Yadda ake mallakar Gas FEE na BNB Domin gabatar da transaction na ICE A TRUST WALLET KO METAMASK

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 11 сен 2024
  • 🛑DOMIN FARA CLAIMING NA HOT
    👇👇👇
    ht t.me/herewalletbot/app?startapp=1211486
    Zaku iya joining wannan VILLAGE ɗin
    👇👇👇👇👇
    t.me/herewalle...
    🛑Domin soma MINING OGC
    👇👇👇👇👇👇👇👇
    app.ogcom.xyz/...
    🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟
    🛑Domin FOLLOWING namu a TWITTER a taɓa wannan LINK ɗin 👉
    👇👇👇👇👇
    / binusmantv
    🛑Domin joining TELEGRAM namu a danna wannan LINK ɗin nan 👉 t.me/cryptoath...
    🛑Domin FOLLOWING namu a TICTOK a latsa wannan LINK ɗin 👉 / binusmantv
    🛑Domin FOLLOWING page namu a FACEBOOK, a bi ta wannan LINK ɗin 👉
    / 100078899566036
    💃Maraba da zuwa BIN USMAN TV (tasha, wanda ta dace da kowa / Mai tafiya da zamani ).
    A BIN USMAN TV Bidiyoyi zasu wanzu akan MUHIMMAN ɓangarori KAMAR:
    @Hanyoyin samun KUƊI a yanar Gizo masu tabbaci da halasci.💸🌐💻💲📱
    @ Darasi na mussamman akan CRYPTO CURRENCY, wadda mu ka yi masa take, ma'ana ake Kiran shi da CRYPTO @ HAUSA, (ma'ana ilmin crypto a yaren Hausa) 🪙📈
    @Nusarwa & Wayar dakan juna.. game da JUYIN-JUYA-HALI na DUNIYA. Ma'ana kokarin ganin ƴan'uwa mun tafi da zamani, don kar a bar mu a baya.🔄🌍
    @ Bidiyoyi akan ingantattun mining, kamar, PI NETWORK, SIDRA, ICE, DSS ⛏️
    @Bidiyoyi '' TSERATAR DA KAI DAGA SHARRIN SCAMMERS" 🎭🕵️‍♂️
    Latsa maɓallin SUBSCRIBE ne zai nuna muradin ku da wannan channel BIN USMAN TV.
    Amfanin danna alamar ƙararrawa kuma domin RUclips su nusar da ku duk bidiyon da zamu ɗora.
    MUNGODE.
    Hi!
    Welcome to the dynamic world of BIN USMAN TV! 🌐 (A contemporary RUclips channel).
    Our channel is a gateway to financial evolution, delving into online earning strategies, demystifying crypto in Hausa language, stay at the forefront of mining trends - PI NETWORK, SIDRA, ICE, ETC. Enhance your scam radar with insightful videos.And so on.....
    Subscribe for a curated experience that transcends time and space.
    #cryptoathausa
    #crypto@hausa
    #sidra
    #sidramining
    #Cryptocurrency
    #Ethereum
    #pinetwork
    #pinetworkkyc
    #piopenmainnet
    #binusmantv
    #icemining

Комментарии • 86

  • @NafiuMuhammad-r2p
    @NafiuMuhammad-r2p 6 месяцев назад +1

    Masha Allah
    Muna godiya sosai Allah ya kara basira

  • @muhammadyelwahussein9083
    @muhammadyelwahussein9083 6 месяцев назад +1

    Mashallah

  • @harunamussa5457
    @harunamussa5457 6 месяцев назад +1

    🎉 Allah yasaka da alheri

  • @ibrahimabdulsalm5539
    @ibrahimabdulsalm5539 6 месяцев назад +1

    Masha Allah

  • @IbrahimUmmar-zf7wr
    @IbrahimUmmar-zf7wr 6 месяцев назад +1

    Allah yakara daukaka munagodiya

  • @user-sx5hk2tw9k
    @user-sx5hk2tw9k 6 месяцев назад +1

    Muna godiya

  • @ibrahimharunaharuna8632
    @ibrahimharunaharuna8632 6 месяцев назад +1

    Mungode allah yasaka da alheri

  • @SlowPoisonTv
    @SlowPoisonTv 5 месяцев назад +1

    Dan Allah Ina Son Insaya Yazanyi

  • @isaahmad7532
    @isaahmad7532 6 месяцев назад +1

    slm Dan Allah yanzuya zanyi kenan bansamu daman bin wancen hanyanba kuma gashi har sun tura min a okx Yaya kenanzanyi

