Labarin batar da mijin Husaina a gidan soji ya tashi hankali tare da sanya kuka a nigeria.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 ноя 2024

Комментарии • 322

  • @هدىمحمد-غ7د9ط
    @هدىمحمد-غ7د9ط Месяц назад +24

    Allah sarki haqiqa ta cikia mace jaruma irinsu sunyi qaranci 💔

    • @FatimaHassan-s9b
      @FatimaHassan-s9b Месяц назад +1

      Maratussaliha kenan Allah kasa mu dinshin irin matanan

  • @mamanekabirou840
    @mamanekabirou840 Месяц назад +13

    Allah ya bayanashi ne dan darajar annabi mahamadou rasulallah sallallahu alaihin wasallam ❤

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi4782 Месяц назад +2

    Allah sarki Allahu akbar tabbas kincika jaruma merukwan amana da gaskiya Allah ya qara kareki dake da megidanki albarkacin musulunci da yariqe ai barkacin amanar da kikariqi domin matsayin manzan Allah da yakedashi awajan Allah sallallahu alaihi wasallam ☝🤲😭😭😭😭😭😭😭

  • @ummulkulsumibrahim9962
    @ummulkulsumibrahim9962 Месяц назад +3

    Allah ya saka muku ke da shi, ko kukan da mukayi Allah ya isar mana da azzalumai kasar nan wata shariar sai a lahira. Kuma akan sallah ta Allah ce

  • @HajaraMusaShuaibu
    @HajaraMusaShuaibu Месяц назад +2

    Allah ya sine ma laftanar conal Muhammed S Adamu,wallahi ya rubuta ya ajiye sai Allah ya jarabce shi daga shi har Yan uwansa

  • @YahuzaSalisu-eo5yx
    @YahuzaSalisu-eo5yx Месяц назад +14

    Allah yasa Matar da zan aura Tanada Hali mai kyau da biyayya mai kyau na Wannan Matar,, Abu Aisha,, Wannan matar tana da matukar kirki da tarbiyya Allah ya mata albarka Ameen Ya allh

  • @HauwauMuhammad-o1d
    @HauwauMuhammad-o1d Месяц назад +7

    Allah ya isan ku dadin abunma baa nan duniya zaa tabbata ba akwai ranar sakayyah

  • @abubakarmurtala5095
    @abubakarmurtala5095 Месяц назад +5

    Zalunci baya dawwama,,,kuma addininmu shine rayuwarmu,,,kuma wallahi sai munyi ibada ko me zai faru,,,,ALLAHU AKBAR

  • @AlhassanAgali
    @AlhassanAgali Месяц назад

    Mashalha yayi
    Allha ya salamander kyi alhiri

  • @yusufsanilawal6011
    @yusufsanilawal6011 Месяц назад +11

    Gsky ne, tabbas gidan soja suna da dokoki na su. Allah kai ne mafi sanin limit din dokar da za su dauka a kan shi. Allah kai kuma kai ne mai iko mabuwayi kuma, ya Allah baka yarda da zalunci ba, kai ne mai cikkaen iko da rinjaye. Ya Allah duk wanda ya ke da hannu a cikin zaluntar wannan bawa naka; ya Allah kada kada ka kyale shi. Ya Allah ka wulakanta shi fiye da abnda yayi masa. ya azizu, y jabbar, Ya Allah ka hana shi sakat ya hayyu y qyyumu.

  • @HauwauBashargaladima
    @HauwauBashargaladima Месяц назад +5

    Allah sarki, baiwar Allah Allah maku mafita yasa kamaki ya tsinema azzalumai

    • @hauwwamustapha729
      @hauwwamustapha729 Месяц назад +1

      امين يارب العالمين اللهم امين

  • @HafiyyaHashim
    @HafiyyaHashim Месяц назад +5

    Allah ya saka muku zalincin da akayi muku Allah ya kubutar miki da mijinki

  • @ishaqkhalid6816
    @ishaqkhalid6816 Месяц назад

    Emes Adamu Allah ya wolakantaka Allah ya nunama ishara ya Allahu yah rahman

  • @AuwaluManaja
    @AuwaluManaja Месяц назад +6

    Allah sarki baiwar allah Allah shi bimuku hakkinku basaso musulmai agurin aiki suna musu sherri Allah shi daukaki musulunchi da musulmai allah shi kaskantar da kafurci da kafurai yar uwa kiyi haku allah shina tareda masu hakuri

