tab gaskiya fa abinda Wannan uwar mijin takeyi har yazarce misali komai idonta yana kai kuma duk biyayyar da yakeyimata batagani wannan wace irin surukace haka shiyasa ake tsanarsu ma wlh har ake kiransu da olsa koma hawan jini wasu iyayen sukejan hakan ❤❤
Gsky Alhamdulillah. Wannan film din yayi sosai. Akwai fadakarwa. Na dade banga film mai ma’anah mai tafiya da xamani kamar shi ba. Thumb up. Allah ya qara basira
Wai ita husnah bata chanja gyale ne? Tunda aka kaita gyale guda. Dashi take fita da shi kuma take xaman gida. Kayan da tasa taje gidan kawarta bai kamata ace ta fita dashi ba. Sannan color baiyi matching da kayan jikinta ba. Red and Ash haba dai

Masha allha watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
😢😢😢😢
Uwa Bata wa tanda Haka hadjia kiji soran allah k kuma Madina allah y baki hakuri Zama da ita
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Allah sarki Madina 😢😢😢
Gaskiya daso bakiyeba wallahi a wanan film din gaskiya bahaka uwa takiba gaskiya
Gsky Alhamdulillah. Wannan film din yayi sosai. Akwai fadakarwa. Na dade banga film mai ma’anah mai tafiya da xamani kamar shi ba. Thumb up. Allah ya qara basira
Chirin yayi kew sosai Wlh Macha allah ❤❤
Agaban umman akecewa sweet heart kaizamani😮😮😮
Allah ya jaka dasso😂😂😂 ami ariya adaletu ❤❤😂😂😂😂
Yakamata tacanja wannan rigan da gyalan ai sundade ajikinta yakwana tayini har',tafito anguwa dashi ajikinta abin yayi yawa ai.
Hmh... Alhamdulillah for my mother in-law wallahi... Film dinnan har tsoro yake bani
Hajiya
Kibar
Amarya
welcome 🎉🎉🎉❤
Macha hallah ❤❤❤
Sai garzali Miko Mai gida
❤❤
Masha Allah Allah yakara daukaka
Maryam👍👍💞💞💞🇳🇪🇳🇬
Masha Allah 😂❤😂❤😂❤
Very very fantastic
Good job 👍
Ma sha Allah ❤❤❤
Wow akwai kallo gaba
Allah ya rabamu da muguwar kawa 😅
Ameen
Masha Allah
Allah yajikan mama 😂😂😂
❤❤❤❤❤
Yayi kyau
❤❤❤
Masha Allah tabarakalla
Allah Sarki mama daso 😢😢
Film yahadu
What kind of mother is this?😂😂
Garzilmlko 🇨🇮🇳🇪💚💟💛💚
🎉🎉🎉🎉
You are welcome ❤❤❤
🎉🎉🎉❤
🎉🎉🎉🎉❤😅😅😅😅
Wai ita husnah bata chanja gyale ne? Tunda aka kaita gyale guda. Dashi take fita da shi kuma take xaman gida. Kayan da tasa taje gidan kawarta bai kamata ace ta fita dashi ba. Sannan color baiyi matching da kayan jikinta ba. Red and Ash haba dai
Wlh nima abunda nagani
❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
❤❤❤❤
😊😊😊L
🎉🎉🎉
❤❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
❤❤❤❤🎉🎉🎉
🎉🎉🎉🎉🇱🇾🇱🇾🇱🇾
Nice one
❤❤❤
❤❤
❤❤❤❤
Film yahadu
❤️❤️