MashaAllah. Gaskiya ga wanga zama ni bani ba, ga dai kawo ci gaba ga harkar wasar dambe ta fannin jarida to wlh babu kamar ka. Yanzu abu daya ne ya ragema shine kayi dinga yin tattaki shiga lungu da sakon kana zakulo tsofin yan dambe domin tattaunawa dasu cikin hoton ko ince daudauka (video📹). Kuma idan har ka karbi shawarata to don Allah inason ka fara wannan tattakin zuwa jihar niger domin tattaunawa da "Audu kaidai Gayya". Allah ya kara rufa asiri amin summa amin. Nagode
A'lameen muna jin dadin hakan, watau zakulo tsofaffin jarumman dambe da mawaka, musamman fiddo muna da wakokin Abun Narayau, yanzu sauran Muni kana sanya wakokin Alhaji Mamman Narayau da Mai Nakada Bakura
Muna godiya
@@alameensokototv496
Maa shaa-Allahu! Al'ameen Allah ya Kara daukaka.
Ma haukacin ticha dan Audu. Allah Ya kara lafiya.
Ameeen
MashaAllah. Gaskiya ga wanga zama ni bani ba, ga dai kawo ci gaba ga harkar wasar dambe ta fannin jarida to wlh babu kamar ka.
Yanzu abu daya ne ya ragema shine kayi dinga yin tattaki shiga lungu da sakon kana zakulo tsofin yan dambe domin tattaunawa dasu cikin hoton ko ince daudauka (video📹).
Kuma idan har ka karbi shawarata to don Allah inason ka fara wannan tattakin zuwa jihar niger domin tattaunawa da "Audu kaidai Gayya". Allah ya kara rufa asiri amin summa amin. Nagode
Audu kaidai gayya yarasu shekara ashirin dasuka wuce
Tubarakallah.mashaallah
Nagode
Dan audu mai akwatin mutuwa
Unguwar mudaya da mahaukacin cica
a makera
Yayi kyau
1:29
???