SIRRIN MUSTAJABA
HTML-код
- Опубликовано: 20 сен 2024
- Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
#annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV #Maishadda_Global_Resources
Ameen yahaiyaqaiyum Sayyid Abbas
Masha Allah Allah yabiya Allah yabamu ikon jarrabawa
Masha Allah
Macha allah sayyadi muna godiya sosai allah yaqara sani mai albarka
Sayyadi mungode mungode Allah YASAKA DA ALKHAIRI
Macha Allah
Malam Jazakallahu khairain ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
Assalam! Malam ALLAH yasa wannan abunda kake bayarwa na sadaka ya zame maka sadakatujjariya har karshen rayuwarka. Wlh kana taimaka wa matika
Mungode .Allah yjikan mahaifa
Amine ya Allah
Masha ALLAH
Please kindly continue with the good things you are doing,
Masha Allah
Taqabbalallah ❤
❤❤❤❤❤❤❤
Masha Allah❤❤❤❤
Allah ya saka da alkhairi ya sayyidi
ماشاء الله
Djazakalahou kairane malam
Jazakalahu kairan
Allah ya saka da alkhairi 🤲
Dan Allah malam nine mai Kira da kasar Libye den Allah a dubi risalata bukata ce ta wijlah
Yazamuyi Izaja,a din ya sayyadi
Ma Sha Allah mun gode
Salamu alaku
Allah ya saka da Alkhari
ALLAH ya Nunka Sutura ❤❤
Assalm malm allh sakama ka da.alkairi allh.yaqaramaka kaunar annabi
❤❤❤❤❤❤
Munagodiya Allah yakara daukaka
❤❤❤
Assalamu alaikum Muna godiya malam
Aslm malan brkd da warhaka ya aiki ya ibada wlh malan godiya zanyi maitarin yawa gsky na dauki aiki inna ah daina 300 randana cika kwanna biyu inna tsakiya dare bayan nakare wlh nakama yin amai harso biyu inna yin amai gsky naji dadi sosai
Assalamu alaikum
Allah ya qarawa Malam lafiya da nisan Kwana inna ahadayna Dari 3 a baya kace dari 2?
Assalamu alaikum, Allah y karawa malam lfy, Dan Allah mutum xai iyayi n istikhara tsakanin rayuwa da mutuwa
Malan alla yabiya alla sakamaka da alkairi
Assalamu Alaikum Mallam, don Allah suratul KHAUTHAR 300 a chikin ruwa za a tofa ko kawai karanta shi ne? Muna gode sosai wallahi.
cikin ruwa neh
Slm
Asslm
Kuma harda mafarkai nakeyi wlh dagani jamilou sani ma zauni libiya
Dubun gaisuwa dafatan alkairi zuwa ga masoya Annabi Muhammad Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallam
Masha Allah
Masha Allah