  • @aisamitujja8140
    @aisamitujja8140 6 месяцев назад +1

    Well-done

  • @Ibi0
    @Ibi0 6 месяцев назад

    Dan allah yazan dawo da dalata daga overview Zuwa trending

  • @tajjuddeenyunusa
    @tajjuddeenyunusa 6 месяцев назад +2

    Masha ALLAH Allah ya kara basira

  • @aliyumuhammad244
    @aliyumuhammad244 6 месяцев назад +1

    Masha Allah tambayar anan itace wanda yaga ice dinne zaiyi hakan kokuma wanda baiganiba inyayi hakan zaigani domin ni banga anturamin ice din danayi mining ba kuma nacike komai daidai har chanjin wallet din dasukace ayi jiya nayi😢

    • @binusmantv
      @binusmantv  6 месяцев назад +2

      kuyi haƙuri zasu tura muku In sha Allah
      ka jira

    • @aliyumuhammad244
      @aliyumuhammad244 6 месяцев назад

      Masha Allah sunturamin wlh

  • @hassantelanj
    @hassantelanj 6 месяцев назад +1

    Thanks you so much

  • @mansuryari1982
    @mansuryari1982 6 месяцев назад +1

    Pls BIN USMAN TV SHIN ICE AKWAI SAURAN LIKE NA ICE PAGE DAXA,AKARAYINSA NA TWINTER HANDLE DINSU PLS❤❤

    • @binusmantv
      @binusmantv  6 месяцев назад +1

      EY sun bijiro da shi a ɗazu

  • @isahadam9499
    @isahadam9499 6 месяцев назад +1

    Assalamualaikum nace bin Usman Dan allah nace mutum zai iya sayan bnb a trust wallet

  • @SufiyanuYakub
    @SufiyanuYakub 6 месяцев назад +1

    Aslm barka da safiya dan Allah yanzu natafi nayi mayini sai sukanunamin sai nayi lik BNB yanzu dan Allah yazanyi yanzun nagode

    • @auwalaliyu5518
      @auwalaliyu5518 6 месяцев назад +2

      Aslm nA latsa mining Amma since sai nayi verifying with my x Dan Allah Yaya zanyi

    • @binusmantv
      @binusmantv  6 месяцев назад +1

      ka je kayi
      ko ba verification ba na X

    • @isahadam9499
      @isahadam9499 6 месяцев назад

      Kayi ko bakayi ba

  • @bunyaminabdullahi7904
    @bunyaminabdullahi7904 6 месяцев назад

    Allah Yasaka muku da alheri
    pls ataimaka min da tsarin AVIVE wanda suka fito dashi jiya na connect din okx ya akeyi mungode!!

    • @binusmantv
      @binusmantv  6 месяцев назад

      idan har da UID na OKX kayi amfani babu damuwa
      kawai zasu Turi maka automatic ne

  • @liyausani
    @liyausani 6 месяцев назад +1

    Don Allah ayi mana biyani da okx mukayi amfani kumayanzu nasamu sakon mu canja Kuma nashiga tweeter naga suna cewa sun kammala distribution Hakan na nuna mu da mukayi amfani da okx muyi asarar ice din mu kenan

    • @binusmantv
      @binusmantv  6 месяцев назад +1

      a'a zasu tura muku In sha Allah
      ka jira

    • @abdullahilawanshettima
      @abdullahilawanshettima 6 месяцев назад +1

      ​@@binusmantv Alhmdl jiya na changer zuwa trust wallet Amma yau Sun turamin akan OKX exchanger Dina Alhamdulillah

  • @GadafiMagaji
    @GadafiMagaji 6 месяцев назад +1

    Muna godiya sosai amma kamar wadda yayi amfani da okx web 3 shima sai yasiya gas fee kafi ya gudanar da p2p nashi a okx web 3

  • @artanimusanicrctv515
    @artanimusanicrctv515 6 месяцев назад +1

    Nawa ɗan kaɗan ne sai naji jikina yayi sanyi!!

