ANZO WAJEN: SHEIKH NASIR SHEIKH ADO MUSA YA DAMKI MUSA YUSUF ASADU SUNNA A SHAFIN SARKI ZAKI.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 окт 2024

Комментарии • 62

  • @naziruumar6470
    @naziruumar6470 Год назад

    Masha Allah sarki zaki ɗan Allah kababan layin ka mana

  • @abubakars.abdullahi1311
    @abubakars.abdullahi1311 2 года назад +1

    Allah ya tsaremu da kin gaskiya shaikh musa allah ya kara lfy asadussunah

  • @BarristerAbdul-yr4nq
    @BarristerAbdul-yr4nq Год назад +1

    BA MAS'ALAR TAUHIDI BA CE.
    .
    Ka jaraba kafa wa'azi a yau ka ce "QARYA NE, SAHABBAI BA SU TAIMAKI ANNABI (SAWW) BA, ALLAH NE YA TAIMAKE SHI". Za ka ji abinda za su ce.
    .
    Ka jaraba cewa "QARYA NE, ABUBAKAR DA UMAR DA USMAN BA SU TABA TAIMAKAWA ANNABI (SAWW) BA". Za ka ji me za su ce.
    .
    Wallahil azim wannan ba mas'alar Tauhidi ba ce, mas'alar son rai ce kawai da son zuciya. Sun sani sarai.
    To wai ma idan ana maganar Tauhidi, Baslafe har wani Tauhidi ya sani? Tauhidin na su da cike yake da kwamacala da gurun-gundumar da lafiyayyen hankali ma ke koreta.
    .
    Ca nake Allah da kansa yake cewa da mutane su taimaki Annabi (saww) a fadinsa:
    الَّذِينَ يَتَّبِعُونَ الرَّسُولَ النَّبِيَّ الْأُمِّيَّ الَّذِي يَجِدُونَهُ مَكْتُوبًا عِنْدَهُمْ فِي التَّوْرَاةِ وَالْإِنْجِيلِ يَأْمُرُهُمْ بِالْمَعْرُوفِ وَيَنْهَاهُمْ عَنِ الْمُنْكَرِ وَيُحِلُّ لَهُمُ الطَّيِّبَاتِ وَيُحَرِّمُ عَلَيْهِمُ الْخَبَائِثَ وَيَضَعُ عَنْهُمْ إِصْرَهُمْ وَالْأَغْلَالَ الَّتِي كَانَتْ عَلَيْهِمْ ۚ فَالَّذِينَ آمَنُوا بِهِ وَعَزَّرُوهُ وَنَصَرُوهُ وَاتَّبَعُوا النُّورَ الَّذِي أُنْزِلَ مَعَهُ ۙ أُولَٰئِكَ هُمُ الْمُفْلِحُونَ
    "... Wadanda suka yi imani da shi, kuma suka girmama shi, kuma suka TAIMAKE shi, suka bi hasken da aka saukar gare shi..."
    .
    Idan ba a neman taimakon kowa sai na Allah me ya sa Allah ya ce mutane su taimaki Annabi (saww).
    .
    Shi abinda suka kasa ganewa shi ne; akwai abinda ake kira da "AL-KAMÃL" ma'ana cika da kammala. Shi Allah duk siffofinsa cika da kamala ce, sabanin na sauran halitta. Mafi yawan siffofin Allah akwai su a tattare da halittunsa, amma su siffofin Allah masu cika ne da siffar "AL-KAMÃL". Su kuma halittu siffofinsu ba su da cika a siffar "AL-KAMÃL". Misali:
    .
    - Allah yana. da siffar "Rayuwa", dan Adam ma yana da siffar "Rayuwa".
    - Allah yana da "Qarfi", wasu halittu ma suna da "qarfi".
    - Allah yana da "Hikima", wasu halittu ma suna da "Hikima".
    - Allah yana jin qai, mutane ma suna jin qai.
    - Allah yana da yana taimako, halittu ma suna taimako. Da sauransu.
    .
    Kufadawa izala da salafawa. Karya sukeyi basasan manzon Allah s a w Kuma din Wanda yakara zagin shehunammu Dan kare akidar wannn wawayan banza su IBN timaya tsinanne makiyin allah zindikin Arne da abdulwahabun najadu da albani gunki dagutu da saura karnukan Nigeria su shot mudi da albani da gunguman wuta da maikwanon kosai da idi Dan gwaskearam sai munci uwarsa kowaye
    Wannan parfeson karyar naku da daktocin bogi karya Suke kukwaci wannan tsinanne bakin dakiki zindikin Arne awajammu wlh matsoratan banza mtsww
    Dan Allah Yan uwa masoya manzon Allah s.a.w duk inda wannan tsinannun sukayi kwamachalar maganarsu atura wannan sakon sugani Muna kira ga masoya manzon Allah s.a.w nagaskiya da suyi maudu I akan wannan bayani Dan murkushe wannan tsinanniyar bakar kazamar akidar ta izala shedanun duniya matsiyata

