Dadin Kowa Sabon Salo Episode 68

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 сен 2024
  • Duk da kokarin Nair ke yi don ganin ya shawo kan mahaifiyarsa game da abin da ya shiga tsakaninta da matarsa Alawiyya hakan ya fassakara,ya bar garin Dadin Kowa cike da matukar tashin hankali. Yayin da a gefe daya mummunan al'amari ya faru gaNasir da Stephanie. Don jin yanda ata kaya ku kalli Dadin Kowa Sabon Salo kashi na 68

Комментарии • 175

  • @Tiger-rb8wj
    @Tiger-rb8wj 6 лет назад +1

    Gaskiya yayi kyau masha allah very nice hausa akwai dadi

  • @ibrahimabubakar9518
    @ibrahimabubakar9518 6 лет назад +4

    Arewa24 Allah yakara muku basira. This is the kind of program we want to be watching. A program with different kind people, different kind of culture and different religion. Very educative. May Almighty Allah continue to bless you all. Amen.

  • @ibrahim.m.shareef3128
    @ibrahim.m.shareef3128 6 лет назад +8

    Gaskiya soyayya stephanie da nasiru abinyana bargeni wlh allah kara basira da dau kaka ina san stephanie dadin kowa yayi kyau sosai dan allah kar a raba soyaya nasuru da stephanie suna bargeni

  • @mahamadousamaila2672
    @mahamadousamaila2672 6 лет назад +1

    Macha Allah Arewa 24 ina muku fatan Alkairi gaskiya shiri yayi sosai kuma Baban Nazir ya birgeni haka akeso .

  • @fauxiyyaalhassan1238
    @fauxiyyaalhassan1238 6 лет назад +2

    Very good dadin kowa Allah ya kara basira Ameen

  • @GumsuMohammed
    @GumsuMohammed 7 месяцев назад +1

    Mashs
    Allah
    Uba
    Nagari
    Alhaji
    Mala

  • @reciterrahma3276
    @reciterrahma3276 6 лет назад +5

    سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم💖💖💖

  • @muhammadkabirhilal3533
    @muhammadkabirhilal3533 6 лет назад +1

    Gaskiya wannan episode din so sweet 🍪 🍪 🍪.happy sallah to you all

  • @fatimakhamismamanhumaira3743
    @fatimakhamismamanhumaira3743 6 лет назад

    Gaskiya na wannan satin yayi kyau sosai Allah ya Kara basira

  • @zaharayusuf5857
    @zaharayusuf5857 6 лет назад +4

    عجبتني الحلقه اليوم 😍😍😍😍

  • @ummiriyadhummiriyadh2106
    @ummiriyadhummiriyadh2106 6 лет назад +4

    Ahayye nice one ngd

  • @user-le7tf3rc9y
    @user-le7tf3rc9y 6 лет назад +13

    اليوم انا اول وحده

  • @traxsa.t4339
    @traxsa.t4339 6 лет назад +5

    كل عام وانتم بخير 😍😍

    • @user-ie6gh8wc2p
      @user-ie6gh8wc2p 6 лет назад +1

      وإنت بخير وصحه وسلامه يا رب

  • @osmanabdo197
    @osmanabdo197 6 лет назад +2

    شكرا دانى كوا من السودان

  • @nassersani9228
    @nassersani9228 6 лет назад +2

    Allah yaqara basira yan arewa24 barka da salla

  • @Al_Hawsawi.89
    @Al_Hawsawi.89 6 лет назад +5

    ستيفني😚😚😚احبها

  • @user-ct2jw1fd7g
    @user-ct2jw1fd7g 6 лет назад

    woow gaskiya soyayyar nan abar sha awa wlly Allah yakara daukaka

  • @saratubala3996
    @saratubala3996 6 лет назад +2

    gaskiya film yayi kyau, amma bintu ya kamata kiji maganar iwayenki, ki rabu da yasmin, ba qawar kwarai bace, gaskiya baban nazir ka kyau kayimin dai dai,, ya kamata a sallamo su aminu Ak kafin alawiya ta koma Lagos su hadu da Dan uwanta gsky.

