Kaddara Ko Ganganci 22-07-2024: Labarin Bazawara Mai Auren Soyayya Episode 5

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 сен 2024
  • Kaddara Ko Ganganci 22-07-2024: Labarin Bazawara Mai Auren Soyayya Episode 5

Комментарии • 33

  • @auwalrabiu7314
    @auwalrabiu7314 Месяц назад +2

    😂😂😂😂baiwar Allah 😅😅😅 kisan dai wa kika gani

  • @ZulaihatFaisal-ge2zp
    @ZulaihatFaisal-ge2zp Месяц назад

    Hmm,Allah ne yasan nufin jaki daya hanashi kaho,wannan da Allah yabashi ido da abunda zaiyi saiyafi haka dan wahala

    • @user-rh8wt6rt9d
      @user-rh8wt6rt9d Месяц назад

      @ZulaihatFaisal-ge2zp amma ke baki ganin duk zawarawan nan babu mai fitowa ta fadi laifinta, sai dai laifin miji.

    • @ZulaihatFaisal-ge2zp
      @ZulaihatFaisal-ge2zp Месяц назад

      @@user-rh8wt6rt9d ta fada mana,baka saurari sauran episodes dinba ne,koda yake sauran zawarawa kace,to aimu kaga bazamuyi hukunci da gaibu ba
      Idan har abunda suka fada gaskiya ne to kaga raayinmu yayi daidai kenan,
      Inkuma karya suke sunada laifi,wannan kuma suda Allah,kuma duk hakkin zagin mazajen damukeyi akansu zai kare tunda mu bamusan gaibu ba ko ba haka ba?kuma dole da zahiri ake amfani kafin ayi hukunci,sannan bawai hurumine da zaace muyi bincike ba

  • @Dagamarubutanmutv
    @Dagamarubutanmutv Месяц назад +2

    Maybe ma aljanune suka kama idon mijin naki shiyasa suka bayyano miki 😂😂😂

  • @Aminamuhammadummy
    @Aminamuhammadummy Месяц назад +2

    Aljanu ne sukayi miki wasa da hankali 😂

  • @maryamumar2586
    @maryamumar2586 Месяц назад +2

    An samu mishkila

  • @user-vg6tf2mv9n
    @user-vg6tf2mv9n Месяц назад

    Makahon shago ne shi 😂😂😂😂

  • @AbubakarAbdulmalik-qy3ux
    @AbubakarAbdulmalik-qy3ux Месяц назад

    aa a mafarki ake ganin shi,ba a zahiri ba,amman ki tambaye malaman sunna

  • @umarsibrahim4647
    @umarsibrahim4647 Месяц назад

    😂😂 nima dai dole inyi dariya wlh, ina laifin kice a mafarki. Amma biri yayi kama da Mutum...nayi shiru daga nan

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 Месяц назад

    😮😮😮 annabi s a w

  • @user-iy7jx5sl4b
    @user-iy7jx5sl4b Месяц назад

    Aunty asmau Allah ya Kara daukaka

  • @TreMs-m1q
    @TreMs-m1q Месяц назад +1

    Mata kuringa fadan naku laidin

  • @muhammadsani5239
    @muhammadsani5239 Месяц назад +9

    Ya akayi kikasan shine kika gani? Kinyi magana dashi yagaya miki cewar shine? Annabi S.A.W yabar duniya Ya rasu babu yadda za ayi kiganshi azahiri. Inamadai kice a mafarki..... Amma a zahiri bashi kika ganiba watakila Aljani kika gani......Amma kije kitambayi malaman sunnah na kwarai suyi miki cikakken bayani

  • @reckiatourba273
    @reckiatourba273 Месяц назад

    Samudawa😂😂😂

  • @hauwaumar8841
    @hauwaumar8841 Месяц назад +1

    Gaskiya de ba zai yiwu ki ga manzan Allah zahiran ba sae de a mafarki zancen naki akwae abn dubawa gsky ko de qarya kikai.sae de aljani musulmi na qwarae .

  • @maryamdauda2253
    @maryamdauda2253 Месяц назад +1

    Dala FM 😂muna godiya

  • @maryamdauda2253
    @maryamdauda2253 Месяц назад

    😂 Allah shi kyauta 😂

  • @user-jb6db3ji6y
    @user-jb6db3ji6y Месяц назад +2

    A lokacin 😂

  • @khadijahmatar_k892
    @khadijahmatar_k892 Месяц назад

    Yau shigowan dare ne knn

  • @wasilaahmed1419
    @wasilaahmed1419 Месяц назад

    😂😂😂😂😂

  • @garbayauallahyajikankalara6501
    @garbayauallahyajikankalara6501 Месяц назад

    Annabi fa hajiyata😂

  • @user-rh8wt6rt9d
    @user-rh8wt6rt9d Месяц назад

    Ummmmhh

  • @AbubakarAbdulmalik-qy3ux
    @AbubakarAbdulmalik-qy3ux Месяц назад

    aa a mafarki ake ganin shi,ba a zahiri ba,amman ki tambaye malaman sunna

  • @AbubakarAbdulmalik-qy3ux
    @AbubakarAbdulmalik-qy3ux Месяц назад

    aa a mafarki ake ganin shi,ba a zahiri ba,amman ki tambaye malaman sunna