  • @abdoullahishuaibuniass6381
    @abdoullahishuaibuniass6381 2 года назад

    Yayi kew mlm nasiru musa allah yasaka da alkhairi syd

  • @zaynabadamu6794
    @zaynabadamu6794 Год назад

    Masha Allah.

  • @bashirelhj7424
    @bashirelhj7424 2 года назад

    Junaidu allah ya isa kai ma ha incine kace sha fin sarki zaki bawurin zagezage naba wake zagi in bakuba

  • @muhammedsunusiyusuf4998
    @muhammedsunusiyusuf4998 Год назад

    Ya sallam

  • @abdullahibarrister2370
    @abdullahibarrister2370 Год назад

    Allah ya Kara lfy sheik nasir

  • @ibirahimadamu8156
    @ibirahimadamu8156 2 года назад

    Masha allah

  • @aliyualiyou1737
    @aliyualiyou1737 2 года назад +2

    Gaskiyane Allah yasaka shehu na

  • @balarabemusa6645
    @balarabemusa6645 2 года назад

    Allah yasaka da alkhairi

  • @MNarasuluTV
    @MNarasuluTV 2 года назад +1

    Gaskiya ne Shehu nasiru

  • @MNarasuluTV
    @MNarasuluTV 2 года назад +1

    Ameen ya shehu

  • @abdullahialiyu5410
    @abdullahialiyu5410 2 года назад +1

    Masha Allah. Allah ya saka da alkhairi.

  • @loukmanloukuman6553
    @loukmanloukuman6553 Год назад

    Macha allahu

  • @abdullahibarrister2370
    @abdullahibarrister2370 2 года назад

    Allah yasaka sayyadi

  • @aliyulawal6316
    @aliyulawal6316 2 года назад

    allah yakarama dr shatimah lpy allah ya ja kwanansa

  • @ChaibouNassirou-sy9rw
    @ChaibouNassirou-sy9rw 4 месяца назад

    Allah ya chiryemou

  • @adamusaleh2836
    @adamusaleh2836 2 года назад +2

    Wai Malam Ja'afar da Dr. Sani rijiyar lemu sun guduma wannan shatiman, kai karen bauchi nasuru kwaya

  • @nurayusuf1042
    @nurayusuf1042 2 года назад +1

    Masha ALLAH jazakallahu khairan

  • @ismaillawan1905
    @ismaillawan1905 2 года назад +2

    Maulana sheikh Dr shatima elmiskin rta anhu mungode malam nasir ado musa tabawabalewa.

  • @murtalamusa681
    @murtalamusa681 2 года назад +1

    Yan bidia dillalen Sherri

  • @mdmasruf7268
    @mdmasruf7268 2 года назад +3

    Kai da aka kure ubbanka acikin taro har sai da yayi kuka a fadar Sarkin Bauchi hhhhhh izzar sunnah,kamasu asadu sunnah 💯💪

  • @hamisuibrahim901
    @hamisuibrahim901 2 года назад +1

    Hmmmmmm malan nasiru Allah yasaka da alkairi

  • @Fadarmasoya-bd8is
    @Fadarmasoya-bd8is 7 месяцев назад

    Allah ya tsaremu da kin gaskiya

  • @aishaaishatusanni196
    @aishaaishatusanni196 2 года назад

    Kai Kai ya sarara karya

  • @pi8271
    @pi8271 Месяц назад

    Sheikh Ja'afar Da Prof. Sani rijiyar lema ko inyass bai isa yejadasuba

  • @at-tafseel1307
    @at-tafseel1307 2 года назад

    Assalamu'alaikum....
    Nasiru Tarbiya babu, Allah Ya tsinewa me karya.

