouwa sousayi🇳🇪

  • @bilkisumusa8386
    @bilkisumusa8386 7 дней назад +3

    Allah ya fitarwa da marayu hakkin su innalillahi wa'inna ilaihirajiun Shima muhd bashida wayo Allah yasaka maka da alkhairi sir kana kokari

  • @WebWene
    @WebWene 7 дней назад +2

    Allah yasakamaka.da.alherin.muna godiya🎉

  • @FatimaKasimyusuf
    @FatimaKasimyusuf 6 дней назад +1

    Allah Saka musu. Da uwa da Yan uwan da suka ciki kudin marayun nan. Allah ya lala ta duk Wanda ya ci hakkinsu

    • @FatimaKasimyusuf
      @FatimaKasimyusuf 6 дней назад

      Dan Allah kada ku sake su ku rike mace da na mujin duk macutane

  • @امصالح-ك9ز
    @امصالح-ك9ز 7 дней назад +2

    Allah ya kareka duniya dalahira

  • @HauwaBakari-qq4kb
    @HauwaBakari-qq4kb 5 дней назад

    Gaskiya ordinary president idan zamu samu irinka ko uku a kasannan zamu huta da Azzalumai, Allah ya sakamaka da gidan aljanna mun gode wa Allah da samu irinka. Alhamdulillah.

  • @mahamadoulawan61
    @mahamadoulawan61 6 дней назад

    Allahu Akbar Kai najiriya 😢😢

  • @YahayaHaladousani
    @YahayaHaladousani 7 дней назад +1

    Allah yasteniwa zuriaku azalumiye shigu muwarka tafi tafurawuna

  • @MayamSani-vd7dh
    @MayamSani-vd7dh 7 дней назад +1

    Allah yakarama imani da suron allah

  • @BashirSulaiman-d9r
    @BashirSulaiman-d9r 5 дней назад

    Allah yasakawa wannan yaran 😢😢😢😢😢6😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢

  • @AlasscoAls
    @AlasscoAls 7 дней назад +2

    Allah taimaki berkete family

  • @حبيبهابوبكر-د7ز
    @حبيبهابوبكر-د7ز 7 дней назад +2

    Allah ya sakama da alhiri 😢😢😢😢😢

  • @ZainabSalisu-b5m
    @ZainabSalisu-b5m 7 дней назад +1

    Amin

  • @HafsatUmar-pc9hp
    @HafsatUmar-pc9hp 6 дней назад

    Allah ya isan Muku shikuma tsinuwar duniya saiya shi shi abubakar allah ya tarwasaka mungu azalumi allah ban tabajin nayi kuka sosai sai akan case dinnan marayu allah yana taredaku adduanmu na allkairi zai biku insha Allah😢😢😢 allah rayaku allah kara muku hakuri

  • @niimaahmad2425
    @niimaahmad2425 6 дней назад

    Wannan wani irin masifane sabuda girman Allah

  • @niimaahmad2425
    @niimaahmad2425 6 дней назад

    Shima Muhammad din wawane

  • @nsrshehu
    @nsrshehu 7 дней назад +1

    Allah ya fitar da hakkin marayu aduk inda suke

  • @KhadijaIbrahim-ov7rl
    @KhadijaIbrahim-ov7rl 7 дней назад +1

    Allah ya samudace

  • @niimaahmad2425
    @niimaahmad2425 6 дней назад

    Allah ya hana ko kwanci Yan hankali azzalumai mugayi

  • @amboreraphael5339
    @amboreraphael5339 7 дней назад +1

    🙏🙏🙏🙏🙏

  • @JenifferJonah
    @JenifferJonah 3 дня назад

    Mr president plz ka ba yarannan iyan tsaro inba hakaba wannan mutumin zai iya kashe su

  • @ZalihaMuhammad-x5z
    @ZalihaMuhammad-x5z 7 дней назад +1

    😭😭😭😭😭

  • @IsmailAliyu-z8g
    @IsmailAliyu-z8g 6 дней назад

    Ismail,Aliyu,daga,Adamawa,inamaka,fatan,Alkairi

  • @adamuusman3913
    @adamuusman3913 7 дней назад +1

    Ordinary president Allah ya sa kazama permanent president of Nigeria ameen ya hayyu ya qayyum.

  • @lamimusa3530
    @lamimusa3530 7 дней назад +2

    👌👌👌🙏🙏🙏

  • @YarKuda
    @YarKuda 6 дней назад

    😢😢😢😢😢😢😢😢

  • @niimaahmad2425
    @niimaahmad2425 6 дней назад

    Kai jama a

  • @AliyuYusufSuwaiba
    @AliyuYusufSuwaiba 3 дня назад

    😢😢🥲

  • @BashirSulaiman-d9r
    @BashirSulaiman-d9r 5 дней назад

    😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @bunuonline1194
    @bunuonline1194 7 дней назад +1

    😭😭😭😭