    • @binusmantv
      @binusmantv  6 месяцев назад +1

      turo da address din ka na BNB Sia a tura maka Gas fee ɗin

  • @aliyusani4098
    @aliyusani4098 6 месяцев назад +1

    Aslm Hajiya dftar an wuni LPA Ameen bayan haka don Allah ya ake gane an turo ma ice network

    • @binusmantv
      @binusmantv  6 месяцев назад +1

      Idan a OKX ne kawai zaka ga kuɗaɗen ka sun Karu
      idan kuma a WALLET ne toh dole Sia kayi linking na CONTRACT ADDRESS na Ice

  • @hamzayahaya8170
    @hamzayahaya8170 6 месяцев назад +1

    Mungode

  • @muhdbellosabo4146
    @muhdbellosabo4146 6 месяцев назад +1

    Mukam sunki turo mana ice din mah da farko nasaka nah okx cikin dare aka ruda mu muka saka nah trust wallet amma har yanzu shirune

  • @faisaladamu6713
    @faisaladamu6713 6 месяцев назад +1

    Mungode Amman jiya OKX nai linking a ICE din Amman saidai banga suntutaminba.
    Yanxu kuma danaga videonku akan acanxa saina maida na METAMASK akai shin zasu turamin yanxu Koko ????

    • @binusmantv
      @binusmantv  6 месяцев назад +1

      a'a zasu tura muku In sha Allah
      ku jira

  • @yunusaibrahim4711
    @yunusaibrahim4711 6 месяцев назад +2

    Yanzu Haka nabi process din domin importing din ice din akan BNB Amma yaki kuma na dauko Contract address din Amma still yaki yayi

  • @user-rr5gm2ti5k
    @user-rr5gm2ti5k 6 месяцев назад +1

    Muna godiya,sannan nace shin sharadine a trust wallet idan za'ayi transaction ko swapping na wani coin ko token sai antanadi gasfee na irin network din coin ko token din da za'ayi transaction ko swapping?.

    • @binusmantv
      @binusmantv  6 месяцев назад +2

      EY
      a takaice kenan
      amma akwsi ƙarin bayani

    • @isahadam9499
      @isahadam9499 6 месяцев назад

      Assalam ni gaskiya duka binyu sunki budewa da oxk da banince Amma meter mask ya Bude taya zan saya bnb da meter mask please

  • @rzailani590
    @rzailani590 6 месяцев назад

    Akwai maining Da mukeyi Mai suna Block Network
    Muna da buqatar Adan mana bayani akan SA domin akwai jita jitan wasu har suna ciresa ta OKS

  • @yunusaibrahim4711
    @yunusaibrahim4711 6 месяцев назад

    Don Allah yadda Zan dawo da Ice Dina saboda nayi restore din wayar kuma na dawo da meta mask din Amma banga Ice din ba kuma na kasa yadda Zan dawo dashi 😢

    • @binusmantv
      @binusmantv  6 месяцев назад

      shin kayi linking address din ka ne??

