😭 Labarin jinyar Shiekh Giro Argungun, Tabbas ƙungiyar Izala tayi abin da ta dace.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 2 дек 2024

Комментарии • 147

  • @vedioclip6788
    @vedioclip6788 Год назад +1

    Allah Ya saka da alkhairi. Izala ikon Allah.

  • @IssaHoussaini-rl2tr
    @IssaHoussaini-rl2tr Год назад +1

    Allah ya saka da alheri maluma da nasiha amine

  • @أمفردوسالهوساوي-غ7ي

    جزاك الله خيرا يا شيخ اسدالسنة وجزاك الله خير يا شيخنا كريم وبارك الله فيكم جميعا

  • @salihumaimuna8037
    @salihumaimuna8037 Год назад

    Maa shaa Allah
    Allah ya jikan Mallam yasa mucika da Imani Aameen

  • @khadijatumlawal
    @khadijatumlawal Год назад

    Allah ya jikan malam da rahama da sauran malaman sunnah

  • @AboubacarIbrahima-rd9ro
    @AboubacarIbrahima-rd9ro Год назад +8

    Allah ya jikan Malan da rahama mouda mouka rage Allah yasa moucika da imani 😢

  • @MoshoodLukman-b7f
    @MoshoodLukman-b7f Год назад +1

    Gaskiya, mu musulumi Muna da iri wanna challenges sai da mu Jara alamura, Allah jikan duk mallamai mu, mu Kuma Allah SWT ya bamu karshe Mai iymani, Amin thuma Amin!

  • @AliAbubakar-s9f
    @AliAbubakar-s9f 6 месяцев назад

    Allah yajikan malam da rhm tare da sauran musulumai baki daya Amen 🙏🙏😊

  • @rilwanumuhammad3632
    @rilwanumuhammad3632 Год назад

    Allahu Akbar Allah ya jikansa da rahama ku kuma shugabanni wannan kungiya Allah ya biyaku da gidan aljannah

  • @bashirsaidumusa6531
    @bashirsaidumusa6531 Год назад

    Allah Ya qarawa rayuwar shugaba da sauran maluma Albarka.
    Malam Abubakar Giro kuma Allah Ya gafarta masa

  • @kabirouiro2269
    @kabirouiro2269 Год назад

    Allah ya saka da alferi cheick malam Moussa Youssouf sunnah

  • @l.dtechnology2062
    @l.dtechnology2062 Год назад +3

    Masha Allah
    Jazakallah Khair🙏🙏🙏
    Allah yaqara Daukaka Sunnah All Over the world

  • @yahuzadanbaba520
    @yahuzadanbaba520 Год назад +5

    Allah ƙara ikhlasi da nisan kwana me albarka ya Sheikh 🤲🤲❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️

    • @yaseenpela
      @yaseenpela Год назад

      M Koko2😊 Kun by Hugh by BBC

  • @kabirouiro2269
    @kabirouiro2269 Год назад

    Allahou Akbar Allah ya jikan cheick guéro. Yayi Massa rahama

  • @fatimamauh3026
    @fatimamauh3026 Год назад +3

    Gaskiya musa YUSUF yayi kuskure amma zaikiyayi in sha Allahu

  • @umarbala2713
    @umarbala2713 Год назад +2

    Allah ya jikan Mal Giro da rahama ,Allah ya albarkachi bayan sa amin

  • @aliyuahmad-k8i
    @aliyuahmad-k8i Год назад

    Allah yasaka muku da alkhairi shugaba kaikuma malam Musa Allah yasa ya gyara kuskuren ka

  • @mustaphasurajosurajo6309
    @mustaphasurajosurajo6309 Год назад +2

    Allahuakbar allah ya Kara lafiya malaman ahlissunnah 🤩 hasken al uma

  • @ahmednasiru8282
    @ahmednasiru8282 Год назад +3

    Ai asadussunnah Dan iya ne kaga sheikh gombe ya clearing doubt din shi. Abin dabakasani ba kabar shugabani da aikinsu ka Daina shishigi don Allah 🙏.

