Waya tsakanin Abdul jabbar Da Dr Rabi'u
HTML-код
- Опубликовано: 27 сен 2016
- Shugaban Yan Kogo, Abdul-Jabbar Nasiru Kabara an gama dashi! A wannan zaku ji inda ya tsorata a inda Dr. Rabiu Umar Rijiyar Lemo ya kalubalance da suyi Munazara akan littafin daya rubuta mai suna 'MUQADDIMATUL AZIFA'. Allah Taála Ya sakawa Dr. Rabiu Umar Rijiyar Lemo da Al_Jannah Firdaus, amin.