TOFAH: SHEIKH MUNIR KOZA YAKE WASAN KURA DA WANI SHAHARARREN BASALAFE A SHAFIN SARKI ZAKI😃🤭

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 1 дек 2024

Комментарии •

  • @aliyumagajidabo5071
    @aliyumagajidabo5071 7 месяцев назад +2

    Allah yakarawa rayuwa albarka shehi Munir, alfarmar annabi Muhammad s.a.w.

  • @أمينالشريف-ظ6ر
    @أمينالشريف-ظ6ر 2 года назад +3

    اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين يارب العالمين

  • @tahirousoufiane4620
    @tahirousoufiane4620 2 года назад +6

    Allah yasakawa malan da alheri Mouna godiya Mounir

  • @badaruabdullahi5815
    @badaruabdullahi5815 2 года назад +2

    Gaske shek muniru Adam koza akwai basira wlh Allah yaqara lfy

  • @rahama___kaduna9894
    @rahama___kaduna9894 2 года назад +3

    Allah yasaka da alkhairi maulana💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗

  • @hassanmaiyaki6372
    @hassanmaiyaki6372 Год назад

    👍👍👍👍👌👌👌

  • @badaruabdullahi5815
    @badaruabdullahi5815 2 года назад +2

    Kai wlh wannan zaman akwai nishadi 🤣🤣🤣🥰🥰

  • @Abumuhammadyunus
    @Abumuhammadyunus 2 года назад

    Toh Allah ya bada ikon bin gaskiya..amma Ahlu-sunna ku imma bakunan ku da makirki cikin wanan shirin

  • @mukhtarabubakar3520
    @mukhtarabubakar3520 2 года назад +1

    Mufa yabzu bawannan bane agaban mu munfi son qalallahu qala rasuluu s a w

    • @ibrahimmuhammad1569
      @ibrahimmuhammad1569 2 года назад +1

      Baka buqatar bayani akan qalallahu da Rasul daga masanan qalallahu da qala Rasul?ko kafi son a karanta maganar Allah da maganar Annabi ayi fassarar gatari sai rudani shi biyo baya idan aka zo kan ayoyi mutashabihatu(ayoyin da maanarsu bata fito fili ba qarara) ko hadithai da keda taarud(gugar juna)kamar yadda wahhabiyawa Izala Boko haram keyi su kafirta musulmi su halatta zubarda jininsu?

  • @malansufiyani2410
    @malansufiyani2410 2 года назад +4

    Allh yasaka dalkayiri

  • @balamoussa6271
    @balamoussa6271 2 года назад +1

    Machaa allah

  • @auwalsuleman8152
    @auwalsuleman8152 2 года назад +1

    Masha Allah

  • @usmannaannabisawtvusmannaa7157
    @usmannaannabisawtvusmannaa7157 2 года назад +2

    Mashaallah Allah yakara lafiya maulana

  • @musaumar5777
    @musaumar5777 2 года назад +1

    💕💕💕💕💕💕💕🇳🇪🇳🇪

  • @laminuharuna4667
    @laminuharuna4667 2 года назад +3

    Slm

  • @AbdullahiIbrahim-qw6tc
    @AbdullahiIbrahim-qw6tc 4 месяца назад

    Yau na kara yarda Abubakar gumi babban Munafuki ne makiyin Annabi S A W ne.a she dole acemashi Gungumen wuta🔥🪱🔥🦂🔥

  • @muhammadsani5239
    @muhammadsani5239 2 года назад

    Allah Sarki.....
    Su sarki zaki anzama abin tausayi... Masu daga darajar page dinka sundaina zuwa shafinka karatu sun barka da masu akida irin taka makiya gaskiya masu bautar tijjani da Ibrahim Nyass... Masu cewa jawahirul ma'ani yafi Alqur'ani falala sau 6000.. DSS.
    Gabadaya yanzu kaduba mutane nawa suke binka.. hhhhhhh Sunnah ikon ALLAH. Kadan ma kafara gani da sannu ma zaka rufe Shafin bakidaya yadaina aiki.

    • @alaminmalami3361
      @alaminmalami3361 2 года назад

      Sai me kuma? Amma dai akwai ko? Ko mutum guda ne ya wadatar. Allah Ne mai daukaka komai ba kungiya ba.

  • @abdulfari3528
    @abdulfari3528 2 года назад

    Shin wache bidia annabi muhammad S A W yake nufin zai shiga huta....ku bakwa kiran en izala wahabiyawa.Allah yasa mugane gaskiya gaskiya,kuma yasa mugane...Ameen..Dan Allah Arage kawo misali chikin zanche

  • @imranimam3032
    @imranimam3032 2 года назад

    Don Allah dubarshi kamar dan daudu, ko mlm Bashir argungu yafi karfin tunanin ka balle wannan bawan Allah.

  • @MalanAbba-r4t
    @MalanAbba-r4t Месяц назад

    ها كذ ا ❤

  • @ibrahimbalarabe7609
    @ibrahimbalarabe7609 2 года назад +1

    Allah Ya tsine ma Makaryaci,Allah ya tsaida kai a ranar Alkiyama kakawo dalilinka na karyan da kake MA Yan-Izala,Makaryacin banza, Munafikin banza,Kaulun bila amalin,Munir Koza Wawa,Sakarai Jaki,Mara Wayau.