  • @lolonono7125
    @lolonono7125 6 лет назад

    Acigaba dagashi gudiya mukeyi baban naziru Allah yakara basira

  • @Al_Hawsawi.89
    @Al_Hawsawi.89 6 лет назад +3

    جاري المشاهده🤤🤤🤤

  • @user-vd3ts2fs1h
    @user-vd3ts2fs1h 6 лет назад +5

    الحب وصل

  • @subibabyamutari9976
    @subibabyamutari9976 6 лет назад +2

    Masha Allah

  • @Tiger-rb8wj
    @Tiger-rb8wj 6 лет назад +8

    سلام عليكم ورحمة الله وبركاته كل عام وانتم بخير بمناسبة حلول عيد الأضحى المبارك ههههههه الحلقة القادمة تاشن هنكلي قريباً 😂

  • @medabda8358
    @medabda8358 6 лет назад +1

    احييي بلدي الثاني نيجريا كم احب هذا البلد ولدت هناك .الله يحفظكم.اخوكم من موريتانيا

  • @sarahh7530
    @sarahh7530 6 лет назад +8

    مكه حقنا

  • @abdullahhosawy406
    @abdullahhosawy406 6 лет назад +5

    هلا هلا بدري🌚💔

  • @kadidiallo4837
    @kadidiallo4837 6 лет назад

    Barkanmu da sallah Allah ya kara basira

  • @fiddausiismailfiddausi488
    @fiddausiismailfiddausi488 6 лет назад

    Godiya muke Allah ya kara basira

  • @yakubuabdullahi43
    @yakubuabdullahi43 Год назад

    Ngd my love arewa 24

  • @ismailsuyudimahmudkademi4420
    @ismailsuyudimahmudkademi4420 6 лет назад

    We are proud of u arewa24

  • @usmansanialhassan6805
    @usmansanialhassan6805 6 лет назад

    Dakyau arewa Allah dai yakara basiru

  • @abdulhafizsdankanog3480
    @abdulhafizsdankanog3480 6 лет назад +1

    Nice episode keep it up...we re waiting for next week

  • @khadejhharon8896
    @khadejhharon8896 6 лет назад

    Allah ya taimaka ya yabamu da kawayin banza

  • @oumark.c.l8231
    @oumark.c.l8231 6 лет назад

    masha allah muna godiya

  • @fallatah77
    @fallatah77 6 лет назад +9

    هلا وغلا لأصحابي طبعاً اقصدكم كلكم الي تتابعون المسلسل دادن كواه عساكم بخير وتعيدتم بالحوم زين 😂😅

    • @user-ew8oq4xi5r
      @user-ew8oq4xi5r 6 лет назад +1

      Abood fallatah 😊😊

    • @fallatah77
      @fallatah77 6 лет назад

      @@user-ew8oq4xi5r الحمد لله على وجودك حسبتك زعلانه على دادن كواه عشان كذا مختفيه 😅