  • @Muktar33729
    @Muktar33729 6 месяцев назад +1

    Salamu alaikum binusman
    Dan Allah ataimakamin da
    GAS FEE sabada ice nawa baida yawa ataimaka Dan Allah
    Wannan alkawarinkune
    Nagode Allah ya biya
    0xfDf1Abd879de1b7F91Cbf9bC88EC39E06079765E
    Ga address nawa

    • @binusmantv
      @binusmantv  6 месяцев назад +1

      alhamdulillah je ka duba wallet naka

    • @Muktar33729
      @Muktar33729 6 месяцев назад

      @@binusmantv nagani nagode
      Amma yanaga balance nawa na ice yatafi

  • @penticostdickson5257
    @penticostdickson5257 6 месяцев назад +1

    Yaya zan verfy in claim ice dinna

  • @abdullahisaidu6863
    @abdullahisaidu6863 6 месяцев назад +1

    Nima da safennan ne naga sun bada daman a sanja wallet nayi kuma sunce baiya sai nanda kwana 7 hakan yana nufin na rasa coin dina nane ko yy

    • @abdullahisaidu6863
      @abdullahisaidu6863 6 месяцев назад +1

      Daman wallet na okx nawa ne akai saina sanja dana trust wallet nawa lokacin danake yin mining yayi sukanuna min sai nayi veryfne na x nawa nayi post nayi haka kumaya ki yayi nawa sau uku sukace min sai nan da 7days shi yaza ayi ko hakan nanufi narasa account nawa kenan

    • @binusmantv
      @binusmantv  6 месяцев назад +1

      a'a
      kuyi haƙuri zasu tura muku In sha Allah
      a jira

    • @binusmantv
      @binusmantv  6 месяцев назад +1

      a'a
      kuyi haƙuri zasu tura muku In sha Allah
      ka jira

  • @yahayabalaladan834
    @yahayabalaladan834 6 месяцев назад

    Aslm fatan kuntashi lafiya
    Dan Allah tambaya nakeso inyi akan gas fee. Misali kamar yanda ice zasuyi biya sai yazama banda gas fee a wallet dina. Shin idan sukayi biya bazaizo bane kodai zaizo bayan yazo sai in nima gas fee din

    • @binusmantv
      @binusmantv  6 месяцев назад +1

      EY Haka ne
      rashin gas fee ba Zia hana shigowar sa ba

    • @yahayabalaladan834
      @yahayabalaladan834 6 месяцев назад

      Muna godiya Allah yaqara basira

  • @sabiusaidu
    @sabiusaidu 6 месяцев назад +1

    Zasu turamana mu masu okx exchange address kuwa gabadaya naji ba dadi

    • @binusmantv
      @binusmantv  6 месяцев назад +1

      kuyi haƙuri zasu tura muku In sha Allah
      ka jira

    • @sabiusaidu
      @sabiusaidu 6 месяцев назад

      @@binusmantv alhamdulilah sunturamana mungode abisa jajir cewar tashan 👉bin Usman tv 👍👍♥️♥️♥️

  • @user-vr3xy5uu9r
    @user-vr3xy5uu9r 6 месяцев назад

    Ya zanyi wanna domin I received coin na ice na Danna na maballin mining suna rubutamin wani abu

    • @binusmantv
      @binusmantv  6 месяцев назад

      yadda kayi na baya
      haka zakayi wannan duk iri ɗaya ne

  • @AliMuhammad-zr3nw
    @AliMuhammad-zr3nw 6 месяцев назад +1

    Yanzu App na ice yatashe a aiki kenan?

  • @murtalamanirugada7176
    @murtalamanirugada7176 6 месяцев назад +1

    Waiyanzu akwai Damar can address kuwa

    • @binusmantv
      @binusmantv  6 месяцев назад +1

      a'a babu gaksiaya kar ku canza

    • @murtalamanirugada7176
      @murtalamanirugada7176 6 месяцев назад +1

      Wallahi banga vidion ba Saida safe

    • @binusmantv
      @binusmantv  6 месяцев назад +1

      kuyi haƙuri zasu tura muku

  • @abdullahilawan-sq4rk
    @abdullahilawan-sq4rk 6 месяцев назад

    Slm wanna jamiar yakamata tanunamana yadaake sayan ETH ZUWA TRUST WALLET KO METAMASK

  • @muhammadyelwahussein9083
    @muhammadyelwahussein9083 6 месяцев назад +1

    Mashallah