aliyu dan jarida Allah yasaka da alkhairi . tabbas sha aban dambe ne wanda nima ina son sa. amma shuwagabanin kudawar mu suna ban ban bantawa . wlh aliyu yau nayyi bakinchiki sosai da duka kudawan mu sun fadi a gidan ban barewa naji zafi sosai. a harkar dambe an barmu mu kudawa a baya . yar mage yana kokari amma akwai manyan yan dambe da bazai iya yin dambe dasu ba amma sha.aban kowa zai iya tararsa
aliyu dan jarida Allah yasaka da alkhairi .
tabbas sha aban dambe ne wanda nima ina son sa. amma shuwagabanin kudawar mu suna ban ban bantawa . wlh aliyu yau nayyi bakinchiki sosai da duka kudawan mu sun fadi a gidan ban barewa naji zafi sosai.
a harkar dambe an barmu mu kudawa a baya . yar mage yana kokari amma akwai manyan yan dambe da bazai iya yin dambe dasu ba amma sha.aban kowa zai iya tararsa