  • @idriszakariyya719
    @idriszakariyya719 Месяц назад +4

    ALLAH YA BAKU HAQURIN JUREWA

  • @MuniruAruna-li4jy
    @MuniruAruna-li4jy Месяц назад

    Allah sarki wallyi Allah zai saka muku kuma bazasu gama da duniya lpy ba zasu kara cinasara a rayuwan su ba ku inakira ga sugaban kasa da sugaban sojoji da da su temaki bayi Allah na

  • @YahuzaSalisu-eo5yx
    @YahuzaSalisu-eo5yx Месяц назад +5

    Allah ya isa kan Cin zalin kananan sojoji da manyan sojoji sukema kananan sojoji,,
    Abu Aisha Wlh Aikin soja In dai mutum a rekurut zai fito wlh babu amfani a aikin sojan,,
    Sbd haka ina rokan allah ya wulakan ta Wannan babban sojan daya wulakan ta wannan babban sojan Allah kuma ya ciremai son Duniya Allah ya hallakar da shi Allah ya jefamai mummunan annobar ciwo da musifa,, Allah na rokeka don tsarkin mulkin ka allah ka Hallakar da Wannan babban sojan,, Ameen🤲🤲
    😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @saratushehu353
    @saratushehu353 Месяц назад +2

    MS Adamu Allah yayi maganinka azzalumu mugu

  • @zainababdulrashid5271
    @zainababdulrashid5271 Месяц назад +2

    A hakan wasunmu ke fatan mulkin soji😢 Allah ka kawo ma talaka daukin.
    Hankali dole ya tashi jin wannan labari.😢😢

  • @sanahatoumijiyawa742
    @sanahatoumijiyawa742 Месяц назад +6

    Hasbunallahu wa ni’mal wakil,😭😭😭

  • @saddiqaadamu1907
    @saddiqaadamu1907 Месяц назад

    Ba karshen lbarinnan lna Abbas Allah ya Sa de Yana raye

  • @shehusani7241
    @shehusani7241 Месяц назад

    Allah yah isa zaahadu a gaban Allah lallai akwai lahira zamu hadu baki daya

  • @Muhammadmaheaminu
    @Muhammadmaheaminu Месяц назад

    Allah ya isah hawayen d na zubar 😢
    Kuma allah ya saka muku tun a dunia alfarmar alqur'ani mai girma😢

  • @vidio1036
    @vidio1036 Месяц назад +3

    Babu wani mataki da za’a dauka duk yayan zina ne manyan Nigeria 😭😭😭 Allah ya isa bamu yafe wa manyan Nigeria ba

  • @mohammedadamu3707
    @mohammedadamu3707 Месяц назад +1

    ALLAAH MADAUKAKIN SARKI YA ISAR MIKI. AKAN AZZALUMAI.

  • @IshaqNasirNasirinusa-u6j
    @IshaqNasirNasirinusa-u6j Месяц назад

    Allah yashiga tsakaninki damakiya

  • @mounkailayayelaouali8535
    @mounkailayayelaouali8535 Месяц назад +1

    Allah ya saka miki gareshu

  • @MamanAfrah7833
    @MamanAfrah7833 Месяц назад

    Hasbunallahu Wani'eemal Wakeel😭😭😭ya Allah kayi sakayya akan xaluncin da akayiwa bayinka tun anan duniya😢

  • @AbdulhamidBubacar
    @AbdulhamidBubacar Месяц назад +2

    😭😭💔 innalilahi ya Allah ya batahakin ta Amine Amine😭😭

  • @SalisssouOusman
    @SalisssouOusman Месяц назад

    Allah ya isa allah ya isa allah ya isa nayi kawka allah ya saka

  • @marymchcn4066
    @marymchcn4066 Месяц назад

    malam ya jiki allah qara sauqi allah yatausayamana baki daya 🤲🇸🇦🇸🇦

  • @S.HabeebsCakeandMore
    @S.HabeebsCakeandMore Месяц назад +1

    Inalullahi wa'innah ilaihirraju'un 😭 Allah yaymaka sakayya

  • @MurjanatuMuhammadsambo
    @MurjanatuMuhammadsambo Месяц назад

    Allah sarki nayi kuka 😢

  • @IsahMuhammad-zf7ee
    @IsahMuhammad-zf7ee Месяц назад +1

    InnLillaha wainna ilaihi rajiun Allah yaisa mai 😢

  • @zainabaliyu2864
    @zainabaliyu2864 Месяц назад

    Allah ya tsare sojoji daga kaidi na manyan su. Wallahi labarin nan akwai sosa zuciya

