Jawabin shugba Tinubu ga yan najeriya Bbc hausa labaran duniya

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 сен 2024

Комментарии • 29

  • @uzairuaudu
    @uzairuaudu Месяц назад +1

    Allah ya Yaqarbeshi Kowa yahuta.

  • @MUSTAPHAUKASHA-up5cz
    @MUSTAPHAUKASHA-up5cz Месяц назад +1

    Ya Allah 🤲🤲 kakawo mana sauki😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @user-ln3vg9uo8h
    @user-ln3vg9uo8h Месяц назад +1

    Maganar teburin maishayine wannan Allah ya tarwasasu don darajan Annabi

  • @dayyabuBalla
    @dayyabuBalla Месяц назад

    Gaskiya BBC. Bakida adalci

  • @dalhatumuhammed7141
    @dalhatumuhammed7141 Месяц назад +2

    Dan Nigeria bawannan yaķe bukataba yakamata ace ammana ko wasu daga cikin bukatummu basurutan banzaba imma baza'ayi dukaba ya''''ubangijimmu kaji tausayimmu kaji kammu domin kaine asalin merahama maijinkai kakawo mana mafita kota yayane domin kaine maimaida makircin masu makirci

  • @hussainimarami748
    @hussainimarami748 Месяц назад +1

    Bamason bashin yin karatun yasa Ido kawai a sauran arzikin kasan mu dama basa anfanamu bamusansuba yabarmu da petur namu shimukasani

  • @IbrahimgaladimaUmar
    @IbrahimgaladimaUmar Месяц назад +1

    Gashinan makaryatan da sukaje wurinshi dasunan malaman addini munafukai sunyi Mamu karya sunce Wai dawani yanama shugaban kasar magana kamar zai Daki tunubu😂 wallahi sune matsalar Arewa da musulmi👌

  • @BuhariAlijby
    @BuhariAlijby Месяц назад +1

    Aikin banza aikin wofii tabbas idan akace a haka za,atafi to tabbas abin zai Kai ga Nigeria 🇳🇬 shiga cikin munmunnan Hali Kuma komai tafaru laipin su ne Dan haka wlh duk wata magana da sukeyi wlh abin iya su ne kawai zai amfana ba wai talakawa ba Dan haka mu dai Allah ya isa Kuma tabbas Allah zai kawo mana mafita a rayuwarmu

  • @UmarAbubakar-ft3go
    @UmarAbubakar-ft3go Месяц назад +1

    Bring back our subsidy or let's us looking for the Russia(rasha) helper mr president

  • @LawalUsman-x5m
    @LawalUsman-x5m Месяц назад

    Wannan. Karyarbanzace

  • @AUWALIBRAHIM-sr9qi
    @AUWALIBRAHIM-sr9qi Месяц назад

    Garyan banza ne mubashine damuwanba

  • @MusaAhmadu-c1n
    @MusaAhmadu-c1n Месяц назад

    Mr president please do better thinking for this our fathers Land we are seriously hungry.u don't know unless ur are in to it.

  • @user-rt5qu1ei2u
    @user-rt5qu1ei2u Месяц назад

    Gafara tcan wawan shugaba duk abinda kakeyi Allah yana ganinku

  • @shafiuabubakarkola3754
    @shafiuabubakarkola3754 Месяц назад

    Aslm yan uwana Barka da safe wllh yanzu mu yan Nigeria ba wannan yari muke jiba dan haka kawai adawomuna da abunda muke bukata Wannan bashine bukatar muba kuma kuna magana akan aron kudi kunsan cewa kudin da kunkabada kun manyan barinyin ne na arewa wa'yanda basu san daranjan talankawansu ba kai Allah wanda da manyan mu na arewa wllh Allah ya isa tsakaninmu dasu bazamutaba yafe musuba dan wllh inda yaransu suna kwana da yunwa kamar yanda namu keyi wllh suma bazasu saurare wannan qaryan da ake yi wurinmuba Allah ya isa

  • @UsmanAdamu-q4w
    @UsmanAdamu-q4w Месяц назад

    Wanda tsara labarannan shi ne babban makaryaci mukuma mayaudari ranar da ya kwannta kangadon da bajuwa to yagayama masu tambayarshi

  • @BashirMuhammad-fi8rn
    @BashirMuhammad-fi8rn Месяц назад

    Kai qaryane wannan

  • @user-vl8tw4gg8y
    @user-vl8tw4gg8y Месяц назад

    ya kasaka mana kai duk ma wanda yama ji dadin abinda tunubu yake mana allah ya isa

  • @abdouramansabiou206
    @abdouramansabiou206 Месяц назад

    Ba Abinda mukeso mu jiba kenan jikan fir awna

  • @UmarAbubakar-ft3go
    @UmarAbubakar-ft3go Месяц назад +1

    Wlh we'll never believe our only solution is bring back subsidy insecurity open boarder price control electricity issue etc.if not we will looking for the Russia (rasha) helper in sha Allah

  • @AlameenAnka
    @AlameenAnka Месяц назад

    Mtwwww

  • @MUSTAPHAUKASHA-up5cz
    @MUSTAPHAUKASHA-up5cz Месяц назад

    😭😭😭😭😭😡😡😡🙄📢📢📢📢📢📢

  • @shehuabdul5478
    @shehuabdul5478 Месяц назад

    To kudaden shiga sun ninka sau biyu to ina kudin suke Kuma me akayi dasu karyar banza talaka yana kwana da yunwa kace ansamu ci gaba karya kake wlh

  • @Olanrewaju-vp9qz
    @Olanrewaju-vp9qz Месяц назад

    Ai Duk abinda ya faruwa kai ka jawu dan gwagwaro kawai

  • @user-sw9fp5cv9q
    @user-sw9fp5cv9q Месяц назад

    Huumm

  • @Jamilusmayeene
    @Jamilusmayeene Месяц назад

    wannan maganar da tiunbu yayi bashe wata manufa ga talakan arewa ya kamata matasan sugane zanga zanga bai kamata ba aci takasanci hakan ba kamar yanda muka dok'aduri zamuyi zanga zanga lumana da munyi hakan da yanzu ba wannan aki magana ba

  • @muhdidrissyahaya
    @muhdidrissyahaya Месяц назад

    Me dakilallan tinani kai

  • @hannatuali785
    @hannatuali785 Месяц назад

    Ba labari mukesoba wawa kawai🤔🤫😠

  • @IbrahimMusa-vi4xg
    @IbrahimMusa-vi4xg Месяц назад

    karya ne bamu goyon bayan hakan kuma zamu cigaba da zanga zangar