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 Год назад +1

      Gsky kan baa son su6ul da baka, aikin me shawara baya lallacewa yakamata a dinga tattauna kan a fito da ita fili, amma sauran sakaci iyalan wadanda suka rasu etc gsky ya fada Mlm Musa

    • @madamu4061
      @madamu4061 Год назад

      Ai ya faye karambani

  • @aminumajesalisu1294
    @aminumajesalisu1294 Год назад

    Allah yajikan malam gero arugungu Allah yaba Yan siyasa da zaa tambaya ikon biyan kudaden da ake binshi wadanda suka yafe kuma Allah yasa ka masu da alkhairi

  • @Mostafa123-wj1go
    @Mostafa123-wj1go 8 месяцев назад +1

    اللهم اغفر له وراحمه برحمتك يا ارحم الراحمين يا رب العالمين

  • @mudassirabubakar2964
    @mudassirabubakar2964 Год назад +1

    Allah SARKI malamai sun sadau karda rayuwar saboda su gyara tamu Amma SA zarginsu muke

  • @bashirshehu3167
    @bashirshehu3167 Год назад +2

    Allah ya saka da alkhairi gaskiya naji dadin shugaba da sakatare. Allah ya biya

  • @hauwauabdul3143
    @hauwauabdul3143 Год назад

    Allah ya jikanshi da rahama

  • @abubakarnasara3192
    @abubakarnasara3192 Год назад +1

    Allah ya sa.a ka.muku dalaikri Allah sa,a Albarka sheika .sha Sharka kan manyan malam

  • @ummihassan4787
    @ummihassan4787 Год назад +2

    Allah yasaka da Alkhairi Allah yayi wa malam rahama

  • @fatimamauh3026
    @fatimamauh3026 Год назад +1

    Shikuma Allah ya jiqan sa Allah ya gafartamasa intamu zo Allah ya sa mucikada imani

  • @MUHAMMADNURA-x1k
    @MUHAMMADNURA-x1k Год назад +2

    Gaskiya Naji dadin wan nan bayanai na Malam Musa Asadus Sunnah

  • @hamisuahamad-ip8qq
    @hamisuahamad-ip8qq Год назад

    Aslm Allah yajikan malan darahma Allah yasayahuta gaskiya e bakomai Ake saw socials midiaba akwai hakkin shugabanci Kuma munakira damasu daawan ahalilsunna yazama sunama junansu uziri munsani daawan ahalul sunnan shine gaskiya Kuma Muji storon Allah muringama juna uziri mumabiyane Kuma munyarda daawan ahalilsunna gaskiya e Allah yasa mudace,

  • @FatimaAhmad-kk4xk
    @FatimaAhmad-kk4xk Год назад

    Masha Allah zajakallahu hairan

  • @rufaigaladima7419
    @rufaigaladima7419 Год назад

    Allahu akbar Allah shi sakawa malanman mu da alhairi

  • @mustaphayunusa4024
    @mustaphayunusa4024 Год назад

    Masha Allah, Allah Kuma yajikan malam Allah yasa iya wahalar kenan

  • @umaradamdamuna1849
    @umaradamdamuna1849 Год назад

    Masha allah
    Allah ya jikan mlm
    Allah yakarawa mlm sunnah lfy da nisan kwana

  • @usmangambo2406
    @usmangambo2406 Год назад +1

    Allah yajiqan malam Allah yahada kawunan malam Sunnah Allah ya hada kawunansu

  • @AbdulmuminSulaiman-ng8df
    @AbdulmuminSulaiman-ng8df Год назад

    مشالله muna muku fatan alheri shikuma Gero اللهYa jikanshi

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 Год назад +5

    Sunnah dadi alhamdu lillah ❤❤❤❤❤

  • @asiyatu9552
    @asiyatu9552 Год назад

    Allah yajikan malaman mu d iyayenmu da dukkannin yan uwa muslumai,Ku kuma Allah ya kara daukaka,Allah ya kara wa rayuwa albarka.

  • @mahmoudsani506
    @mahmoudsani506 Год назад +2

    اللهم غفره ورحمه وجعله مي أهلا الجنة أمين يارب العالمين انا ساني مي النيجر

  • @safiyaMuhammadjabbi-fc2jg
    @safiyaMuhammadjabbi-fc2jg Год назад

    Allah jikan mln da rahma 😭

  • @UMARLAWAL-d3h
    @UMARLAWAL-d3h Год назад

    My God have maccy and long life to him

  • @bellosaidu-fe1ve
    @bellosaidu-fe1ve Год назад

    Allah ya sakama shugaba Balalau da alheri da m kabiru gombe

  • @issoufounouhou7175
    @issoufounouhou7175 Год назад +2

    Nagode Dr kabir

  • @shakalotv3461
    @shakalotv3461 Год назад

    Wanan asadu sunna kin dan Allah a hanshi da'awa soba da yana gagawa yanke hukunci akan abinda bai yada masaniya AKAI!!!