  • @adamuyusuf5723
    @adamuyusuf5723 Месяц назад

    A nemeshi kawai aci gutsun uwarsa...ku dena hadashi da ALLAH

  • @BakawuChiyaman
    @BakawuChiyaman Месяц назад +4

    Wlh wannan Hali dayawa yanafaruwa Allah yasakamaka Allah ya nunamai Tundaga duniya

  • @rukayyaabubakar6097
    @rukayyaabubakar6097 Месяц назад +2

    إنا الله وإنا إليه راجعون حسبنا الله ونعم الوكيل 😭😭😭

  • @bilyaminumumar355
    @bilyaminumumar355 Месяц назад +1

    Allah Ya'isar musu Ameen Suma Ameen ya Allahu...🙏🙏

  • @AminaAdamuMuhammad-m3i
    @AminaAdamuMuhammad-m3i Месяц назад +1

    Duk juriyàr mutum wallahi sai yayi kuka.akwai Allah

  • @ZainabAminu-z6k
    @ZainabAminu-z6k Месяц назад +1

    Allah kaine mai matukar karfi ka rugurguza azzalumai Allah ya isa.

  • @mahamadboube6470
    @mahamadboube6470 Месяц назад

    Allah ya isa wannan bawan Allah

  • @456mohamme
    @456mohamme Месяц назад +1

    Subhanallah 😢 Allah ya bayanashi

  • @AminaBulama-ue4vq
    @AminaBulama-ue4vq Месяц назад

    Allah Ya saka muku, Allah Ya Isa,In Sha Allahu sai Allah Ya nuna mishi karshe shi wanna General kina.

  • @nouhouyahaya-g6f
    @nouhouyahaya-g6f Месяц назад

    allah yasaka musu haqika akoy mutane marasa tausayi lahawla wala quwata illabillha

  • @jamilouissa
    @jamilouissa Месяц назад +1

    Allah ya isar moukou da zalinthin da akamakou

  • @هدىمحمد-غ7د9ط
    @هدىمحمد-غ7د9ط Месяц назад +2

    حسبي الله ونعم الوكيل وكفى بالله وكيلًا وكفى بالله حسيبًا وكفى بالله نصيرًا للمظلومين

  • @maazouismael4308
    @maazouismael4308 Месяц назад

    Macha allahou wanane mata allahou yasaka miki albrka kouma kiyi gaskiya

  • @Ayturaki
    @Ayturaki Месяц назад +2

    WANAN ITACE NIGERIA KASARMU ALLAH YABI MUSU HAKINSU

  • @ummaabdullahimahuta500
    @ummaabdullahimahuta500 Месяц назад +2

    😢😢😢
    Allah ya na bayan mai gaskiya
    Don Allah duk mai ruwa da tsaki a harkan nan ya shiga wannan magana 😢😭

  • @YakubuHabibu-yu7vg
    @YakubuHabibu-yu7vg Месяц назад +2

    Allah kasaka mana gaskiya an cuce ki mutuka

  • @gamboibrahim6726
    @gamboibrahim6726 Месяц назад

    nigeria ba amana wawa sujuji a allah ya tsine musu

  • @hafsatadamu-ld5mx
    @hafsatadamu-ld5mx Месяц назад +1

    Allah yataɓa zúciyan ma su hannu acikin wannan lamari.
    Yakuma sa mufi ƙarfin zúciyanmu

    • @hafsatadamu-ld5mx
      @hafsatadamu-ld5mx Месяц назад

      Inna lilláhi wa'inna ilaihi ráji'uun. Allahumma yas-sir walaa tu'assir

  • @حليمهالهوساوي-ر4ه
    @حليمهالهوساوي-ر4ه Месяц назад +2

    In sha Allahu Allah zebimishi haqqin shi

  • @IssifouBraima
    @IssifouBraima Месяц назад

    Allah ya isan akwai ranar sakayyah 😢

  • @BoubacarKarimun
    @BoubacarKarimun Месяц назад

    Allah ya saka muku dake damijnki Amine

  • @zainabaliyu2864
    @zainabaliyu2864 Месяц назад

    Bayin ALLAH ashe sojoji suna fama da manyan su.

