Ana yi min zargin da ba na jin dadinsa - Hamisu Breaker

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 30 июл 2024
  • A wannan kashi na 38, shirin ya tattauna da fitaccen mawakin nan na Hausa wato Hamisu Breaker Dorayi, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.
    Ya amsa tambayoyi a kan yadda aka yi ya fara waka da kuma sirrin nasararsa.

Комментарии • 217