  • @musabiliyasu7309
    @musabiliyasu7309 2 года назад +3

    Mai gidanku shatima wallahi tsoro yake

  • @mdmasruf7268
    @mdmasruf7268 2 года назад +2

    Shure Shure baya hana mutuwa,koh dai kafito Don kare addinin Allah ☝️ koh kuma kafito Don samun maƙaddan kuɗaɗe 💰

  • @pi8271
    @pi8271 Месяц назад

    Sunnah ikon Allaah babu yedda zaku iya da sunnah jahilan banza yenbidi'a

  • @meyoutv9385
    @meyoutv9385 2 года назад +1

    Maqaryacin banza da wofi kai wannan mutumin zaka hada dasu Dr Sani
    Dr Sani sai dai kukawo inyass ko su arabi

  • @Bacheer-f3u
    @Bacheer-f3u Год назад

    Wllhy kariyane nifa dan darika yadena ban wahala saboda narenasu kuma malam jaafar kaf nigeria banga mai iliminchi ba ma wllhy

  • @salistv2202
    @salistv2202 2 года назад

    Allah yabiya

  • @muhammedabubakaralhaji3291
    @muhammedabubakaralhaji3291 2 года назад

    Matsoratan banza izzar Sunnah kukeji

  • @muhammedabubakaralhaji3291
    @muhammedabubakaralhaji3291 2 года назад

    Wallahi tsorone inba tsoro ba azauna Mana za,agane Wanda bai,iya karatuba

  • @Bacheer-f3u
    @Bacheer-f3u Год назад

    Darika duka karya ne achikinta

  • @meyoutv9385
    @meyoutv9385 2 года назад

    Maqaryacin banza da wofi kai wannan mutumin zaka hada dasu Dr Sani
    Dr Sani sai dai kukawo inyass ko su Arabi shuwagabannin ku a wahadatul wujud

  • @ChaibouNassirou-sy9rw
    @ChaibouNassirou-sy9rw 4 месяца назад

    Sarki Zaki anma haryanzou dama akwai wawaye à dounian Yan??

  • @umarlauya1970
    @umarlauya1970 2 года назад +1

    Yan vidi'a dillalan sheri

  • @suwaibaumar5039
    @suwaibaumar5039 2 года назад

    Wlh tirrr daku makaryatan banza

  • @muhammadsanimusa7785
    @muhammadsanimusa7785 2 года назад

    Kaskiyane

  • @musabiliyasu7309
    @musabiliyasu7309 2 года назад

    Marassa tarbiya karke yi

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk 2 года назад

    Na tsani wannan shafin na makiya Allah da manzon sa, idan kun isa kuzo ayi muqabala ku kare kafircin da shehunan ku suka rubuta a cikin jawahirul maani, iyakar ku, ku kuzo shafinkun muridin ku, kuna fada amma babu hujja ko dalili, baku iya kare mushirikin shehunan ku, yanzu kai sarki zaki baka iya fahimtar gaskiya?

  • @umarlauya1970
    @umarlauya1970 2 года назад

    Nasiru karya kakeyi wlhy

  • @ibrahimlawali623
    @ibrahimlawali623 2 года назад

    gaskiya elmiskin dinnan mashirmacine

  • @ismailniger4943
    @ismailniger4943 2 года назад

    Bidi'a batayi ba

  • @kareemali6816
    @kareemali6816 2 года назад

    In

  • @umarlauya1970
    @umarlauya1970 2 года назад +1

    Nasuru kaji kunya wlhy makaryaci ne kai wlhy

  • @aminuabdullahihamma8622
    @aminuabdullahihamma8622 2 года назад

    Haukar banxa haukar wofi kunata shirme dukanku. Dan Adam fa Allah Yabashi hankali da ilmi kowa yaje yayita karatunshi mutane sunsan gsky fah

  • @auwalsuleman8152
    @auwalsuleman8152 2 года назад

    Ruwa ba saan kwando bane yaje ya jida su Sayyadi Munnir koza

  • @auduyau3878
    @auduyau3878 2 года назад

    Yan tijjaniya kunjikuya

  • @umarlauya1970
    @umarlauya1970 2 года назад

    Nasir makaryace kai wlhy

  • @ibrahimlawali623
    @ibrahimlawali623 2 года назад

    Kudai kunkasa

  • @shuaibuyusuf6354
    @shuaibuyusuf6354 2 года назад

    Wannan haka yake maulana

  • @lawalaboubakar688
    @lawalaboubakar688 2 года назад +1

    Wai borin kunya

  • @basiruhamidu222
    @basiruhamidu222 2 года назад

    Boring kunya

  • @yusufzakariahzakariah4303
    @yusufzakariahzakariah4303 2 года назад

    Masha allah