SAKO ZUWAGA MALAM ABDULWAHAB KANO TARE DA SHEIKH SA'IDU ALIYU MAI KWANO 2RABIUL AUWAL 1445AH

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 ноя 2024

Комментарии • 30

  • @ahmadyusuf6098
    @ahmadyusuf6098 Год назад

    Ai malam Yana da Abin da ya Allah fifita shi akanka,Kai ka Sani
    Wallahi Mu ji Tsoran Allah

  • @saidoukaita8884
    @saidoukaita8884 Год назад

    Allah ya shirye ka takwara na
    Amma akwai rashin adalaci a maganganun ka Allah ubangi ya kyauta

  • @mohammedel-yakubu3247
    @mohammedel-yakubu3247 Год назад

    Gaskia yanada dachi amma Mai gayamaka irin wannan gaskia shi ne masoyinka! Mallam jazakallah khair 🤲

  • @IbrahimSada-qv8hh
    @IbrahimSada-qv8hh 8 месяцев назад

    A,a kadaije madina sunkoroka don Allah kabar wannan magana ta tunkuna madina

  • @tijjaniibrahim9913
    @tijjaniibrahim9913 Год назад

    Allah yasaka da al kairi

  • @AminuAbubakar-ch3xg
    @AminuAbubakar-ch3xg Год назад +1

    Sheikh Abdulwahab limamin Sunna ba khawarijanci a da'awar sa , muna adduar Allah ya saka masa da alkhairi Ameen ya hayyu ya kayyum.

    • @muhammadgonia.2946
      @muhammadgonia.2946 Год назад

      Ka rabu da Sakarai Dan Sururiyya Kuma shine yayi kama da Khawarijanci yana nunawa matasa mummunan tafarki.

  • @haroontahir4693
    @haroontahir4693 Год назад

    Maikwano mahassadi shaikh Abdulwahab ya fika gaba da baya.

  • @almustaphaumar3190
    @almustaphaumar3190 Год назад

    Wlh kujitsoron Allah
    Bambarin malamai
    Bana yansiyasabane

  • @shehuauwalmuhammad9791
    @shehuauwalmuhammad9791 Год назад

    Allah ya hada kan Malaman sunnah, suyiwa addini hidima a dunkule

  • @Ahmad-aliyukd
    @Ahmad-aliyukd Год назад

    Allah ya saka da Alheri malam

  • @AiahsssanIabarima
    @AiahsssanIabarima Год назад +1

    Allah ya sheryeka

  • @dambam132171
    @dambam132171 5 месяцев назад

    Amma kayi saar zaman dogon gida a madina. Tun da baka samu shiga jamiaa ba. Amma bakayi latti ba ka koma jamia don Allah

  • @haroontahir4693
    @haroontahir4693 Год назад +1

    Allah ya shiryeka mahassadi.

  • @ibrahimsani1432
    @ibrahimsani1432 Год назад

    Allah ya saka da alkhairi malan, ya kuma kara baku sabati

  • @buhariadamu9289
    @buhariadamu9289 Год назад

    Maikwano kaji tsoron Allah

  • @aboubakarmoudassirou1540
    @aboubakarmoudassirou1540 Год назад

    Jazakumullahu khairan

  • @mustaphasurajosurajo6309
    @mustaphasurajosurajo6309 Год назад

    Mai kwano Kai Munafuki NE Kuma mahassadi mlm abdulwahab yafika amfani a muslinci Sunnah wawa

  • @MubarakJ.Abubakar
    @MubarakJ.Abubakar Год назад

    Allah ya shirya ka

  • @Mustapha_Bashir
    @Mustapha_Bashir Год назад

    ALLAH DAI YA SAWWAQA !

  • @muhammadgonia.2946
    @muhammadgonia.2946 Год назад

    Sakarai Marar Mutunci, Mahassadi Mai jagorantar Matasa zuwa gaba da Malaman Sunna. Dan sururiyya abokin Baffa Hotoro. Zamucigaba da yimaka Raddi

  • @IbrahimSada-qv8hh
    @IbrahimSada-qv8hh 8 месяцев назад

    Assalamu akaikum mai kwano shawarata gareka kaji tsoron Allah kadaina Hassada amatsayinka na almajiri. Kayi kokarin yadda zakakoma makaranta inaga zaifimaka daka tsaya kanata hassada ga malammai masu ilimi maganinka sheikh Bello yabo shiyasanka

  • @dambam132171
    @dambam132171 9 месяцев назад

    Shigaban mahassada na nigeria. Don Allah adaina hassada da bakin ciki. Sai daawa ta bunkasa mallam

  • @aliyuyusuf3950
    @aliyuyusuf3950 Год назад

    zaka hadu da Allah

  • @muhammadgonia.2946
    @muhammadgonia.2946 Год назад

    Maganar Tafsiri da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo kuma a ka kawo maka ka karba kayi yaudara ka karbo alhalin kasan kana kyamar aikin da su Dr. sukayi. Shin tambaya har Tafsirin Al-Kashshaf Bamu'tazili a na karantawa kayi raddi, balle Tafsirin Dr. Muhammad Sani Rijiyar Lemo ka nuna kana da son rai.

  • @أمينمالمسليمانأبوحزيفه

    Tukari ga sheik Belo yabo nan😂😂😂😂

  • @dambam132171
    @dambam132171 Год назад

    Ka koma madina kayi karatu. Maimakon hassada. Duk muslmai yan uwa ne

  • @IbrahimSada-qv8hh
    @IbrahimSada-qv8hh 8 месяцев назад

    A,a kadaije madina sunkoroka don Allah kabar wannan magana ta tunkuna madina