    • @user-ew8oq4xi5r
      @user-ew8oq4xi5r 6 лет назад

      Abood fallatah لا والله بس كنت مشغولة 😄

  • @yarimaago3380
    @yarimaago3380 6 лет назад +1

    I thought I was the first person, Ashe nine na wajan 30🤣😂😂😂

    • @hamis117
      @hamis117 6 лет назад

      Yarima Ago 😂 I was the 1st

  • @bilkisusulaiman2932
    @bilkisusulaiman2932 6 лет назад

    Very nice

  • @issaabubakar7822
    @issaabubakar7822 6 лет назад

    Slm ikon Allah har arigamu kallun dadin kowa

  • @rachidnass8065
    @rachidnass8065 6 лет назад

    Inayinku arewa24 allah ya kara basira

  • @sadiyasidisaid8692
    @sadiyasidisaid8692 6 лет назад +2

    Slm arewa24 ina muku fatan alkhairi dafatar kunyi sallah lpia, Allah yakarbi ibadun mu ameen. Ni shawarata ga arewa24 shine ,Dan Allah kar asake sa alawiyya cikin matsala domin kuwa wahalarda tashiga abaya ya isa HK base takuma fuskarta wani ba, kuma kunyi kokari wajen aiki da ayar allah na nuna fifikon maza akan mata (arrijalu kawwamuna alannisa'i bima fadh-dhalallahu ba'adukum ala ba'ad ),sannan nasir da stephni hakannada kyau saboda a yadda aka Sani namijin musulma namatukar shan wahala da ganin iftilaki idan yana soyayya da macen Christian, karma so na aure, sedai kuma yakamata akarfafa soyayyar domin nuna halaccin auren macen Christian da namiji musulmi, se zancen su gimbiya ,tin farko be kamata ace sunyi tafiyannan ba amma ynx da hakan yafaru yadace ace sun dawo kuma su gane iyayensu ,kada abari soyayyar I.B da gimbiya ta tashi ababu yadace ahada aurensu ,sannan kafin auren danta Madu yakamata ace yamutu dankar yazamemusu kamayamayar wahala......dafatar za'ayi amfani da wani bangare na shawarata ,nagode....

  • @kimiyya1
    @kimiyya1 6 лет назад

    Wani abu sai film. an canza Kubura, su kuma su Bello driver kullun kan chanza gida suke.

  • @DjadiAbdoulAziz
    @DjadiAbdoulAziz 2 месяца назад

    ❤❤❤❤❤

  • @user-np1wf9il2w
    @user-np1wf9il2w 6 лет назад +12

    هههه من مكه هاااا

  • @ayshaaysha8763
    @ayshaaysha8763 3 года назад

    💞💞

  • @hajiyalamrat492
    @hajiyalamrat492 6 лет назад +1

    Woooo nece one

  • @user-nq7ri8vc6x
    @user-nq7ri8vc6x 6 лет назад +7

    سلام ياعرب

  • @nassersani9228
    @nassersani9228 6 лет назад

    Gaskeya baban binto yayi yada ake

  • @Khadija-io1pu
    @Khadija-io1pu 6 лет назад

    Munagodiya gaskiya soyayyar nasir da sitefini tayi dan Allah karku bari arabasu suma suyi aure

  • @maitre668
    @maitre668 6 лет назад

    Gaskya dadin kowa yayi.

  • @user-lp4hk4bm7r
    @user-lp4hk4bm7r 6 лет назад +2

    اح ياحلاوة حب مع الا سمو ناصر ومرراتو😥

  • @ahmadmuazu4818
    @ahmadmuazu4818 6 лет назад

    Dan Allah asamana nomisgee futowa ta musamman

  • @ibrahimidi089idi8
    @ibrahimidi089idi8 6 лет назад

    Asalam arewa 24 allah.yakara basira mungode

  • @hamzaensolo5824
    @hamzaensolo5824 6 лет назад

    Nagode baban nasiru kayi eyci maza

  • @umarabubakarahmad8318
    @umarabubakarahmad8318 6 лет назад +1

    A gaskiya ina ba da shawara ga marubutan wannan shiri (musamman scene din Bintu) da su ji tsoron Allah su daina yada barna a bayan kasa, domin ana nuna dabaru da hikimar boye kayan maye da yanda 'yan mata za su dinga samun kudadensu (Domin har sata yana koyarwa). Da nuna dabarun shan kayan mayen.
    Haka kuma a scene din yaron nan almajiri (Yaron Goga) ana koyawa yara dabarun sayar da kayan maye da sha. Da fatan za a kiyaye don gobe.