  • @زيزيسيد-ذ4ظ
    @زيزيسيد-ذ4ظ Месяц назад +1

    لاحول ولا قوة الا بالله 😭😭😭😭😭 الله يفك اسره يا رب العالمين حسبي الله ونعم الوكيل على كل ظالم

  • @hafsatadamu-ld5mx
    @hafsatadamu-ld5mx Месяц назад +1

    ALLAHUMMA YAS-SIR WALAA TU'ASSIR.

  • @sailubaalhasan1911
    @sailubaalhasan1911 Месяц назад +2

    Allah ya Isar mu ku ke da mijin ki da ya yayan ku🤲😭

  • @LawalDalla-c8k
    @LawalDalla-c8k Месяц назад +2

    Allah ka fidda wanan bawan naka ya hayyu Ya kayyum,Amin 😢

  • @MbBabar-u9b
    @MbBabar-u9b Месяц назад

    😢😢Nigeria ya Allah kar shir ya mana karmu

  • @AnasShehudukku
    @AnasShehudukku Месяц назад

    Allah ubangiji yasa kawa baiwar Allah da alkhairi..shi kuma sai Allah ya wulakantaahi ko dan yaransa

  • @MaimunaAhmad-l3o
    @MaimunaAhmad-l3o Месяц назад

    Lallai ALLAH UBANGIJI mai girma ne mungode masa da yayi wuta yayi aljannah TABBAS da ba haka ba da mun shiga uku a hannun miyagun bayi 😭😭

  • @umarmuazu570
    @umarmuazu570 Месяц назад +4

    Allah ya saka miki

  • @kmuhd9473
    @kmuhd9473 Месяц назад

    Kai innalilahi wa inna ilaihin raju un wanna abin tausayi dayawa yake Allah ya kyauta 💔

  • @hamdigardening
    @hamdigardening Месяц назад +1

    Waniabu sai a lahira, Allah ya isa

  • @PrincessFeenarh-xb4tv
    @PrincessFeenarh-xb4tv Месяц назад +1

    Innalillahi wainnailaihi rajiun 😭 Allahumma ajirni fii musibatihi Allah yabi masa hakkin sa

  • @Rabiumnazari-wu3nn
    @Rabiumnazari-wu3nn Месяц назад +3

    Gaskiya ne Dan Nigeria ne da sai nacanza Kasa na har abada saboda zalumcin shuwa gabani wlh jagororin Al umma Nigeria kokadan babu tausayin Al ummar suna jagorantar Kan sune

  • @Moussayoussoufa-u3f
    @Moussayoussoufa-u3f Месяц назад

    Allah sarki baiwar Allah ya Allah ya saka miki

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa Месяц назад +3

    Yanzun nan nagama kallon videon kawai dai naji ina hawaye. 😭😭
    Kana da imani Abu A'isha, ka godewa Allah

  • @lawimalan4805
    @lawimalan4805 Месяц назад

    La ilah rayuwakenan Allah yabimaya hakkin chi Amin

  • @Hassanaismail-q1d
    @Hassanaismail-q1d Месяц назад +1

    Innalillahi wa inna ilaihin rajiun wllh nayi kuka yafi sau nakira ya salam

  • @taseuabubakar4117
    @taseuabubakar4117 Месяц назад +1

    Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un, Allah ya saka muku,shikuma wancan makiyin Allah, Allah ya tozartashi

  • @hafsatabubakaral-barnawi4965
    @hafsatabubakaral-barnawi4965 Месяц назад +1

    Hazbunallahu wani'imal wakil lahaulawalaquwata illabillah 😭😭😭😭😭

  • @auwalmuhammad9414
    @auwalmuhammad9414 Месяц назад

    Allah Ya’isar mana A kasar Nan Zalunci Yakai Zalunci

  • @BukarAbdullahiGerawaabdul
    @BukarAbdullahiGerawaabdul Месяц назад +1

    Allah yashiga lamarinki baiwar Allah

  • @RukayyaAbdul
    @RukayyaAbdul Месяц назад

    Muna nan Muna tayaki addua Allah ya fitar da mijinki ya baki ikon cinye kaddarar ku

