BIDIYO: Masarautar Ingila ta jinjina wa 'yan arewacin Najeriya a gabana

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 янв 2025
  • RFI Hausa ta yi hira da Ahmed Mohammed, wani dan asalin jihar Borno wanda rikicin Boko Haram ya zama alheri a gare shi bayan da rikicin ya raba shi da iyayensa, kuma daga bisani ya tsinci kansa a Ingila a cikin wani yanayi mai kama da al-mara.
    Yanzu haka Ahmed ya samu daukaka kwarai a tsakanin Turawan Birtaniya, inda kai tsaye shugabannin kasar ke neman ganawa da shi hatta Masarautar Ingila.
    Wannan wani bangare ne na hirar da muka yi da shi, za mu kawo muku kashi na biyu nan gaba.
    A sha kallo lafiya.

Комментарии • 9