  • @mmagrandmaster41
    @mmagrandmaster41 Год назад

    Allah ya saka da alheri

  • @muhyiddeenemrys5093
    @muhyiddeenemrys5093 Год назад

    Yaku Jama’a yaudai ga Ranar Qungiya da’ake ta zagi Akanta.
    Wato Yan uwantaka bata samuwa face ansami wani Shugabanci, Allah Ubangiji Kasakawa DANGOTE da ALKHAIRI.
    SHUGABA BALALAU Allah yasakamuku da ALKHAIRI.

  • @muhammadabdulkadir794
    @muhammadabdulkadir794 Год назад +1

    Allah saka maku da alkhairi malumanmu na ahlussunnahh

  • @ibrahimtanimu3885
    @ibrahimtanimu3885 Год назад

    Allah saka ma malam da aljanna.

  • @musa1dawud458
    @musa1dawud458 Год назад +2

    ALLAH sarki gaskiya qungiyan izala tana kokari sosai

  • @arewatinatarwatv5911
    @arewatinatarwatv5911 Год назад +3

    Allahu akbar Allahu akbar 😢😭

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 Год назад +3

    Sunnah dadi tafarkin gaskiya ❤

  • @صالحعمر-ث9ن
    @صالحعمر-ث9ن Год назад +2

    انالله وإناإليه راجعون اللهم اغفرله وارحمه وعافه واعف عنه

  • @SayyadatiMadameabdulghani
    @SayyadatiMadameabdulghani Год назад +5

    اللهم اغفر للمسلمين والمسلمات والمؤمنين والمؤمنات الأحياءمنهم والأموات

  • @garbafadlu2699
    @garbafadlu2699 Год назад

    Allah yajikan Mallam , Mallaman social media yakamata idan zaku BADA shawara KO nasiha musaman ga wanda kunada numbarsa kukira ta Hanyan sirri kafin kufito social media wannan kuskure ne ku gyara . Gyara mukeso ba Neman suna ba . Sodayawa Kuna hukunci batare da sani hakikani alamari ba

  • @alh.aliyumohammedinuwa6191
    @alh.aliyumohammedinuwa6191 Год назад

    Allah yasa iyayen annabi sunhuta a gidan aljanna shikuma giro Allah yakaishi inda yakezaton iyayen annabi suke Allah yakaishi gurin sukuma iyayen annabi Allah kabarsu a ajanna firdausi amiin

  • @MohammedIddris-y3f
    @MohammedIddris-y3f Год назад

    Ameen ameen Allah janatil fridaus 🤲🤲🤲

  • @hadizamuhammed4234
    @hadizamuhammed4234 Год назад +1

    Allah ya saka muku da alkhairi

  • @ali_so7821
    @ali_so7821 Год назад +1

    الله يرحمه ويغفر له
    الله يبارك فيكم مشايخنا 🤍♥️

  • @HauwaAbdullahHauwa
    @HauwaAbdullahHauwa Год назад

    Ubangijnmu Allah ya jikan malam da mafificin Aljanna

  • @AnasLauwali-g7e
    @AnasLauwali-g7e Год назад +2

    Allah yagafartawa Malam

  • @TahirAbubakarBalangada
    @TahirAbubakarBalangada Год назад

    Gaskiya ne Allah yasaka da alheri Allah yajikan mallam da ilahirin Muslim

  • @shamsuddeensaleh482
    @shamsuddeensaleh482 Год назад

    Mayun kudi. Ayi addini don Allah

    • @yahuzadanbaba520
      @yahuzadanbaba520 Год назад

      Hm. Kana nufin Brema inyass me jabun kuɗi kenan?🤔

  • @abubakaraliyu4131
    @abubakaraliyu4131 Год назад +1

    Allahu Akbar allah ya jikan mallan gero

  • @fannezarabukar6556
    @fannezarabukar6556 Год назад

    Lallai malamai sunyi magans masu rasa zukata skan malam Abubakar Giro, Allah yasaka musu da gidan aljannah. Kuma Jan hankali da.sukayi wa malam assadussunna, wlh dai dai ne, domin mu masa sauraron Wa'azuzzukan sune,.muna fata malam zai gyara kamar yadda shugabanni sun fada. Allah. Ya albarkaci zuriyarsu da mu baki daya.