  • @khaleedabdullah2766
    @khaleedabdullah2766 Месяц назад

    Maqiya Allah Allah yasaka miki yukuma Allah ya qonasu

  • @NeenaNana-gh6lr
    @NeenaNana-gh6lr Месяц назад +1

    Ya Hayyu ya kayyum 😭😭😭😭 Allah kazama gatan wanan bawan Allah Amin Ubangiji ka daukaka shi duniya da lahira Amin

  • @MustaphaRufai-qn8qz
    @MustaphaRufai-qn8qz Месяц назад +1

    Allah yabimata hakkinta zalinci BA abunyibane

  • @umarabubakar8045
    @umarabubakar8045 Месяц назад +1

    Mu complete mukeso dan Allah

  • @hafsatadamu-ld5mx
    @hafsatadamu-ld5mx Месяц назад +1

    HASBUNAL-KHÁLIQ MINAL MAKLÚQEEN

  • @AbuIsmaila-xb9du
    @AbuIsmaila-xb9du Месяц назад +1

    Allah ya saka muku akan abinda a ka yi muku tun daga duniya

  • @bashirusman3566
    @bashirusman3566 Месяц назад +4

    Allah yasaka miki😭

  • @Nuramuhammad-uy4ok
    @Nuramuhammad-uy4ok Месяц назад

    Hasbunallahu wani'imal wakil
    Ya Allah ka sakamasa 👋

  • @ashantymuhamd1266
    @ashantymuhamd1266 Месяц назад +1

    Nageri a mufah kenan badole ne ma allah yjarabemu ba wallah nima da nagani sai da nai kuka

  • @ahmadmuhammad6922
    @ahmadmuhammad6922 Месяц назад +1

    "Dan.... za ka sha wahala a gidan soja. Na tambaya, siffarka, za ka yi......" St.Sgt.1984
    In ka shiga aikin soja ba ka da gata, sai addu'a.

  • @Rahamanuhu-vv3fu
    @Rahamanuhu-vv3fu Месяц назад +1

    La haula wala quwwata illa billah Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun

  • @UsmanMuhammad-k2o
    @UsmanMuhammad-k2o Месяц назад

    Allah ya isarmaku ya kwatomoku hakkinku Allah ya rusa gwamnatin azalumai ko a inasuke

  • @murjanatumustapha7428
    @murjanatumustapha7428 Месяц назад

    Allah ya kawo muku mafita ya Allah

  • @hamzaalhassan783
    @hamzaalhassan783 Месяц назад +2

    Allah ya isa musu

  • @JamiluMuhammed-e4p
    @JamiluMuhammed-e4p Месяц назад

    Allah yakaramuna karfin imani

  • @AliAbubakar-s9f
    @AliAbubakar-s9f Месяц назад +2

    So uku Nai Kuka lokaci daban daban Allah ya biyi muku hakkin ku insha allahu Wannan sojan addu'a da mukai masa Kadai ya isaaah Ya lalace insha allahu Nima allah ya biyi mun kuka da Nai wayan Nan Yara da uban suh Yata bukaga suh da Kasa allah ka saka musu Aameen Nima Ban yafi hawayi da Nai bah wlh.

  • @suleimanmuyigaskiya3156
    @suleimanmuyigaskiya3156 Месяц назад +1

    Innalillahi wa inna ilaihim raji'un,Kai duniya Allah kamai sakaya gaskiya anazalunce she

  • @هدىمحمد-غ7د9ط
    @هدىمحمد-غ7د9ط Месяц назад +1

    Allahu akabra Allah yasa wannan yayi sanadiyar shigarsa aljannah da shi da matar sa
    lbr abbas wanda aka kulle sabo da ya tafi sallah 💔💔

  • @thuryabasero363
    @thuryabasero363 Месяц назад +2

    Wayiyo Allah na 😭😭😭

  • @KhashiumuhammadMuhammad-ob1ij
    @KhashiumuhammadMuhammad-ob1ij Месяц назад +1

    Inna lillahi wa Inna ilaihim Raji un Nigeria kenan

  • @MahammadoAuwal
    @MahammadoAuwal Месяц назад +1

    Ina lilahi waina ilehi raja hu allah kare🤲🤲🤲🤲🤲🤲

  • @OmanJalan-z5m
    @OmanJalan-z5m Месяц назад +1

    Yahayyu yaqayyim Allah ya zamagatan ku Amin😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