  • @yusufharuna5819
    @yusufharuna5819 6 лет назад

    First 👌🤷‍♂️

  • @nanakhadija3273
    @nanakhadija3273 6 лет назад

    Marshall nc episode dafatn anyi sallah lpy arewa24 mun gdya sosai da quqarinku

  • @salehabdallah3830
    @salehabdallah3830 6 лет назад +3

    أربطوو الأحزمه 😃😃😃
    ستبداء الحرب قريبا 🔪🗡🔫🔫🤣🤣 جاري المشاهدة

  • @samailabalagozaki2401
    @samailabalagozaki2401 6 лет назад

    gud nice one

  • @hamis117
    @hamis117 6 лет назад

    First to watch

  • @hammabature1893
    @hammabature1893 6 лет назад +1

    Allah yaqara basira

  • @nafisammm5871
    @nafisammm5871 6 лет назад

    mashallah

  • @salam5988
    @salam5988 6 лет назад +1

    وربي مع زحمة الحج اخر واحد ولسع ما خلصت عمل 🙁

  • @adamdauda5127
    @adamdauda5127 6 лет назад

    sakon gaisuwa zuwa gareku dadin kowa

  • @adamahamadou766
    @adamahamadou766 6 лет назад

    Alhadalilahi ya arewa24

  • @bacharouibirahima6047
    @bacharouibirahima6047 6 лет назад

    Cool

  • @Al_Hawsawi.89
    @Al_Hawsawi.89 6 лет назад +7

    كيف ما عيدتم

  • @anwaresa5147
    @anwaresa5147 6 лет назад

    Bayan gaisuw ta alheri kuma ina muku barka da sllah.. Kun nuna haiba ta maza akan baban nziru akan tafiya haka akeson maza... Kuma Malam na t'ala ina maka barka da sllah taka ta musmman. Dayake ba'haskokab amma ni nahaskoka. Ahuta lafiy

  • @dahirumahammadgashua191
    @dahirumahammadgashua191 6 лет назад

    wannan shiri yayi kyau Allah Ya Kara daukaka arewa 24

  • @rooneyuseful1397
    @rooneyuseful1397 6 лет назад +1

    👍👍😚💖

  • @safiyasani9239
    @safiyasani9239 6 лет назад

    Nice farko😜

  • @user-wl3lx5hi2n
    @user-wl3lx5hi2n 6 лет назад +8

    الي من وادي زقله لايك. 😊بوشا

  • @yunasmayzabo390
    @yunasmayzabo390 6 лет назад

    A I YA SANI NA ALAWUYA TAYI AURR KO BADA GASKEBANE IDAN HAR HAKANE MUNA JIRAN SAKA MAKO

  • @ibrahimharuna8183
    @ibrahimharuna8183 6 лет назад

    maryam dats gud

  • @mimo_p
    @mimo_p 6 лет назад +6

    الي يشاهد عشان الاحول والمحششين لايك😂

  • @aminaabbas5292
    @aminaabbas5292 6 лет назад

    😊😊😊😊

  • @ayatullahhomein6606
    @ayatullahhomein6606 6 лет назад

    👏👏👏👏👍👍

  • @salaauta8329
    @salaauta8329 6 лет назад +1

    😎😎😎👍👍👍

  • @kareemnasser3965
    @kareemnasser3965 6 лет назад

    Gaskia kar asake kar akuskura kuma kar a soma ace wai an kashe Nasir ko kuma wai Stephanie ta mutu.

  • @yusufisah3887
    @yusufisah3887 6 лет назад

    How everyone tank God

  • @Podcast_Rawi
    @Podcast_Rawi 4 года назад +1

    How come
    First Samuel still calling Stephanie after he left their house angry knowing that she doesn’t love him
    Second the left part of kaburo makaho was disable and suddenly he starts moving normally
    The scenario should be more accurate and professional

