Daga Ƙarshe G Fresh yayi aure yau Juma'a a garin Yola

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 24 янв 2025

Комментарии • 22

  • @MaisalatiMuhammad
    @MaisalatiMuhammad 2 часа назад

    Allah ya badazaman lfy Allah ya bada zuria dayaba🤲🤲

  • @HauwaMuhammad-z7g
    @HauwaMuhammad-z7g 5 часов назад +1

    Ma sha allah allah ya baku xama lafiya allah yasa ya xama sanadin shiriyarka allah yasa aiyi kenan ya bada xuriyrtayyiba

  • @Frdoes
    @Frdoes 6 часов назад +1

    Masha Allah ubangiji Allah yabaku zaman lfy Mai dorewa Dan isar Annabi Muhammaduh rasulila s a w

  • @aishaumar2128
    @aishaumar2128 3 часа назад

    Congratulations allah ya bada zaman lafiya 🎉🎉🎉naji dadi sosai

  • @EshaBabah-tj5tg
    @EshaBabah-tj5tg 9 часов назад +2

    Kai ma sha Allah
    Ubangin Rahma jinkai gafara afuwa yafiya tausayi yamusu Albarka yasa se mutuwa Allah baku yara nagari MASU ALBARKA Dani da duk me Nema Alfarman ANNABIN RAHMAN S'A'W'

  • @gaskiyadacigareta8767
    @gaskiyadacigareta8767 9 часов назад +1

    Allah Yasa shine naqarshe dazakayi Yakuma shiryeka ameen

  • @ibrahimdahiru880
    @ibrahimdahiru880 9 часов назад +3

    Allah ya shirya ya bada zaman lafiya

  • @حليمهالهوساوي-ر4ه
    @حليمهالهوساوي-ر4ه 5 часов назад

    Allah ubangiji yabada Zaman lfy

  • @rabiyaibrahim6682
    @rabiyaibrahim6682 5 часов назад

    Masha Allah ❤️ ❤️ ❤️

  • @AAMaduguMunnubiyya
    @AAMaduguMunnubiyya 4 часа назад

    Masha Allah

  • @SurayyaHausa
    @SurayyaHausa 9 часов назад

    Masha Allah sanya alkhairi ya bada zaman lafiya yakawo na yan baya ameen ❤❤❤😂😂😂

  • @djamilasalifou1055
    @djamilasalifou1055 9 часов назад +3

    To alpha garin cusama sadiya haushi, yau zaki kwana cikin haushi, garba yayi aure sadiya tana dakinta kekuma sai a hankali 4:37

  • @rakiyaadekoya8623
    @rakiyaadekoya8623 5 часов назад

    Congratulations 🎉

  • @ZahedKn-k6e
    @ZahedKn-k6e 2 часа назад

    ❤❤🎉🎉👍🤲🤲☝️🤲

  • @SalihuMuhammed-zv8eb
    @SalihuMuhammed-zv8eb 4 часа назад

    Allah yabada zaman lafiya

  • @FatimaAbubakar-jy3se
    @FatimaAbubakar-jy3se 3 часа назад

    Me hankali me kyau ba maganar Addini

  • @SofihA-pb6fd
    @SofihA-pb6fd 6 часов назад

    🤲🤲🤲🤲🤲🤲👍❤️🧡💜💚💙

  • @BariraYau
    @BariraYau 9 часов назад +1

    🤲🤲🤲🤲🤲🤲🥰🥰🥰🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶🫶

  • @aishaabdulaziz4423
    @aishaabdulaziz4423 9 часов назад

    😂😂😂😂😂😂gaskiya na miji sai bar shi😳😳😳tattara dai mata kowanne addini ka ke yi?? ai kamun kai ga Yar mace abune mai kyau,, kun ga dai da ake cewa duk abun da namiji yayi adone kun gani an ba shi auran wata ko😂😂😂mace kowa sai a hankali, ya Allah ka kara kare Mana mutuncin mu a duc inda mu🙏🙏🙏😅😅

    • @bappatijjani9017
      @bappatijjani9017 7 часов назад +1

      Hakane kam. Amma wassu mazan halinsu ba kowane zai basu diyarsu ya aura ba. Watakila wannan ma tafi karfin iyayenta ne. Allah Ya kyauta.

    • @امخديجه-ب3ب
      @امخديجه-ب3ب 4 часа назад

      Ameen sis😂

    • @AsiyaKhalidHussain
      @AsiyaKhalidHussain 2 часа назад

      ​@@bappatijjani9017 😂😂😂😂 da alama gaskia