Alhmdlh nagode malam, kuma insha Allahu zanci gaba da sauraron tafsir ta suratul Ahzab bana har qarshensa. Allah yasaka da alkairi amin daga Potiskum local govt of Yobe State
Kutayani Adduah Allah Kada yadauki rayuwa nah batare da nakaiwa shehk Abdurrazaq yahaya haifan jos ziyara bah saboda Allah😢😢😢. A kebbi state nake😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢
Jazakhallahu khari
Allah yasaka da alkairi amin. Daga Yakubu Adamu Gambo masoyinka yakuma sa muyi aiki dashi Potiskum Yobe State
Allahu Akbar
Jaxakummullahu khairan mln
Macha allah allah ya saka musu da alheri dunia da lahira
Don Allah menene sunan alaraman
Allah yasaka da alheri malan
❤ masha Allah bless you sir
Masha Allah jaza kallahu bikair
Amin ya hayyu ya Qayyum
Allah ya saka da alkairi
Masha Allah ubangiji Allah yakarawa mallam lafiya
masha allah jazakallahukairan allah yasamudace darahamarsa
Masha Allah. Allah ya karawa malam lfy da Imani ameen.
Alhmdlh nagode malam, kuma insha Allahu zanci gaba da sauraron tafsir ta suratul Ahzab bana har qarshensa. Allah yasaka da alkairi amin daga Potiskum local govt of Yobe State
Allah ya saka da alkhayi yasa ka da gidan aljanna ma daukaki
Alhamdulilla
Allah yasaka da alkhairi
Ubangiji Allah ya kara tsareku gurin padin sakon Allah
Amin ya Hayyu ya Qayyum wa iyyaka
Allah yasamudace
Salamu alaykum, Dan Allah ku taya ni da addu’a, lafiya bata ishe ni ba. Jazakallahu khairan
Wa Alaikumussalam Warahmatullah Wabarakatuhu
*( لاَ بَأْسَ طَهُورٌ إِنْ شَاءَ اللهُ )*
*( أَسْأَلُ اللهَ الْعَظِيمُ، رَبَّ الْعَرْشِ الْعَظِيمِ أَنْ يَشْفِيكَ )*

@@taskarmalamansunnahtv5416 Ameen ya hayyu ya kayyum
Allah Yakarawa malam lafiYa
Kutayani Adduah Allah Kada yadauki rayuwa nah batare da nakaiwa shehk Abdurrazaq yahaya haifan jos ziyara bah saboda Allah😢😢😢. A kebbi state nake😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢
Allah Madaukakin Sarki ya baka ikon Kai masa ziyara ya hayyu ya Qayyum
Salamu alaikum ina bukata sunan alrama nan pleass
Wa Alaikumussalm Warahmatullah Wabarakatuhu
Alaramma Kabiru daura
Masha Allah
Allah ya kara lafiya Mallam
Allah ya karawa malam Lfy
Amin ya hayyu ya Qayyum
Sunan Alarama din?
Allah Yakarama lafia