Credible amazing! Abinda yafi bani mamaki da kuma qara sanin Allah kawai ne mai iko shine river Allah kadai yasan surfing ta amma ta zama qanqara, caving na snow ice dama is possible tunda caving rock 🪨 ya fi snow ❄️ ice qarfi. Abin da ya burge ni same time ya bani tsoro shine kogi duk zurfin sa ya zama qanqara what of kifiye da saura halimtu da ke cikin ruwan I'm sure duk sun mutu. Allah shi kadai ne mai iko. Sannu da qoqari Aisha cikin wanna extreme sanyi kuka fito duk ku qayatar da followers.
Hhhhh nide gaskiya wnn abunda suka hau mota tayi kundun bala dasu yafi burgeni amma ke baki shiga ba gaskiya ko nice bazan shiga ba Gaskiya kuna kokari wnn sanyi hk amma bakije da bby nurr ba ko
❤❤❤❤❤
Maa Shaa Allah, aisha kina kokari Allah ya kara muku albarka a rayuwar ku ke da iyalin ki
Amin thank you
Maa shaa Allah Allah ya kaini gurin nn ina son sanyi sosai
Amin
Hhh kina da barkwanci wai anyi qundun bala da mallam Muhammad Masha Allah
😂😂
sai dai kida na yawa wani lokacin, a bidiyon. Allah daya gari banban
Fatal alheri❤
Masha Allah sis muna godiya sosai Allah yasaka da alkairi oh ni inda ranka kasha kallon ❤❤❤❤❤😂
Amin😅
Saidai muce Allah ya kawo Rana ya Narka gidan
Credible amazing!
Abinda yafi bani mamaki da kuma qara sanin Allah kawai ne mai iko shine river Allah kadai yasan surfing ta amma ta zama qanqara, caving na snow ice dama is possible tunda caving rock 🪨 ya fi snow ❄️ ice qarfi. Abin da ya burge ni same time ya bani tsoro shine kogi duk zurfin sa ya zama qanqara what of kifiye da saura halimtu da ke cikin ruwan I'm sure duk sun mutu. Allah shi kadai ne mai iko. Sannu da qoqari Aisha cikin wanna extreme sanyi kuka fito duk ku qayatar da followers.
Wlh kuwa
Ikon Allah kenan🌄🌄🌄🌄
Allah ya tsare ku daga sanyin da illar shi
Amin
Kai lailai China duniya ne😮😮
👍👍👍👍👍👍👍
Allah kyauta
Ina muki faran alhiri❤
Mun gode
Gaskiya shi gaba na inda yake
Allah me iko 🤔
Garin Harbin kenan
dan Allah ina da tambaya
Allah yasa na sani
@aishamaikano9325 kina da aure ne?
@umarbakari1582 eh ina da aure
@aishamaikano9325 ummm Allah ya bako zaman lfy
Hhhhh nide gaskiya wnn abunda suka hau mota tayi kundun bala dasu yafi burgeni amma ke baki shiga ba gaskiya ko nice bazan shiga ba
Gaskiya kuna kokari wnn sanyi hk amma bakije da bby nurr ba ko
Pls a rinqa fada mana time yana da amfani🔥 like is it morning or afternoon
Da Rana ne😅
Aunty A'isha kimadakinhau 😅😅😅😂😂😂anyi hajijiyadake
Kuma naga ga rana agarin😂
Eh amma sanyi kmr me
A nigeria 😂tab uhmm Allah yakawo mana mafita kekuma Allah yaqara lpy da qoqari my fav❤
Amin ❤️
5:27 5:29
Ga Tha Elbildad chan yana tafiya 😂 yana birgeni inasosa badan komaiba sai Dan Allah kawai Yana birgeni baida girmankai kigaidaminshi duk da baisanniba
Yace yana gaishe ki shima
@aishamaikano9325 Ngd ina amsawa
To Aisha inane yafi sanyi tsakanin nan da yankin Eskimo a kasar Finland?
Ikon Allah sai kallo
Masha Allah. Ikon Allah. Amma sai an biya kudi ake shiga kallo?
Eh sai an biya
Amma idan lokacin sanyi ya wuce suna nashewa koh?
Eh suna narkewa
Tambayata anan shine shin suna narke wa ko kuwa akwai wata fasaha da akayi amfani dashi da yake hanasu narkewa?
Idan zafi yazo sai su narke sai kuma next year a sake ginawa
Tambayana anan shine ssu a garin kenan forever babu Rana keanannkoh
Akwai Rana lokacin zafi
@@aishamaikano9325yauwa kenan lokacin zafi Wannan gida jen nasu rushewa suke Kenan
Na kankaran
Nagane
@storyoflifetv4311 ruwa yake komawa
这那个地方这么好看(⊙o⊙)
谢谢
Aisha maikano kina burgeni harya kaiñi ga mamakin yadda kina himmatu akan abubuwan China masu daukar hankali da mamaki uhmm
😂 inda ranka kasha kallo Allah yaqara lfy our indo 😂
Haha Amin
Ae mu a nigeria saede mu qule cikin daki mu hada da barguna da coal pot 😂
😂😂
Your WeChat QR Code
sai dai kida na yawa wani lokacin, a bidiyon. Allah daya gari banban
Ina muki faran alhiri❤