  • @MuhammedZeeyadat
    @MuhammedZeeyadat Год назад

    Allah ya jikan mallam

  • @RahmaTvTV
    @RahmaTvTV Год назад

    Masha Allah

    • @abubakarsalihubuma3011
      @abubakarsalihubuma3011 Год назад

      Jaxakumullahu Khairan Malaman mu nasunnah Kuma Asheikh Asadu Allah yamaka albarka Kuma kanuna kai dane, Allah yakara daukaka

  • @IBRAHIMMUHAMMED-u6z
    @IBRAHIMMUHAMMED-u6z Год назад

    Allah,yajika,mallam

  • @جميلهجميله-ر4س
    @جميلهجميله-ر4س Год назад +1

    Allah ya jikin malam da rahama

  • @bellomande6487
    @bellomande6487 Год назад +2

    Allah yasaka

  • @muhammadadam350
    @muhammadadam350 Год назад

    Allah ya jikan malam da rahma ameen

  • @muhammadaudi8208
    @muhammadaudi8208 Год назад +1

    Jazakhumullah khairan

  • @sadiqsuleman3281
    @sadiqsuleman3281 Год назад

    Jazakallahu khairan

  • @SaidouMHDOfficielHamissou
    @SaidouMHDOfficielHamissou Год назад +3

    Allah Akbar ❤😢

  • @moubaraksaka414
    @moubaraksaka414 Год назад +1

    😢Allah ya sa konki ya huta Allah jikan sou

  • @shawalmohammed-fr4ko
    @shawalmohammed-fr4ko Год назад

    MashaAllah Ameen

  • @mukhtahublack1293
    @mukhtahublack1293 Год назад

    Allah yasaka da alkhairee

  • @LawanAdamu-qt2mu
    @LawanAdamu-qt2mu Год назад +1

    Allahu akkubar Masha allah 🙏

  • @amaninassurou4713
    @amaninassurou4713 Год назад

    Allah ya taimaka amen

  • @youngmusty9784
    @youngmusty9784 Год назад +1

    Masha Allah 💚🙏🏼

  • @عليعثمان-م6ج
    @عليعثمان-م6ج Год назад +1

    الله يرحمه ويغفر له ويسكنه فسيح جناته يارب

  • @labaranmuhammad5365
    @labaranmuhammad5365 Год назад

    Allaahu Akbar!

  • @musashuaibu110
    @musashuaibu110 Год назад

    Allah Ya Gafarta Wa Malam Ameen

  • @abubakarshuibu7136
    @abubakarshuibu7136 Год назад

    Allah ya sanya alkhaire

  • @aminubakari272
    @aminubakari272 Год назад

    Marsha Allah

  • @jiddaibrahim-xg2lk
    @jiddaibrahim-xg2lk Год назад

    AlLah yajikan malam AlLah yai masa rahma

  • @ahmadsaad9465
    @ahmadsaad9465 Год назад +1

    Masha Allah

  • @abuammarbare8841
    @abuammarbare8841 Год назад +2

    رحمه الله وغفرله وجعل الجنة مثواه

  • @musamohammed7263
    @musamohammed7263 Год назад +1

    Maa Shaa Allah

  • @yahuzadanbaba520
    @yahuzadanbaba520 Год назад +1

    Allah Saka da mafificin Alkhairi ya Sheikh 🤲🤲🤲

  • @ismailjibril-pk8zf
    @ismailjibril-pk8zf Год назад

    Allah ya jikan malam

  • @alassanalhadji9758
    @alassanalhadji9758 Год назад +2

    ❤amen suma amen

  • @galidahirhabou8940
    @galidahirhabou8940 Год назад +2

    Macha ❤❤

  • @SalmanuAhmed-rl5ed
    @SalmanuAhmed-rl5ed Год назад

    Ameen yaallah

  • @mouhamadouissamaazou8374
    @mouhamadouissamaazou8374 Год назад +1

    Macha Allah

    • @fahiramohammed247
      @fahiramohammed247 Год назад +1

      Alhamdulillah jazakallahu khairan ga Malamai Sunnah Allah ya ja kwana. Allah kuma yajikan Mallam da Rahama..Aammiiiin 😢

  • @Hausafilm-227
    @Hausafilm-227 Год назад +1

    Allâhou Akbar ❤

  • @Jiddatulkhair
    @Jiddatulkhair Год назад

    Mutuwa me tonan silili😢

  • @ummusaab3609
    @ummusaab3609 Год назад +1

    الله يرحمه🤲🤲🤲

  • @yahuzadanbaba520
    @yahuzadanbaba520 Год назад +1

    Allahu Akbar

  • @muhammadabdulkadir794
    @muhammadabdulkadir794 Год назад +1

    Allah gafarta ma malam

  • @ibrahimabubakaribrahimabubakar

    Ubangiji Allah Yakaramana Fahimta

  • @nuhuadamu-ti2zl
    @nuhuadamu-ti2zl Год назад

    Ba ayima asadussunna adalci ba