Rigar Ƙaya 16-12-24: ABBA YA CIRE MANYAN YARAN KWANKWASO DAGA MUƘAMI...! Yakubu Musa Fagge

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 17 янв 2025

Комментарии • 13

  • @MuhsinMagajiibrahim
    @MuhsinMagajiibrahim Месяц назад

    Allah ya kyauta 😮

  • @IbrahimZakariyya-u7r
    @IbrahimZakariyya-u7r Месяц назад

    Fatan Alkahiri malam yakubu Allah yasakama da alkahiri munataredakai akoda yaushe

  • @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd
    @MUSTAPHAIBRAHIM-zd6rd Месяц назад

    Masha Allahu
    Yakubu musa fage ina roqon Allah s a w ya sakama da mafificin al khairi ameeen thumma ameeeeen

  • @AMINUKURAWA
    @AMINUKURAWA Месяц назад

    What a comeback from malam abba against madugu 😂

  • @musbahuyau9137
    @musbahuyau9137 Месяц назад

    Hmmmm kai wannan duniya katsoraci mutum wai Dan girman Allah yakubu me mutananan suka tare muku
    Wlh musan kai Dan aiken kawu ne duk abinda kakeyi musan aniyar ku wlh wlh a yanxu mabiyanka dayawa duk kasane musu duba dame hassada kawai kukasa agaba Allah yashirya

  • @Ahmad-Md-Lawan
    @Ahmad-Md-Lawan Месяц назад

    Ka manata da Kwamishinan Ilimi Umar Haruna Doguwa zuwa Water Bord......
    Lamarinnan Sai dai Allah 🙏

  • @Habibumusa-j3n
    @Habibumusa-j3n Месяц назад +1

    Kwankwaso ya tabacewa da kiyayyarsa wasu suke samun Abinda suke cin Abinci wasu kuma da kaunarsa suke samun Abinci, Amma yakubu Kai da kiyayyarsa kake samun Abinci, saboda wajen wata 5 kullum cikin Nunawa kwankwaso kiyayya kake

    • @IbrahimZakariyya-u7r
      @IbrahimZakariyya-u7r Месяц назад

      Lokacin da yakwashe shekara shaida 6 Yana tafkar gwamnatin ganduje ai yabonsa kuke yanzu Kuma yadawo kanku Kuna zaginsa saboda qin gaskiya shi yakubu Yana bankado rashin gaskiya da zalumci akowacce gwamnati

    • @hausatarihitv
      @hausatarihitv Месяц назад

      Karya kake mu bamu san lokacin da ya ragargaji Gwamnatin Ganduje ba​@@IbrahimZakariyya-u7r

  • @UmarS.Junaid
    @UmarS.Junaid Месяц назад

    Naso ace yakubu ka maida hankali akan halin da ake ciki a kasar nan, musamman yadda gwnatin tarayya keyin mulkin kama karya.
    Sai kuma halin da ake ciki na taɓarɓarewar tarbiyya a dalili da sakacin iyaye. Kamar ydd kakeyin shirin naka Ada gwanin ban sha'awa.
    Amma alamu ke nuna ka dauki side a shirin naka.

  • @Abubakarmurtala
    @Abubakarmurtala Месяц назад

    Malam Yakubu ina sauran dinkin mu na wajen anti santana da mijinta

  • @abubakarmaharaz155
    @abubakarmaharaz155 Месяц назад

    Am sorry ina ganin babu daukar side a nan kowa ta fado kansa sai anyi masa

  • @JazuliAbdullahi-u9y
    @JazuliAbdullahi-u9y Месяц назад

    Chire baffa bawani abun mamakibane