Yanda mutanen zamfara suka afkawa yan bindiga Suka kashe 37, waye sarkin gobir?.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 фев 2025

Комментарии • 30

  • @yusufismail7387
    @yusufismail7387 5 месяцев назад +13

    Duk bundigar dakuka kwata kada kubawa Jami,an tsaro, kurike kunsamu kayan aiki, domin nangaba zasu kawo (counter attack ) Allah yabaku sa,a

  • @bachamahamedali4524
    @bachamahamedali4524 5 месяцев назад +3

    Macha allah hakan shine mafita wlh allah jikan wanda suka rasu amine

  • @MaryamAlhassan-ju1bq
    @MaryamAlhassan-ju1bq 5 месяцев назад +3

    Alhamdulillah ku adanz bindigun da kukakwato kunsamu makamin kare kanku duk sanda suka sake waiwatarku,ubangiji yatsareku damu dags sharrinsu

  • @marymchcn4066
    @marymchcn4066 5 месяцев назад

    alhamdulillah allah yaqara temakonsu 👍👍🇸🇦🇸🇦

  • @lantanaali5545
    @lantanaali5545 5 месяцев назад +3

    Allah ya karbi shahadar waenda suka rigamu en magami kun yu sunna قال رسول الله صلى الله عليه وسلم :من قتل دون ماله فهو شهيد ،ومن قتل دون عرضه فهو شهيد

  • @Aishamuhammad-z7h
    @Aishamuhammad-z7h 5 месяцев назад

    Allah yakara taimakamasu darajar qur,ani

  • @lantanaali5545
    @lantanaali5545 5 месяцев назад +2

    الحمدلله yayi,yayi dai dai haba da walaqanci gara shahada ga musulmi

  • @MuhammadSani-q2y
    @MuhammadSani-q2y 5 месяцев назад

    Alhamdu lillah haka shine dai-dai wlh allah yasa sauran kauyuka sudai irin wannan matakan

  • @adamuibrahim2768
    @adamuibrahim2768 5 месяцев назад

    Alhamdulillah
    Mugodi ma Allah

  • @salisumahmud2428
    @salisumahmud2428 5 месяцев назад

    Wallahi duk Wanda yace kubashi bingar ku kashe shege shima cikimsu yake

  • @ramziyyaabdullahi9326
    @ramziyyaabdullahi9326 5 месяцев назад +1

    Jahilai yan iska sun dauka qalesun da ake tsoronsu ake ji

  • @OmarSMAILAH
    @OmarSMAILAH 5 месяцев назад

    Allah ya taimaka nasara nataredaku insha Allah

  • @musaabdullahi3189
    @musaabdullahi3189 5 месяцев назад

    Gaskiya malam wannan magana taka haka take ,yanzu an samar da wadansu yan farfa , sabo da haka saiku tashi tsaye ku fadakar da alumma 7:36

  • @saadoumahamadou3258
    @saadoumahamadou3258 5 месяцев назад +2

    Wannan shine abinba ya kamata kuwane kawye ya yi dan kare kai

  • @Yahuzaadamumallam111
    @Yahuzaadamumallam111 5 месяцев назад

    Masha Allah Allah yabada sa,a

  • @salisumahmud2428
    @salisumahmud2428 5 месяцев назад

    Wallahi karki yadda wani banza yazo yace kubashi bingarda kuka kwata

  • @rashidaadam9422
    @rashidaadam9422 5 месяцев назад

    Allah ya kaara nasara a kansu

  • @yakubuamadu4599
    @yakubuamadu4599 5 месяцев назад +2

    Karkubasu bundugar tazama taku karkumikawa police kunsamu kari

  • @رابحهمحمد-ت2ص
    @رابحهمحمد-ت2ص 5 месяцев назад

    Nidai nafiso muhade kanmu mu mu sulmai dan allah kar makiya su shiga stakaninmu

  • @garbalawal364
    @garbalawal364 5 месяцев назад +1

    Wana mutumin kazama wawa,shin wana yayi dede da abin da ike faruwa, Fulani ba duka bane barayi,amma yanuwanso da suke cikin gari basu damuba, dumin da sun damu da haka bai faruba,kuma shin zamma tambaya, menene dalilin da sarakuna fulani basuce kumai ba,tun lokacin da aka kasheshi.

  • @innagana7344
    @innagana7344 5 месяцев назад +4

    Sai kun tashi kunyi abin da yan borno sukayi kuhadakai ku yaki yan ta adda ba maza ba mata borno da gora suka fara yaki da bokoharam suna bin gida gida suna kama su da inpormas dinsu abin yana bukatar hadinkai

    • @abdul-basidsaadanbantaje5392
      @abdul-basidsaadanbantaje5392 5 месяцев назад +1

      Tabbas... Amma matukar za su tsaya suna daura laifi a kan Kabila daya, toh ba za su cimma manufarsu ba.

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 5 месяцев назад

    wannan makamin nakune kukara shiri karkuyarda da munafukai kuyi tanadi kukare mutunciku kada munafukai su yaudaremu kukara shiri

  • @Rahamanuhu-vv3fu
    @Rahamanuhu-vv3fu 5 месяцев назад

    Allah mun gode maka

  • @MahmoudMadayana-t9
    @MahmoudMadayana-t9 5 месяцев назад

    Barka

  • @abdourrahmanedoudou8629
    @abdourrahmanedoudou8629 5 месяцев назад

    yaw che kara 9 filani nauakar hausawa ba dare ba ran a tun kama mulkin buhari 2015

  • @ibrahimbabangida4894
    @ibrahimbabangida4894 5 месяцев назад +3

    Kowa ya nemi makami ya kare kansa ku dena bin maganar malamnan tare suke da yan taadda,irinsu Ahmed gumi da musa Mushen kura, yayi kyau