    • @kabiruusman7196
      @kabiruusman7196 2 года назад

      Allah yashiryaka akan addinin musulunchi

    • @rahama___kaduna9894
      @rahama___kaduna9894 2 года назад

      Allah yashiryaka shirin addinin musulunci
      Tabbas bakada tarbiyya da ladabi

    • @alaminmalami3361
      @alaminmalami3361 2 года назад

      Ku kuma yan Izala masu kafirta mai cewa Lailaha illah, Muhammadu RasululLah, a ina za'a tsai da su?

    • @adamauwalmuazu8776
      @adamauwalmuazu8776 2 года назад

      IBRAHIM BALARABE
      Muna maka fatan Allah ya shiryeka !
      Amma kasani wallahi ku 'yan Izala kune kuke kafirta Musulmai, kuma da wannan kafirtãwan aka kafa aqidar Izãla, to Muna roqon Allah da ya tayar damu ranar tashin kiyama tareda shehu IBRAHIM Inyass, Kai kuma Allah ya tayar dakai tareda Samaila Idris da gumi, kace Ameen

  • @jibrinkanta472
    @jibrinkanta472 2 года назад +1

    Wannan gaskiyane maganar

  • @hassanmaiyaki6372
    @hassanmaiyaki6372 Год назад

    👍👏👏😂😂😂😂😂😂🤲🏻🤲🏻🤲🏻👍👍💪😂😂😂😁😁😁😁😁

  • @ibrahimbalarabe7609
    @ibrahimbalarabe7609 2 года назад +1

    Munir Koza Kai kanason a sankane,a matsayinka na Jahilin Jahilai,Wawa Sakarai Jaki,Mara wayau dakiki.

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk 2 года назад

    Kuke cinye lokacin ku, ku hana collier magana, kuna neman lumaddashi, kaico Allah ya kiyaye mu da makauniyar biyayya mai halakar wa koza kaji tsoron Allah, yaya kasan zuciyar bayin Allah ko yana daga ilmin gaibu da shehunan ku suka baku

  • @ibrahimbalarabe7609
    @ibrahimbalarabe7609 2 года назад +1

    Koza Jahilin Malamai,Kuma malamin Jahilai.A inda Malamai suke to kai Jahiline,kuma a inda Jahilai suke kai Malamine.Saboda Jahilai basusan Kai Jahiline ba.

    • @ibrahimmuhammad1569
      @ibrahimmuhammad1569 2 года назад

      Kaiko tataccen Dan Iskan gari Dan karuwar izala da uwarka ta sami cikin haifuwarka gun karatun zuquu na Izala da qattin jahilan malaman Izala keta barbaran matan aure da yan Mata ba qaqqautawa bisa fatwar daghutu Abubakar Gumi cewa mata su fita ayi zina dasu,larura ce.kai kasan malam muniz koza yama fi Dan taimiyya Mai yan mata nono tsaye kuma Dan luwadi da Dan Abdulwahhab da ke samun supply na karuwai daga England dan shi kafirta musulmi Turkawa da ke fafatawa da England a yaqin duniya na farko ,fahimtan karatu.

    • @rahama___kaduna9894
      @rahama___kaduna9894 2 года назад

      Ammade kai wawa ne,da alama wannan karatun yamaka ciwo
      Se zagezage kake saboda rashin tarbiyya

  • @zaneidouzaneidou-s5s
    @zaneidouzaneidou-s5s 11 месяцев назад

    Allah kara lafiya

  • @Abumuhammadyunus
    @Abumuhammadyunus 2 года назад +1

    Wannan zakin munafiki ne kar ku biye mishi

  • @abun-nasrimuhammadnazeer8838
    @abun-nasrimuhammadnazeer8838 2 года назад +1

    Allah Kara lafiya

  • @meyoutv9385
    @meyoutv9385 2 года назад

    Kai wannan koza bashi da adalci yanzu da ance da mutum Dan bidi'a shikenan Ana nufin shi kafirine
    To Ina maganar daku kecewa yan izala maqiya annabi ne kuma kuna cewa ku baku kafirta kowa ita kuma meye manufar magana

  • @abdulfari3528
    @abdulfari3528 2 года назад

    Kawo video clip din mana...tun da kache ya amsa contract don diluting addinin musilimchi a nigeria...u end up twistong evrything withiout genuene prove... Certificate liar.........Maganar dake yi akan en izala chewa basu yadda da en dariqa to so nawa Mallam musa yake fadin en dariqa en uwan mu musilmane...pls sarki Zaki be fair and tell evryone d truth...Pls we re waitong 4 the truth..when did Bala law visited SARKI FORUM...
    LIAR U WONT GET D VIDEO CLIP

  • @abdulfari3528
    @abdulfari3528 2 года назад

    And evey one knws that mall musa have never once said dariqa re not muslim...Stop twisting thingz..About d clip of d dua of Mall Abubakar Gumi u said that u have sein d clip nd u re now twisting things.u re not even ashame of lieying........