Masha Allah gaskiya Yara sunji dadin wanna story din. 1. Saboda nihal ta Kai yarinya makauniya gidansu shiyasa aka Bata murjani 2. Sunan yar gidan Waziri Kande 3. Ana cemata manya saboda tanada tabo a fuskarta. 4. Darasin da aka koya shine ka zama Mai tausayi da tausayawa DUK Wanda Allah ya hadaka dashi a rayuwa❤❤❤
Tambaya ta farko ta tsinci yarinya a daji kuma tayi cigiya tasamu gidansu yarinyar nan kuma babar yarinyar nan ta bawa neehal murjani. Tambaya ta biyu kande Tambaya ta uku saboda saboda tabon da ke idon ta suke ce mata mayya. Tambaya ta karshe darasin da nakoya shine shi so ba kyau ba ne ta halayan mutum ake gane so❤ Allah yasa naci wannan tambayoyi suna na khadija muhammad daga ringim😊❤
Slm nihal ta ga yarinya a daji Sai ta Kai ta Gida Sai Babar yarinyar ta bata mrjani Suntan ta kande Saboda ta na da tabo Babu kew a yi qarya kuma babu kew a yi munafrchi Sunana Amhalib
Tambaya ta daya ta taimaki wannan yarin yar makauniya 2.sunan ta landed 3 saboda tabon dake fuskanta 4 babu kyau karya da tsangwama kuma taimako nada kyau. Thank you aunt anani
Slm anty anani suna gaidaki kuma suna miki godiya sosai kuma suna so kiyi musu tatsuniya da sunansu bushra da sadiq da habibty da babuji suna miki fatan alheri
Wanene tatsuniya tayi allah kara basira da zakin murya. Que dieu te protège contre tous le mal
Masha Allah gaskiya Yara sunji dadin wanna story din.
1. Saboda nihal ta Kai yarinya makauniya gidansu shiyasa aka Bata murjani
2. Sunan yar gidan Waziri Kande
3. Ana cemata manya saboda tanada tabo a fuskarta.
4. Darasin da aka koya shine ka zama Mai tausayi da tausayawa DUK Wanda Allah ya hadaka dashi a rayuwa❤❤❤
AuhtAmani lova you❤😘😘😘
Kina birgeni wlh ❤
Mash Allah ❤
Tambaya ta farko ta tsinci yarinya a daji kuma tayi cigiya tasamu gidansu yarinyar nan kuma babar yarinyar nan ta bawa neehal murjani.
Tambaya ta biyu kande
Tambaya ta uku saboda saboda tabon da ke idon ta suke ce mata mayya.
Tambaya ta karshe darasin da nakoya shine shi so ba kyau ba ne ta halayan mutum ake gane so❤ Allah yasa naci wannan tambayoyi suna na khadija muhammad daga ringim😊❤
Alkasim na gidan. Antynusia
Dan Allah inaso asamin lbrn meenal da aleeyu
Dan Allah ayi na yasmin
Anty abani ki min tatsuniya😭😭😭
Anty Anani please nana khadijah
Assalam Anty Anani mun gore sosai da labari da kike bamu Allah ya kara illimitable da Nisan kwana muna godiya 🙏
Allah yataimaka
Anty anani mungode sosai love you so much kannenane suna godiya sosai
Love ❤ From my niece. Fauzeey Fateey Farhan da Faruk
Haba Anty Anani nace Banga karshe tatsuniya Fatima takwarata bah
Anty Anani mungode sosai love you so much❤.kannenane sukace miki hakan,don Allah kuma wai kimasu ,sumayya da najmah please.
