HASBUNALLAHU 450 DON SAMUN KARIYA DAGA SHARRIN MAƘIYA DA MAHASSADA

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 сен 2024
  • Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
    Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
    #annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV ‎#Maishadda_Global_Resources

Комментарии • 51

  • @avdoollaheeevraheem9378
    @avdoollaheeevraheem9378 Год назад +6

    Wallahi Malam Nakai Kusan Shekara Uku Inayi Kuma Naga Alkhairanta Akwai Sanda Makiya Suka Sani Agaba Yanzu Duk Sun Zama Tarihi Wallahi.

  • @SAIDUMUSA-m9q
    @SAIDUMUSA-m9q 2 месяца назад +1

    Masha Allah jazakallahu kairan

  • @abdulkarimmusa7895
    @abdulkarimmusa7895 Год назад +7

    Allah Ya sanya Al-Qur'ani ya ceceka shehi 🤲

  • @AnasIbrahim-f2q
    @AnasIbrahim-f2q Месяц назад

    Allah ya qara kusanci da Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama

  • @AyishaOsman-i6q
    @AyishaOsman-i6q 10 дней назад

    tabarakal Allah

  • @AboubacarSalifou-hk2kw
    @AboubacarSalifou-hk2kw Год назад +1

    Wlkm slm warahmatoulahi wabaraka tuhu malan alh yasaka da alheri muna barar adou'a

  • @fatimakabir7406
    @fatimakabir7406 Год назад +2

    ماشاءالله جزيت خيرا

  • @sagirwapakatsina644
    @sagirwapakatsina644 Год назад

    Allah Ya Kula Da Bayanku MAULANA. Mu Almajirin Ku Muna Gdy Marar adadi

  • @maiduguabdurrahman1352
    @maiduguabdurrahman1352 Год назад

    Masha Allah, Allah ya saka wa Mallam da Alherin Sa. Allah ya sa mudache da Alherin Sa, Ameen Thumma Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum.

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 Год назад +1

    Allah Ya saka da Alkhairi Alfarman Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam

  • @محمدموسي-و3ز
    @محمدموسي-و3ز Год назад +1

    Assalamalekum ya sayyadi Allah yakara lafiy da kunan nisa da ɗin rayuwa albarka shine Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama 🤲🤲🤲👍👍👍❤️❤️❤️

  • @Moustamoustapha-g9w
    @Moustamoustapha-g9w Год назад

    Malan allah y'a saka d'à hairan douc da ban kouare rouboutn haussa bâ zan so ache kounrubuta wanna a ddua

  • @DJKWARO
    @DJKWARO 6 месяцев назад

    ASLM mlm munajin dadin karatuttunka ALLH yakara kusanchi ga manzon ALLAH ALLAH yasaka Da Alkairi Ameen

  • @abdoulraoufoumarou4317
    @abdoulraoufoumarou4317 Год назад

    MASHA ALLAH
    AKRAMAK'ALLAH
    ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI

  • @AdamouElhadji
    @AdamouElhadji Год назад

    Assalamou alaykoum sayadi da fatan kana lafiya muna maka fatan Alheri...sayadi a taymakamuna da wanen adu 'a wada za a karantawa bayan karanta hasbuna lahu wa ni imal wa kil

  • @bubashehu
    @bubashehu Год назад +1

    Allah ya Kara kusanci

  • @UsmanAbubaker-vn3zo
    @UsmanAbubaker-vn3zo 11 месяцев назад

    Jazakallahu bikairain

  • @halimamahmed289
    @halimamahmed289 Год назад

    Macha Allah muna godiya

  • @labaranyautv7213
    @labaranyautv7213 Год назад

    Allah ya Saka Yaqara inganta rayiwa

  • @hassanmaigoro5175
    @hassanmaigoro5175 Год назад

    Allah ya saka da Alkhairi Mallam ya jikan mahaifa

  • @MuhammadMustaphaTankoNaGidanSh
    @MuhammadMustaphaTankoNaGidanSh 7 месяцев назад

    جزاك اللهُ‎❤

  • @hafsam9846
    @hafsam9846 Год назад

    Masha Allah MLM Allah ya saka da alkhairi nakiraka wayar akashe

  • @AyoubaNamirou-ss8jl
    @AyoubaNamirou-ss8jl 7 месяцев назад

    Barakallahu fikum

  • @ayubamaman9192
    @ayubamaman9192 Год назад

    jajaKallahu kairan yasaiyadi

  • @fiyanrc663
    @fiyanrc663 Год назад

    Na nime taimko ga wani sai yace za ayi in Allah yarda yanzu ina Kira bai daga mi waya . Kuma ina yawan ganin sa amfarki ciki bacin Rai me hakan ke nefi

  • @melissamorou8864
    @melissamorou8864 6 месяцев назад

    Assalamou alaïkoum ya sayyadi. Allah ya bada lada ya sa albarka. Addu'ar. Tchikin Ali imran Aya ta 174.

  • @mubarikmohammed557
    @mubarikmohammed557 Год назад

    Alhamdulillah,ALLAH Yakara Ilimi

  • @fatimaabdullahi3937
    @fatimaabdullahi3937 Год назад

    Allah ya saka da alkairi

  • @melissamorou8864
    @melissamorou8864 6 месяцев назад

    Aya 174 Ali imran

  • @ramatumusah2099
    @ramatumusah2099 Год назад

    Thanks very good

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338
    @fatimamuhammadkeraukerau8338 Год назад

    Khairan jazah

  • @maimounatinni7074
    @maimounatinni7074 Год назад

    Macha Allah

  • @issagarbah510
    @issagarbah510 Год назад

    Slm yashek shekaran Jiya nayi mafarkin nafadu diga saman stani don Allah minene fassarar mafarkin

  • @moustaphaabdoulmalik9031
    @moustaphaabdoulmalik9031 Год назад

    Masha Allah

  • @habibamusa2654
    @habibamusa2654 Год назад

    Assalamu alaikum inna maka fatan Alheri malam 🙏

  • @aishaadobala
    @aishaadobala Год назад

    Muna godiya

  • @JibrilMalami-b2c
    @JibrilMalami-b2c Год назад

    Aslm malam dan allh kafimana bbn addinta

  • @basiramaradi8266
    @basiramaradi8266 Год назад +1

    Allah yasadaka da alkairin duniya dalahi ra yajiqan mahaifa

    • @ismailtheir
      @ismailtheir Год назад +1

      Mongode so sai Allah yabar zoumontchi Amin

    • @ismailtheir
      @ismailtheir Год назад +1

      Allah yakiyaemona malomanmo amin

  • @Spacerock2022
    @Spacerock2022 Год назад

    Allah ya sakada alkairi

  • @NazeenJidder
    @NazeenJidder Год назад

    Godiya muke mallam. Allah ya Kara daukaka da baiwa. Mal ya Ake Gane adadin harafi na kalma kamar yadda ka ambata anan

  • @smolareshikalcity8146
    @smolareshikalcity8146 Год назад

    Dun AllAh Malam ina bukatar nomber naka

  • @awaloumeyodo6617
    @awaloumeyodo6617 Год назад

    lalbar

  • @hafsam9846
    @hafsam9846 Год назад

    Wllh MLM ina son muyi mgn ne

  • @IbrahimOuattara-g4z
    @IbrahimOuattara-g4z Год назад

    ᴀʏᴀʀ ᴄɪᴋɪɴ ᴡᴀᴄᴄᴇ sᴜʀᴀ ᴛᴀᴋᴇ

  • @ibarhimabdoullahi2492
    @ibarhimabdoullahi2492 Год назад

    Macha allah