Hira da shugaban Amnesty International na Nijeriya kan zanga-zanga

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 сен 2024
  • Muna allawadai da yadda gwamnatin Tinubu ke tsorata masu son yin zanga-zana a Nijeriya - Isah Sanusi, babban daraktan Amnesty International a Nijeriya

Комментарии • 31

  • @YahayaUsman-o1g
    @YahayaUsman-o1g Месяц назад +1

    Dan Allah ku dawo mana da Tallafin manfitur

  • @maazouismael4308
    @maazouismael4308 Месяц назад +1

    Macha allahou malamou kayi gaskiya kouma allaha yayi maka albrka kouma gaskiyane 🇳🇪

  • @ibrahimusman8093
    @ibrahimusman8093 Месяц назад +3

    Wanan magana taka gaskiya ce, mlm isah,

  • @ibrahimbalaibrahim6836
    @ibrahimbalaibrahim6836 Месяц назад

    Allah ya sakawa talakan Nigeria

  • @muhdida457
    @muhdida457 Месяц назад +2

    Shike nan maganar ke nan. Shuwagabanin gwanmanati lallata kudin kawai sukeyi.

  • @HARUNAMUHAMMADSANI-o7t
    @HARUNAMUHAMMADSANI-o7t Месяц назад

    Masha Allahu Allah yakaramaka lafia lAlhaji isah

  • @user-yo8ol5np1p
    @user-yo8ol5np1p Месяц назад

    Good 👍👍

  • @user-uc9vn4qq4x
    @user-uc9vn4qq4x Месяц назад +1

    Waɗannan mutanen dole ne mu tumɓuke su,domin so suke su wargaza Najeriyar su su koma Turai

  • @AhmadUsmanAhmadUsman
    @AhmadUsmanAhmadUsman Месяц назад +3

    Alhamdulillah Allah ya saka da Aljanna Amnastee

  • @MunkailuAbdulhamidu
    @MunkailuAbdulhamidu Месяц назад

    Allah ya saka ma da alkairi

  • @user-ou4nl2pj3q
    @user-ou4nl2pj3q Месяц назад

    Allah ya saka da alkhairi

  • @SaeeduDanhajiya
    @SaeeduDanhajiya Месяц назад

    👍👍👍👍

  • @Hagee1
    @Hagee1 Месяц назад

    Allah yakashe dukkan wasu Azzalimai a Nigeria aduk inda suke Yan siyasa talakawa malamai jami an tsaro

  • @user-hr1bs7rn5d
    @user-hr1bs7rn5d Месяц назад

    Hummmmmmm Akwai Allah

  • @ConfusedBaseballEquipmen-uf5vr
    @ConfusedBaseballEquipmen-uf5vr Месяц назад +1

    Gaskiyane 😢😢😢😢😢😢😢 Allah yakyauta 😢😢😢😢 Allah yakawomana agaji

  • @zubainaibrahim8866
    @zubainaibrahim8866 Месяц назад

    Wannan shine zancen gaskiya

  • @user-cu3ix5qg6e
    @user-cu3ix5qg6e Месяц назад

    اللهم امين يارب العالمين

  • @MuktarIsah-bs7kr
    @MuktarIsah-bs7kr Месяц назад

    WANNA.DAN.JARIDA.YAKOMA.YAKARO.ELIMI.BAISAN.TARIHIN.DUNIYABA.ZAN.TABAYESA.YATABAGANI.KOJI.DAULR.ZALUNCI.TATABATA.DAEMAN.ADORON.KASA.

  • @isahmuhammadloddo9418
    @isahmuhammadloddo9418 Месяц назад

    Mu kam baza muyi zanga-zanga ba. Ya zakayi control din mutane idan sun fara balle shagunan mutane.

  • @Dangote.6-11
    @Dangote.6-11 Месяц назад

    Good

  • @bintaisah5854
    @bintaisah5854 Месяц назад

    Ina baka shawara kada kakashe kanka kashiga wuta kobakomai baka yad akayiba

  • @MurtalaMuhammad-vn4qm
    @MurtalaMuhammad-vn4qm Месяц назад

    Ina ganin wannan wahalar da ake ciki kashi kaso mai yawa harda malamai aciki lokacin zabe haka sukayi ta gayyatar malamai suna basu aikin tallata tinubu suna cewa idan tunubu ya fadi kamar musulumcine ya fadi sukasa talakawa zabar wanda busu sani ba, yanzu kuma da aka shiga masifa sai daidaikun sune suke magana saboda ba yadda za'ayi a gaiyacesu abasu aiki ba a biyasu ba wallahi inada video wanda malamai na kowanne darika suka hadu, yanzu kuma anaso ayi zanga zanga ansa wasu daga cikin su suhana sunfiso yan ta'adda suyita kacemu yunwa tana kashe mu saboda ba daya wanda yarasa abunda zaici kona rana dayane a cikin su, dan dawiya kasamu malamin da zaice bashida wani dan siyasa da suke alaka, bance babu ba

  • @ammarmuawiya272
    @ammarmuawiya272 Месяц назад

    Wannan gaskiya ne

  • @AlaminHabubakar
    @AlaminHabubakar Месяц назад

    Mungode da wannan gudummuwar

  • @umarbakari1582
    @umarbakari1582 Месяц назад

    Nifa idan ba'afito zanga zanga ba sai nakashe kai

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 Месяц назад +1

      Kai ka rufa wa kan ka asiri. Kar shedan ya yi tasiri a kan ka. Allah ya rufa asiri.

    • @isahmuhammadloddo9418
      @isahmuhammadloddo9418 Месяц назад

      Duk wanda ya kashe kanshi jahannama zai shiga, wahalar duniya kuma in an kwatanta ta da ta lahira to wahalar duniyar zaka ga ni'imah ce gare ka duk munin ta. Kai da har android kake dashi, ai Allah SWT ya maka gata. Ka tuba kawai ka koma ga Allah SWT zaka samu sauki.

    • @isahmuhammadloddo9418
      @isahmuhammadloddo9418 Месяц назад

      ​@@Speedyvampir2Amin

    • @umarbakari1582
      @umarbakari1582 Месяц назад

      @@isahmuhammadloddo9418 na gode da tanatar wanka

  • @BakirMatasa
    @BakirMatasa Месяц назад

    Good 👍👍👍