❤❤❤
Dan Allah innaso asami lbrn meenal da aleeyu
I like this folktale❤❤😢😢
Thank you 😊
Masha allah ❤
Aunty anani kareemah
Mungode sosai Anty anani sisters dina suna godiya
Wlhy Tatsuniyyar nan tana samu nishadi sosai❤😅
Anti anani l ❤ your story my name is rabia i love you so much and I love your story 😂
Masah Allah❤❤❤❤
Anty ❤❤mu Naso save
1 tayi taimako
2 yar gidan waziri (kande)
3 sbd tanada wani tabo a Idonta
4 taimako Yana da kyau
😅
macha Allah
Masha Allah
❤❤❤😂
Aunty anani ni baza ki min bane sunana Amina❤❤❤❤❤❤
Tun daga tiktok nazo kuma ina yawan yi miki like and comment Amman sbd banda yara shiyasa baki taba yimin ba😢
Allah sarki baiwar Allah. Kiyi haquri, yara ake wa tatsuniya ba manya ba. Allah ya baki masu albarka. Nagode sosaizz
Sadik please anty anani ❤❤
❤❤❤❤❤❤
Kitura mini tafoto na yayidadi Nagode
Wannan tatsuniya tayi ma,ana
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Hali jari
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
👌👌👌👌👌👌
❤❤❤😂 hi
❤❤omni
❤
Please firdausi
Aunt Amani I love you ❤️😘
Aslm anty anani inajindidin wannan tatsuniyar taki Allah yayimiki albarka
Sunan yar gidan waziri kande tataimaki wata yarinyane sai babarta ta bata kyautar murjanii
Inayinki sister
Nagode sosai😍
@@voiceofanani anty Hanan naceba Dan Allah Dan Allah kiyihakuri kibani number ki Dan Allah
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤1
Dan Allah anty anani (irfan)😭🙏🏽
Taimako,
Kande
Da kuma idon ta
❤❤❤❤❤😅😅😅😅
Allah y biya
Answer one Hali Maikiyu❤
Sariyya😂😂
Love you ❤❤
One video for amar please ❤❤❤
Yara na Ahmad da ASIYA su gaida ki Kuma su so ki
🤲🤲❤❤❤
I love you
Story yayi dadi aunti Anani
guys translation is wrong the story is nice and Tiana in English
Pls na biyoki daga tiktok xuwa nan kimin na dauda mana
Muna godiya aunty anani
Tnx aunty anani please one. Amrah
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Tbh hhfh Rhyhorn Jett love 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕😘😘😘 oooooo❤❤❤❤❤❤❤
Merci
❤❤❤❤❤❤❤❤❤😢😢😢
Slm nihal ta ga yarinya a daji Sai ta Kai ta Gida Sai Babar yarinyar ta bata mrjani
Suntan ta kande
Saboda ta na da tabo
Babu kew a yi qarya kuma babu kew a yi munafrchi
Sunana Amhalib
Tambaya ta daya ta taimaki wannan yarin yar makauniya
2.sunan ta landed
3 saboda tabon dake fuskanta
4 babu kyau karya da tsangwama kuma taimako nada kyau.
Thank you aunt anani
Tambaya ta biyu kande muke so musa
Masha Allah
Please Aunty Anani Rahama
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉
Masha Allah gatana tayi dadi
🎉🎉🎉
Sabodatanada taboa edo
Kazama Mai aikata alkairi akoda yaushe 😅😊
Saboda alkhairin ta kabata Murjana sunan yar Waziri Kande sannan saboda rabon idonka ake ce mata maiya.
😂😂😂🎉😮😮😮😮
Bonjour Annie 👍
😊❤
We really appreciate anuty anani
❤❤❤❤❤❤😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢
Hani nagari
Thank anty anani
Asslm a gsky Anty anani munajin dadin tatsuniyoyinki suna sakamu nishadi nida yarana tun a TikTok muke binki domin cigaban lbrn neehal yarana suna mika sakon gaisuwa ga Antynsu momy da zarah
Inayin wanke wanke a gida
❤❤❤😊😊😊🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
W0w
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤❤
R
Iza so
Wanna yy dadi
Sunanta kande
Aunty anani yarana sunason tasuniyar ki
😂😂😂😂😘😘😘😘🎉
Aunty anani please Khalil &ilham
👍
Anuty zainab da Anuty Anani da Anuty Aseema
🎉🎉🎉🎉🎉❤
slm aunty anani yarinyata ta dameni akan tatsuniyarki sunanta amatullah
Please Hanan
Tnx
ل
Slm anty anani suna gaidaki kuma suna miki godiya sosai kuma suna so kiyi musu tatsuniya da sunansu bushra da sadiq da habibty da babuji suna miki fatan alheri