  • @ta_mahy_rasulullah99
    @ta_mahy_rasulullah99 6 лет назад +25

    Assalamu Alaykum Ina Fatan Kowa Yayi Sallah Cikin Qoshin Lapya Ubangiji Allah Ya Maimaita Mna Dan Isar Annabin Qarshe Sallallahu Alayhi Wasallam Ameen...
    Ina Neman Wata Alfarma Awajenku AREWA 24.. Inaso Please Kusan Yadda Zakuyi Upgrading Wannan Shirin Kudinga Sa Translation Da English Sbda Har Wayanda Ba Hausawa Bama Zasu Iya Dinga Kallonshi Suna Gane Mey Akecewa Kuma Mey Ke Tafiya... Sbda Ni Hka Bayerabia Ce Kuma Inada Kawaye Yarbawa Sosai Danike Yawan Basu Labarin Dadin Kowa Idan Sunyi Subscribe Sun Kalla Sai Sucemin Gaskya Su Basajin Abin Da Ake Fadi Kuma Babu Translation Domin Hka Su Sun UnSubscribe... Please Ayimana Afwa Ataimaka Mna Ta Wannan Fannin... Yadda Kukace Kunce DADIN KOWA Kungan Na KOWA ne Ba Na Hausawa Kadai Ba...
    Allah Ya Baku Ikon Yin Buqatan Nan Namu 🙏🙏
    Maryam Ta Mahy Rasulullahi Ce Ke Muku Ma'Assalama ❤❤

  • @auwalmagaji4293
    @auwalmagaji4293 6 лет назад

    Salam inamukugodiya arewa 24kunaburgemu sosai

  • @hamdiyaabdulrazak3456
    @hamdiyaabdulrazak3456 5 лет назад

    🖤💙🖤💙🖤❤️

  • @DjadiAbdoulAziz
    @DjadiAbdoulAziz 2 месяца назад

    😅

  • @user-vn2pq1ko4c
    @user-vn2pq1ko4c 4 года назад +1

    HBYB

  • @muftahuyauadam446
    @muftahuyauadam446 6 лет назад

    wannanfa yayi

  • @yahayamaryam1397
    @yahayamaryam1397 6 лет назад

    💃💃💃💃

  • @adamouboube7635
    @adamouboube7635 6 лет назад

    Yayi

  • @barcabarca1325
    @barcabarca1325 6 лет назад +1

    Yayi kyau

  • @nicecutkeepitupmohammed4018
    @nicecutkeepitupmohammed4018 6 лет назад

    Barkammu da salla

  • @ashamsuadamu480
    @ashamsuadamu480 6 лет назад

    Fatan alkhairi agareku

  • @samailamourtala3513
    @samailamourtala3513 6 лет назад

    As salam'alaikum arewa24 wai alawiyya batayi aurene ba.

  • @sahsah7037
    @sahsah7037 6 лет назад

    🖒🖒

  • @abubakariliyasu4453
    @abubakariliyasu4453 6 лет назад

    Sabn

  • @saminugumama9906
    @saminugumama9906 6 лет назад

    Dham

  • @trevorwaters9333
    @trevorwaters9333 6 лет назад

    gabadai gabadai arewa 24

  • @shamsiyyashalelanmamariyad7639
    @shamsiyyashalelanmamariyad7639 6 лет назад

    Wai meyasa ake sauya yayar nazir kuburat ne

  • @tukurmuhammadkhadija8594
    @tukurmuhammadkhadija8594 6 лет назад

    Great job arewa 24

    • @ysys4862
      @ysys4862 4 года назад

      Tukur Muhammad Khadija smla

    • @ysys4862
      @ysys4862 4 года назад

      Tukur Muhammad Khasdija

    • @ysys4862
      @ysys4862 4 года назад

      Tukur Muhammad Khadija

    • @ysys4862
      @ysys4862 4 года назад

      Tukur Muhammad Khadija

  • @user-xr2wn5yd1q
    @user-xr2wn5yd1q 6 лет назад +1

    شكراً 😏👏👏👏👏👏

  • @tukurmuhammadkhadija8594
    @tukurmuhammadkhadija8594 6 лет назад +2

    That sisilia doesn't fit the scene